SULU General Enterprises

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from SULU General Enterprises, Grocers, Kumbotso local government along madubi Road, Kano.

Photos from NNPP Kwankwasiya's post 14/01/2024
14/01/2024

█▓▒F░O░L░L░O░W▒▓█
┊┊┊▕▔╲▂▂▂╱▔▏
╭━━╮╭┈╮ ╭┈╮╭━━╮
╰╰╰┃▏╭╮ ╭╮▕┃╯╯╯
┈┃ ┃▏┈┈▅┈┈▕┃ ┃
┈┃ ┃▏┈╰┻╯┈▕┃ ┃
┈┃ ╰█▓▒░M░E░▒▓█

14/01/2024

ضل جاللا تقبل منن دارنا ذمبا الاغفرة

14/01/2024
05/08/2023

jinina kb

If u have dis black spots on ur foot
Dm let me tell u de disease u carry
Is spreading everywhere now 🥶🥵

05/08/2023

In did a

05/08/2023

HAKURI 'IRIN NA ANNABI AYYUB.

Allah T yabawa annabi ayyub arziki na dukiya da 'ya'ya maza har 7 da 'ya'ya mata kwatankwacinsu, sai Allah yayi nufin ya jarabci bawansa kuma annabinsa ayyub, sai kasuwancinsa s**a karye, yayansa s**a mutu, gidansa ya rushe, dabbobinsa s**a mutu sannan Allah ya jarabceshi da rashin lafiya ajikinsa.

Lokacin da rashin lafiya ta tsananta gareshi mutane s**a gujeshi don tsoron karsu gogi kalan rashin lafiyan, s**a fitar dashi wajen gari ba wanda yatsaya tareda shi sai matarshi tana masa hidima tana kula dashi, takanje tayi aiki a gidaje don tasamu kudin dazata kula da kanta da mijinta.

Bayan wani lokaci sai mutanen gari s**a kyamaceta tsoron kada su gogi cutan mijinta a jikinta har yakai babu wanda zai dauketa aiki.

Ance annabi ayyuba ya rayu tareda wannan cuta tsawon shekara 18 yana hakuri bai taba kai kuka ga kowa ba, lokacin da matarsa taga yanayi ya tsananta a garesu sai tace, ya annabin Allah ka roki Allah ya yaye maka wannan bala'i, sai yace shekara Nawa mukayi acikin jin dadi? Tace 80, yace inajin kunyar Allah saboda banyi rayuwar da takai na jin dadinaba da Allah yayimin acikin wannan bala'i.

Sai matarsa lokacin data rasa mafita ta yanke shawaran siyar da Rabin gashinta don tasamu abincin da zasuci, lokacin data kawo abincin annabi ayyub ya tambayeta ina tasamu bata fada ba, washe gari ta siyar da gashinta saura takara samo musu abinci s**aci.

Lokacin da kanta ya yaye sai annabi ayyub yaga babu gashi sai ya fahimta meke faruwa, sai yaji kunyan ubangiji kar yaroki shi yabashi lafiya sai yace kamar yadda Qur'ani yazo dashi.
"ربي إني مسني الضر وأنت أرحم الراحمين"
Ya Allah ni cuta ta sameni kuma Kaine mafi jinkan masu jinkai.

Sai al'amari yazo daga wurin Allah madaukakin sarki cewa, "أركض برجلك هذا مغتسل بارد و شراب"
Ka shuri kasa da kafarka ruwa mai Sanyi zai fito nasha da wanka.

Lokacin da Allah T ya h**e mai wannan ruwa na waraka da yasha yayi wanka sai yatashi garau kamar bai taba yin cuta ba, sai matarshi ta dawo bata ga

05/08/2023

Jibril afdala Muslim

04/08/2023

Atfi massalaci lukaci yaye

04/08/2023

allaheyi kafi mugunta

Takalmin Ali Nuhu Yafi Malaman Izala Daraja Gaba Dayansu, Wata Budurwa Ta Fitar Da Bidiyo Me Zafi – 04/08/2023

Takalmin Ali Nuhu Yafi Malaman Izala Daraja Gaba Dayansu, Wata Budurwa Ta Fitar Da Bidiyo Me Zafi – Kamar Yadda Zaku Gani A Cikin Wannan Faifan Bidiyon Da Zamu Sako Muku A Kasa, Wata Zankadediyar Budurwa Ce Ta Cire Kunya Da Tsoro Ta Chaccha...

03/08/2023

so

Today's the best photo🌿🥰
💚💚💚💚💚💚💚💚💚💚.... beautiful


03/08/2023

so

Today's Best Photo ❤️❤️❤️❤️❤️❤️














Today's Best Photo ❤️💙💜❤️💙💜💙❤️💙💜💙❤️💙💙












See less

03/08/2023

Today's Best Photo ❤️❤️❤️❤️❤️❤️














Today's Best Photo ❤️💙💜❤️💙💜💙❤️💙💜💙❤️💙💙












See less

02/08/2023

n

Today's the best Photo 🌿🥰💚💚💚💚💚💚💚💚💚💚








Here’s Why The Toyota Sienna Is Great for Family Travels 02/08/2023

c y n

Here’s Why The Toyota Sienna Is Great for Family Travels While minivans like the Toyota Sienna might not look as attractive as SUVs, one thing about this vehicle is that it comes with a lot of benefits for

02/08/2023

Muhammad s a w

❤️❤️ Today,s Best photo
❤❤❤❤❤❤

02/08/2023

Sweets

02/08/2023

Full video - https://bit.ly/3CJV5fB
🌹🥀 I Love you 💝😘🌹

02/08/2023

Arewa Beautiful with and also known as in movie📺👈Follow🌿🤲

01/08/2023

Photo of the day. ❤️
Hajr-e-Aswad. 🕋
‎اللہ ❤️


🥀🍃💕🤍💕🌿✨️


**e
**eRang **e **ephotography

Photos from Taka Lafiya Jinin Barhama baba Kaunu's post 01/08/2023

so

01/08/2023

jamaat

WA'AZIN LAGOS. AGEGE. MASALLACIN KHULAFA'UR RASHEDUN 21/7/2023.

ABIN DA WA'AZIN YA ƘUNSA

1. MUSULUNCI YA SHAFI DUKKAN ƁANGARORIN RAYUWA, AƘIDA IBADA, MA'AMALA, HALAYE DA ZAMANTAKEWA, TATTALIN ARZIKI DA SIYASAR RAYUWA.
2. ADDINI A WAJAN ALLAH SHI NE MUSULUNCI.
3. MUSULUNCI ADDINI NE MAI SAUƘI.
4. RUKUNAN MUSULUNCI GUDA BIYAR NE.
5. RUKUNAN IMANI GUDA SHIDA NE.
6. RUKUNIN IHSANI GUDA ƊAYA.
7. DUK WANDA BAI MUTU A MUSULUNCI BA YA YI BABBAR ASARA.

01/08/2023

Shehu bepatdu enapade shi za'ayankani,Shehu ni Kiran sallah masuyi kusakani,Shehu Ni ruqu'u tayya ta'u kaganeni sallama gabadai duq shehuni akiyiwaa,🎤🎤Anyi angama daga Barhama ba'asakewa 🎤,TUBANIKI SHEHU

01/08/2023

Sweet bi- color corn from Hondo Texas .79 cents a ear

01/08/2023

Rice 🌾🌾🌾 farm's. Visit zortraxagriculture.com

01/08/2023

na

Sweets

Want your business to be the top-listed Food & Beverage Service in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address

Kumbotso Local Government Along Madubi Road
Kano
Other Food & Grocery in Kano (show all)
Ya allah yasamudace dacikawa dakalmar shahada Ya allah yasamudace dacikawa dakalmar shahada
Unguwa Uku
Kano

kowyaidakuy zaiga da kuy

Nura mawakin kwankwasiyya Nura mawakin kwankwasiyya
Sani Mainagge Layin Maitasa
Kano

MD Hikima MD Hikima
Kundila
Kano

Muhammad

Kasuwa A KUSA DAKAI Kasuwa A KUSA DAKAI
Kwari Marke Yan Awaki
Kano

Komai ka siya za'a kawoma har inda kake.

Amb Huthaipha Murtala Amb Huthaipha Murtala
Maikalwa
Kano

Timber operation & cutting timbers in yan katako

KING_OF_SWAGG_otf KING_OF_SWAGG_otf
Dorayi Karama
Kano

HELLO GUYS 👊 We are king of swagg 🕴 We are opened for business Location Dorayi karama 🔖

Azeez balikiq asabi Azeez balikiq asabi
199Hotoro Yandodo Nasawara
Kano

Young Alaji sarkin waka Young Alaji sarkin waka
Kano, LAGOS

Nigerian bad artist 🎶🎙️🎙️🎶🎶🎶🎶🎶

OPAY club OPAY club
Kano

Umar Umar
Farawa
Kano