Crypto Mining Update

Crypto Mining Update

You may also like

Chit Thae Moe
Chit Thae Moe

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Crypto Mining Update, Grocers, Dorayi Karama Gwale LGA, Kano.

14/06/2024

ONCHAIN GAME!

Kwana biyu 2 da awa 16 ya rage, kowa yaje yayi Connecting OKX wallet ษ—in sa.

GAME

11/06/2024

*Hamster Kombat Daily Combo*

- HamsterTube
- HamsterGram
- Hamster Kombat merch

10/06/2024

Masu son shiga WhatsApp Group din mu ga link nan

chat.whatsapp.com

10/06/2024

Hamster ๐Ÿน daily 5M na yau โ˜๐Ÿฝ

Meme da S**t Coin:

suna cikin markets

Influencers:
yana cikin PR& Team

https://app.ogcom.xyz/invite/SSxFHY6x_-00qbGm

07/06/2024

โœ”๏ธ Gleam Aqua~Protocol Mining sunce aje ayi connecting na TON wallet (kamar Tonkeeper wallet, Telegram Wallet, da sauransu). Zasu baku 50 Gleam

โœ”๏ธ Bayan anyi connecting, ayi task na biyu na transaction akan TON wallet din (wannan free ne). Shima zasu baku 50 Gleam.

Wayanda basu fara ba, subi wannan link dake kasa domin farawa ๐Ÿ‘‡

https://t.me/Gleam_AquaProtocol_Bot/app?startapp=cmM9N2QyMjlmZTE

07/06/2024

Hamster ๐Ÿน daily 5M na yau ๐Ÿ‘‡

1) Meme Coins ๐Ÿ‘‡
Markets

2) QA Team๐Ÿ‘‡
QR &Team

3) License Japan
๐Ÿ‘‡
Legal

NB: License Japan baya buษ—ewa dole sai an yi 1 referral.

https://t.me/hamsteR_kombat_bot/start?startapp=kentId6545636964

Telegram: Contact @firecoin_app_bot 04/06/2024

Ni ma na fara MINING โ›๏ธ FIRECOIN ๐Ÿ”ฅ

Ya kamata kowa ya fara kafin a yi nisa ga Link nan a ฦ™asa ๐Ÿ‘‡

Telegram: Contact @firecoin_app_bot

04/06/2024

Hamster ๐Ÿน daily 5M na yau

02/06/2024

https://t.me/Gleam_AquaProtocol_Bot/app?startapp=cmM9N2QyMjlmZTE

Gleam Aqua Protocol โ˜๐Ÿฝ

Ba shi da wahalar MINING โ›๏ธ sai bayan 8hrs ake claiming ษ—in 45,000 Gleam Coins

Ga Link nan a sama ๐Ÿ‘† a yi rijista

02/06/2024

TapSwap kamar basu shirya ba!

Na fara dawo daga rakiyar TapSwap gaskiya. Alamomin Ponzi Scheme Platform ya fara tabbata a tare dasu gaskiya.

Amma duk da haka dai zamu cigaba da MINING da kuma sauraron sabon tsarin da zasu sake zuwa da shi.

01/06/2024

https://t.me/Gleam_AquaProtocol_Bot/app?startapp=cmM9N2QyMjlmZTE

Gleam Aquaโ˜๐Ÿฝ ayi rijistarsa tun kafin ayi nisa.

31/05/2024

Akan TON Blockchain Hamster zasu dora token din su๐Ÿ‘‡

https://t.me/hamster_kombat_bot?start=kentId1509162453

31/05/2024

Yadda zaku samu 5m a Hamster Daily Combo na yau๐Ÿ‘‡

https://t.me/hamster_kombat_bot?start=kentId1509162453

26/05/2024

Yau saura kwana uku $PARAM ya shiga kasuwa. Waษ—anda su kayi farming ษ—insa a Twitter, su tabbata suna da Gate.io exchange domin anan za a yi listing

25/05/2024

Ku tabbatar kunyi linking wallet dinku da TapSwapMining. Wallet din da zakuyi linking itace Phantom wallet ko Solflare, rashin yin linking din zai jawo muku asarar mining din da kukayi.

Hanyar da zakuyi linking TapSwap da wallet dinku.

1๏ธโƒฃ Da farko, ku dauko Phantom wallet ko Solflare a wayoyinku, ku bude wallet, sannan ku tabbatar kun adana recovery phrase dinku.
2๏ธโƒฃ Ku shiga chikin settings na wayoyinku, ku taba Apps (ko Applications a wasu wayoyin). Saiku taba Chrome browser, ku mayarda ita default browser taku.
3๏ธโƒฃ Ku dawo chikin TapSwap dinku, ku shiga wajen linking na wallet. Kuna tabawa gutin linking zai mayar daku kan Chrome browser, sauki taba Connect.
4๏ธโƒฃ Daga nan zasu mayar daku kan Wallet dinku (Phantom ko Solflare). Zaku jira prompt message da zai nemi kudi approving connection din.
5๏ธโƒฃ Bayan kunyi approving, zasu kara mayar daku kan Chrome, zaukga ya nuna muku yayi connecting. Saiku taba SIGN IN, zasu kara mayar daku chikin wallet dinku, shima kuyi approving.

Shikenan, kunyi connecting wallet dinku da TapSwap Mining.

https://t.me/tapswap_mirror_bot?start=r_1509162453

Telegram: Contact @avagoldcoin_bot 23/05/2024

Za a kammala MINING AVACOIN a karshen wannan watan (1-June-2024)

Yadda tsarin nasu yake;

1000 gold dust=1 AVACOIN

kenan idan mutum yana da 100,000 dust daidai yake da=100 AVACOIN.

Fatan mu dai Allah ya sa shiga kasuwa da daraja.

Dukda haka na a makara ba, wanda yake da ra'ayin farawa, ga Link nan a ฦ™asa ๐Ÿ‘‡

Invite your friends and get bonuses for each invited friend! ๐ŸŽ

Your referral link:

Telegram: Contact @avagoldcoin_bot

Telegram: Contact @tapswap_mirror_1_bot 22/05/2024

K**ar yanda kowa ya sani saura kwanaki takwas a kammala mining โ›๏ธ na TAPSWAP

Abubuwa guda uku sune abinda Yakamata mutum yayi don samun ribar wannan mining da yayi.

Abu na farko ya tabbatar yayi connecting wallet dinsa na Solana, domin ta nan ne za'a tura masa Tokens din da yayi mining.

Abu na biyu Yakamata sabbin yan baiwa su sani Telegram guri ne na neman kudin ba hira ba, ko tura link da sakonni, yawan yin hakan zai sa su rasa account dinsu baki daya su kiyaye da yiwa mutane magana.

Abu na uku idan muka lura hatta saurin mining din ya ragu don haka duk yanda zakai a wannan kwanakin kayi kokari ka tara abinda zaka tara, sannan a guji amfani da VPN ga wanda suke yin cheat don kara yawan coins ko sauri, hakan zai iya sawa ka rasa account dinka baki daya.

Ga wanda basayi har yanzu akwai saurin lokaci zaku iya farawa ๐Ÿ‘‡

https://t.me/tapswap_mirror_1_bot?start=r_1509162453
๐ŸŽ +2.5k Shares as a first-time gift

Abdallah Amdaz๐Ÿ‘ˆ

Telegram: Contact @tapswap_mirror_1_bot

19/05/2024

OGCommunity zasu fara kona tokens na inactive accounts da basuyi mining ba achikin wannan watan na May. Zasuna kona 10% kullum, kuma zasu fara daga next week.

SUNUSI DANJUMA ALI๐Ÿ‘ˆ

Telegram: Contact @tapswap_mirror_1_bot 18/05/2024

Yanzu mafi yawancin mining a Telegram Ake yin su don haka a matsayinka na sabon shiga dole ne ka fara sauke telegram daga playstore ka bude ta kamar yadda Ake bude What'sApp.

Ga wasu daga mining din da zaka iya farawa domin samun Alheri nan Inshallah.

1- https://t.me/tapswap_mirror_1_bot?start=r_1509162453
๐ŸŽ +2.5k Shares as a first-time gift

2- https://t.me/hamster_kombat_bot?start=kentId1509162453

3- https://t.me/avagoldcoin_bot?start=f90775abf6d066411f82

4- https://t.me/IcebergAppBot?start=referral_1509162453

5- https://t.me/yescoingame_bot?start=r_1509162453

6- https://t.me/onchaincoin_bot?start=user_1509162453

7- https://t.me/yescoingame_bot?start=r_1509162453

8-
https://t.me/vertus_app_bot/app?startapp=1509162453

Telegram: Contact @tapswap_mirror_1_bot

17/05/2024

barka da kwana cikin alkhairi yan baiwa ๐Ÿ˜Š

17/05/2024

Hamster Mining, Allah ya bada sa'a

Ga link nan a kasa

https://t.me/hamster_kombat_bot?start=kentId1509162453

16/05/2024

Notcoin alhamdulillah๐Ÿ˜€๐Ÿ˜€๐Ÿ˜€

15/05/2024

TUNASARWA.....

Bamu saka ko sisin kwabo ba wajen mining din Notcoin, rigista kawai mukayi da project din Telegram sai muke shiga kowacce rana muna danna wani waje da aka ce mu dinga dannawa wanda ta haka lambobin s**a dinga taruwa, bayan kammala dannawa shine su masu project din Notcoin s**a ce lokaci yayi da zasu kai wadannan lambobin zuwa kasuwa, kamar da wasa sai gashi babban kamfanin hada hadar crypto na duniya wato Binance sai s**a ce sun amince zasu saka hannu wajen siyar da lambobin da muka tara, babban abun mamakin shine yadda dubunnan mutane a duniya s**ayi ta shigar da makudan kudadensu don su sami irin lambobin da muka samu a kyauta, zuwa safiyar nan sun shigar da kudaden da yawansu ya haura Naira Tiriliyan goma sha Takwas...

Abun da zaa fahimta ba wani dan Arewa ko guda daya da ya saka kudi kafin ya samu lambobin Notcoin da ake shirin fara kasuwancinsu a gobe, don haka duk yadda ta kasance riba ce a wajensa...

Yadda ake shiga Facebook a karanta labarai ko ake shiga Tik Tok a kalli bidiyo haka dai shima wanda yayi mining yakeyi Data ce yayi amfani da ita irin wacce mai shiga Facebook yake amfani da ita...

In sha Allah gobe karfe daya na rana lambobin Notcoin zasu koma lambobin Daloli fatan da muke dalolin su zama masu nauyin da yan mining zasuyi farin ciki har ma su saka iyayensu da masoyansu a farin ciki...

Nagode...

Biyora ๐Ÿ‘ˆ

15/05/2024

Ya kamata kowa ya fara MINING โ›๏ธ ICEBERG tun kafin ayi nisa. Ga Link ษ—in sa nan a ฦ™asa ๐Ÿ‘‡
t.me/IcebergAppBot?start=referral_1509162453

Duk bayan 6hrs ake zuwa ayi claiming 100 ICEBERG coin

13/05/2024

Yau da karfe 12:00am za a gama claiming din NOTCOIN, ya kamata duk wanda yayi MINING ya hanzarta zuwa yayi claiming zuwa exchanger (BINANCE, OKX, BYBIT)

11/05/2024

Zai iya zama gaskiya

Maganar cewa Worldcoin zasu bawa mutane damar claiming 25 WLD na karshe zai iya zama gaskiya, amma bai zama lallai kowa ne zaiyi final claiming din ba na 25 WLD.

Worldcoin sunyi allocating 158 WLD ga duk verified wallet. A ka'ida wayanda muka fara yiwa verification a satin farko da muka fara aiki anan Kano sunyi claiming 133 WLD a satin da muke chiki, hakan na nufin saura 25 WLD samu kammala claiming na total allocation dinsu. Idan har ta tabbata za'ayi final distribution na 25 WLD, zai kasance wayanda allocation dinsu saura 25 WLD za'a bawa wannan damar, wayanda kuma adadin WLD da s**ayi claiming baikai 133 ba zasuyi claiming 3 WLD ne.

Misali, wannan hoton na wallet dina ce, nayi claiming 125 WLD + 8 WLD da banyi claiming ba har s**ayi expired = 133 WLD, don haka achikin 158 WLD da akayi allocating ga wallet dina, saura WLD 25 na chinye kasona. Idan har waccen sanarwar da ake yadawa ta tabbata, kuma hasashena shima ya tabbata, hakan na nufin ina chikin wayanda zasu amshi 25 WLD final distribution. Saidai bai zama lallai ya zama rana daya kowa zaiyi claiming din ba, zai kasance kowa zaiyi claiming a ranar daya saba ne. K**a dai menene, zamu jira next claiming muga mai zai faru.

Sannan masu tambayar yaushe za'a dawo verification na Worldcoin, gaskiya babu tsayayyiyar rana ko lokachi. Hasalima yiwuwar dawowar kalilanne da bai wuce 20% ba, saboda wasu dalilai da suke da alaqa da gwamnatin kasarmu da yanda take kallon crypto a yanzu. Kuma wannan dalilin shine yasa koda wayanda akayiwa verification abaya basa iya claiming sai sunyi amfani da sunan wata kasar ta hanyar amfani da VPN, saboda Worldcoin sun chire Nijeriya daga tsarinsu a yanzu.

-SUNUSI DANJUMA ALI

Want your business to be the top-listed Grocery Store in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address

Dorayi Karama Gwale LGA
Kano

Other Food & Grocery in Kano (show all)
Ya allah yasamudace dacikawa dakalmar shahada Ya allah yasamudace dacikawa dakalmar shahada
Unguwa Uku
Kano

kowyaidakuy zaiga da kuy

Nura mawakin kwankwasiyya Nura mawakin kwankwasiyya
Sani Mainagge Layin Maitasa
Kano

MD Hikima MD Hikima
Kundila
Kano

Muhammad

Kasuwa A KUSA DAKAI Kasuwa A KUSA DAKAI
Kwari Marke Yan Awaki
Kano

Komai ka siya za'a kawoma har inda kake.

Amb Huthaipha Murtala Amb Huthaipha Murtala
Maikalwa
Kano

Timber operation & cutting timbers in yan katako

KING_OF_SWAGG_otf KING_OF_SWAGG_otf
Dorayi Karama
Kano

HELLO GUYS ๐Ÿ‘Š We are king of swagg ๐Ÿ•ด We are opened for business Location Dorayi karama ๐Ÿ”–

Azeez balikiq asabi Azeez balikiq asabi
199Hotoro Yandodo Nasawara
Kano

Young Alaji sarkin waka Young Alaji sarkin waka
Kano, LAGOS

Nigerian bad artist ๐ŸŽถ๐ŸŽ™๏ธ๐ŸŽ™๏ธ๐ŸŽถ๐ŸŽถ๐ŸŽถ๐ŸŽถ๐ŸŽถ

OPAY club OPAY club
Kano

Umar Umar
Farawa
Kano