Kachako Islamic Medicine Centre Ltd - KIMEC, Kano Videos

Videos by Kachako Islamic Medicine Centre Ltd - KIMEC in Kano. An Islamic Medicine Centre for your healthy, diet and exercise......... Health is wealth

Other Kachako Islamic Medicine Centre Ltd - KIMEC videos

"Four weeks Islamic Health Care Program for Youth in Drugs Abuse." (IHCP 2021). Shirin Ba da bita na mako (4) don kula da Tarbiyyar Masu Shaye-shaye. a Mahangar Muslunci da Magungu nan Asali. Masu sha'awar shiga ko sanya 'Ya'yan su, ko Kungiyoyi, za su iya sayen form a gidan Radio Freedom da ke Sharada kano, ko a Offishin M. Magida Kachako da ke No. 18. Hotoron Fulani Ramin Kwalabe akan kudin #1000. kacal. ko a kira 08036420792 ko 08036432094, don karin bayani.