Lajnatul Hisbah Association of Nigeria, National Command Headquarters
National Hisbah Headquarters Page.
Taron Hisbah na Jihar Katsina baki-ɗaya ya yi armashi. Shugabannin Hisbah na ƙananan hukumomi sun amsa kiran gaskiya sun zo.
Manyan baƙi kau da su ka halarci taron sun haɗa da:
*Wakilin Mai Girma Gwamna,
*Durɓin Katsina,
*Wakilin Director DSS,
*Kwamandan Vigilante na Jiha,
*Wakilin DPO,
*Barr. Binta Esq
*Da sauransu.
Ƙa'idojin Umarni da Kyakkyawa da Hani da Mummuna da Ƙwarewa a Kansa.
Gabatarwa: Sheikh Yusha'u Hanafi Jibril,
Ɗaukar Nauyi: Naseeha Foundation/Lajnatul Hisbah Association of Nigeria, Katsina State Command.
https://www.facebook.com/1585017308444989/posts/3044644872482218/
Majalisar dokokin jihar Katsina ta umurci gwamnati ta rufe otel din Gabby
Dan Majalisa dake wakiltar Karamar Hukumar Katsina a zauren Majalissar Dokokin Jihar Katsina, Honarabul Ali Abubakar Albaba ya buƙaci Majalissar akan ta gaggauta ba da umarnin rufe Otel din Gabby dake nan cikin garin Katsina.
Alhaji Ali Abubakar Albaba ya gabatar da wannan kudiri ne gabanin gabatar da rohoton Kwamitin da Majalissar ta kafa domin yin bincike akan harkokin da ake gudanarwa a Otel din.
Kamar yadda Dan Majalissar ya bayyana, Otel din na Gabby yana bada gagarumar gudummuwa wurin gurbacewar tarbiyar matasa da mata musamman masu kananan shekaru.
Alhaji Ali Abubakar Albaba ya ce Otel din ta yi kaurin suna ta fuskar fasikanci da badala a tsakanin matasa baya ga bada gudummuwa ta fuskar karuwar shaye-shaye a tsakanin matasa a jihar Katsina.
Daga nan sai ya bukaci Majalissar akan ta yi gaggawar bayar da umarnin rufe Otel din kafin kwamitin da Majalissar ta kafa ya kammala bincikensa akan wurin.
Ya nuna damuwa akan cewar al'umma da kansu s**a kawo mashi korafin irin badalar da ake a wurin Inda suke roko akan gwamnati ta ba da umarnin rufe Otel din na Gabby dake cikin garin Katsina.
Majalissar Dokokin dai a halin da ake ciki dai ta aike da wannan bukatar ga bangaren zartaswa akan bukatar rufe Otel din.
bbc.com/hausa/labarai-56685126
Majalisar wakilan Najeriya na duba yiwuwar tilasta bai wa mata sojoji damar sanya hijabi - BBC News Hausa Majalisar wakilan Najeriya na tattaunawa a kan wani ƙuduri da aka gabatar a gabanta, da ke neman bai wa sojoji mata a ƙsar damar sanya hijabi idan suna so yayin da suke kan aiki
Click here to claim your Sponsored Listing.
Videos (show all)
Category
Contact the organization
Telephone
Website
Address
Katsina
Katsina
Katsina helpers channels was create in the year 2015 the (NGO) create by hajiya jimila shibdawa.our projects
Kambarawa Katsina
Katsina, 123456
Wannan page din wata kaface wadda ta alaqantu akan tagwaye kadai kuma take muhimmin aiki akansu ta bangarori da dama irinsu bangaren iliminsu tarbiyarsu sana,arsu da kuma sauransu
Kofar Kwaya Behind Albustan Hotel Katsina
Katsina, 401208
To increase people wise
Mangal Plaza, Kofar Kaura Katsina
Katsina
An association who is passionate about Youth development
Jibia Local Government
Katsina, SENSERE WARD
Political analyst
No 02 Sarkin Fulani Idi Street
Katsina, 820001
Discussion and advice's on how,where,what strategies will follow for the development of north and Nigeria at large.
Katsina
We are Nigerians good people great nation