USMAN IDRIS DANJA

USMAN IDRIS DANJA

You may also like

Zahhra Nunha
Zahhra Nunha
Rajib777
Rajib777

health line

22/06/2023

Alhamdulillah masha

27/02/2023

Alhamdulillah masha Allah

15/02/2023
29/01/2023

Allah yakara jaddada rahama ga wannan bawannaka

29/01/2023

RABE-RABEN TSARKI
Tsarki ya rabu rabo biyu, tsarkin kari, da tsarkin dauda. Tsarkin kari kamar wanka daga Janaba, tsarkin dauda kuma shine tsarki daga bawali ko gayadi (kashi).
Abubuwan da ake tsarki dasu sune ruwa tsarkakakke ko kasa tsarkakakkiya don yin taimama, ko hoge.

29/01/2023

MENENE TSARKI
"إن الله يحب التّوّابين ويحب المتطهّرين"
Tsarki na nufin tsafta. Amma a shari'ance tsarki na nufin tsaftace jiki daga hadasi babba da karami da kuma dukkannin kazanta daga jikin dan'adam da tufafinsa da wuraren yin ibadarsa.
Idan aka ce hadasi babba ana nufin: Dukkan abin da zai wajabtawa mutum yin wanka na tsarki saboda faruwarsa. Kamar fitar maniyyi saboda jima'i ko saboda sha'awa, ko haila, ko nifasi.
Idan kuma aka ce hadasi karami ana nufin: abinda zai wajabta mutum wankewa ko goge wani sashi na daga jikin dan'adam. Kamar fitsari, gayadi, jin rauni ko kwararar mugunya da dai sauransu.
A lura cewa ibada bata inganta sai da tsarki.

29/01/2023

Wai dagaskene rayuwa dole saida mace

29/01/2023

Idan kaji ance muhammad arrasulullah kaikuma mezakace nidai nace (S.A.W)

29/01/2023

Babban banki nigeria yakara kwana goma na amsar tsofaffin kudi daganan harzuwa 10/02/2023

29/01/2023

Abokaina fatan kowa yatashi lpy

28/01/2023

Mezakuce gameda nigeria abokai kuyimana fatan shugaba nagari kada mukara maimaita kuskuren sai wane sai wane

28/01/2023

Saving your problem insha Allah

27/01/2023

Aslm yan uwa da abokan arziki inagayyatarku izuwa sabon page dina wanda nasama sunana sai naganku

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Katsina?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address

Hayin Banki Danja
Katsina
YES
Other Health/Beauty in Katsina (show all)
สัญชัย ปอปลี - Sanjay Popli สัญชัย ปอปลี - Sanjay Popli
Katsina

I just love's you my peoples

Usman lawal masoyi fans Usman lawal masoyi fans
Malumfashi
Katsina, MASOYI

Watasabuwa Watasabuwa
Mairuwa
Katsina, 12345

08061357240

School of nursing katsina School of nursing katsina
General Hospital Katsina
Katsina, KT

health is our concern

KAYAN MATA Goddess KAYAN MATA Goddess
Nil
Katsina

Herbal

Fûñtüã Lêgëñd Cïty Güys Fûñtüã Lêgëñd Cïty Güys
Kasuwar Mata Funtua
Katsina

Mass

Ba'anida zabi Ba'anida zabi
Dandume
Katsina, KAYA

Katsina

Zakir naik & m***i menk da'awa Zakir naik & m***i menk da'awa
Batsari Street Katsina
Katsina

We create the page in order to find daily da'awa for our respective scholars zakir naik & m***i menk

Iliyasu abdullahi Iliyasu abdullahi
K/soro
Katsina, ZANGUNA

Magama

Nerseer Nerseer
Kunduru
Katsina, ALHAMDULILLAHMASHAALLAH

Sirrin gyaran soyayya Sirrin gyaran soyayya
Kuringafa
Katsina

Domin tallata soyayyarku