Katsina Da Kewaye

Katsina Da Kewaye

Wannan feji namu mai albarka daya kunshi katsina da kewayenta zai ringa shiga sako da lungu na kasar

11/07/2022

*TAKAITACCEN BAYANI AKAN KATSINA (01)*
Katsina jahace daga cikin jihohi talatin da shida (36) dake yankin arewa maso gabas a Nigeria, an samar da itane a lokacin mulkin Ibrahim Badamasi Babangida a ranar 23 ga watan Satumba na shekarar 1987.
Tanada fadin kasa da yakai 24,192 km square. Tananan a jikin kwollon duniya a sashina Latitude 12°15'N da Longitude 7°30'E. Tayi iyaka da kasar Niger ta bangaren arewa, Jigawa da Kano ta bangaren gabas, Kaduna kuma ta bangaren kudu, Zamfara ta bangaren yamma. A kididdiga da akai ta yawan mutanen dake wannan jaha a shekarar 2006, an samu tanada mutane da sukakai kimamin 5,782,578. Mafi yawan kabilun dake cikinta Hausawane da Fulani. Haka kuma mafi yawa daga cikin mutanen jahar sun larune da noma, kiwo, kasuwanci da kuma aikin gwamnati.
TRANSLATES FROM THE BOOK TOURIST ATTRACTION IN KATSINA STATE BY SANI DANBAUSHE AND DANJUMA KATSINA.
Mu hadu a fitowa ta biyu.

16/06/2022

Katsina ta kasance daya daga cikin jihohin arewa da keda wurare da manyan mutane musu dumbin tarihi, da ya kamata a ringa tunawa dasu saboda matasa da yara masu tasowa. Da tarihine ake sanin mi aka baro baya, sannan wane hali ake ciki a yau, sannan ya ya kamata a tari gaba, ku biyo mu cikin shafinnan namu mai albarka domin jin labaran tarihi masu ban mamaki da al'ajabi.

Want your museum to be the top-listed Museum in Katsina?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Address

History And Culture Katsina
Katsina