Abdurrahman Yusuf

Abdurrahman Yusuf

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Abdurrahman Yusuf, College & University, Rimin badawa, Katsina.

Timeline photos 25/05/2020

Muna muku Barka da Sallah daga nan BBC.

23/05/2020

YANZU YANZU: Gwamnatin Kasar Saudiyya ta Sanar da cewa Za’a cika Azumi Talatin Gobe Asabar, Sannan kuma Ranar Lahadi Shine zai zamo Daya ga watan Shawwal wato Ranar Sallah kenan.

Wannan na zuwa ne bayan da Hukumomin kasar s**a bayyana rashin ganin jinjirin watan Shawwal a kasar.

22/05/2020

Shugaban IZALA ya bada sanarwa za'a cika azumi 30.
...Sarkin Musulmi ya bada sanarwa sallah sai lahadi

Daga Ibrahim Baba Suleiman

Shugaban JIBWIS Sheikh Dr. Abdullahi Bala Lau, ya bada sanarwa ga al'umma cewa biyayya ga umurnin Sarkin Musulmi wajibi ne kamar yadda yazo daga Annabi Muhammad (SAW). Dan haka yana umurtan 'ya'yan kungiyar cewa Za'a cika azumi talatin, Za'ayi sallah ranar lahadi insha Allah.

Allah ya bamu ladan ayyukan da muke gabatarwa. Amin

Profile pictures 20/05/2020

(144).MANZON ALLAH (S.A.W) YA CE: IDAN AL'UMMATA SU KA AIKATA ABUBUWA GUDA GOMA SHA BIYAR (15), TO A SAURARI ZUWAN BALA'I,
SAI SAHABBAI SU KA CE MENENE WADANNAN ABUBUWA YA RASULILLAH?
Sai Manzon Allah (S.A.W) Ya ce:
1. Idan dukiyar Baitil-Mali ta kasance Ganima ga wasu mutane. A saurari zuwan Bala'i.
2. Idan Amana ta kasance
abin-cinyewa, wato aka wofintar da ita, ba'a bayar da ita kamar yadda shari'a ta umurta. A saurari zuwan Bala'i.
3. Idan ma su dukiya su ka dauki Zakka kamar wani Haraji ne aka dora akansu. A saurari zuwan Bala'i.
4. Idan aka wayi gari Mutum ya na girmama abokinsa, ya na wulakanta Mahaifinsa. A saurari zuwan Bala'i.
5. Idan Mutum ya na girmama Matarsa, ya na wulakanta Mahaifiyarsa. A saurari zuwan Bala'i.
6. Idan aka koma ana koyon Karatun
Al - Qurani ba don Allah ba, sai don saboda Duniya. A saurari zuwan Bala'i.
7. Idan ya kasance ana girmama Mutum saboda sharrinsa. A saurari zuwan Bala'i.
8. Idan ya kasance ana shan Giya iri Daban-Daban. A saurari zuwan Bala'i.
9. Idan ya kasance ana ado da Alharini bayan Shari'a ta hana. A saurari zuwan Bala'i.
10. Idan ya kasance ana Cudanya tsakanin Maza da Mata ana Rawa. A saurari zuwan Bala'i.
11. Idan ya kasance an bullo da sabbin kayan Kade-Kade da Goge-Goge. A saurari zuwan Bala'i.
12. Idan ka ji ana daga sauti ana hayaniya a Masallatai. A saurari zuwan Bala'i.
13. Idan aka samu Al'ummar karshen zamani su na zagin wadanda s**a gabacesu. A saurari zuwan Bala'i.
14. Idan Zinace Zinace su ka yawaita. A saurari zuwan Bala'i.
15. Idan mutane s**a halatta cin Riba. A saurari zuwan Bala'i.
An fitar da wannan Hadisin ne a cikin littafin Imamu Tirmizi, daga Ruwayar Sayyidina Aliyu dan Abi Dalib (Radiyallahu anhu).
YA KU YAN UWA MUSULMAI, MENENE DAGA CIKIN WADANNAN ABABUWAN DA BA YA FARUWA A NAJERIYA?
ASHE MUSIBAR DA MUKE CIKI A DUNIYA MU MUKA JEFA KANMU!
ALLAH KA SA MU CIKA DA IMANI.
Share brothers & sisters

Photos from Ali Artwork Madagwal's post 30/04/2020
Photos from Abdurrahman Yusuf's post 01/04/2020

Nigerian army need all this equipments

18/03/2020

Gwamnonin arewa sun tattauna a wani meatin da akayi a kaduna a kan wanna cuta ta corona virus hukuncin shine za a dage makarantun boko nan da wata daya da wadansu tarukan da basu da mahimmanci kafin aga abin da Allah zaiyi akai

18/03/2020

Soja ba wasaba

17/03/2020

Biggest members of Assu are setlin about the strike

17/03/2020

Am asking about umyuk assu strike

17/03/2020

My personal page

Want your school to be the top-listed School/college in Katsina?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Website

Address

Rimin Badawa
Katsina
Other Colleges & Universities in Katsina (show all)
Arewa Top Ajeboota Arewa Top Ajeboota
Katsina

My name

USGD USGD
Baure
Katsina

Khalifa  Mai Dalailu kofar yandaka KT Khalifa Mai Dalailu kofar yandaka KT
Katsina, YES

STUDENT PRESIDENT

Hon.Abba Ayuba katsina Hon.Abba Ayuba katsina
Dutsinma
Katsina

Øppîçîàl yàhàyà sàlîsú Øppîçîàl yàhàyà sàlîsú
AMCAS ADVANCE SCHOOL KAFUR BRANCH
Katsina

Knowledge is the best

Pur schorlars in arewa by dan imam Pur schorlars in arewa by dan imam
Katsina

this page is along page that can take many thing that are easy

TAMA TAMA
Katsina, TAMA

HTML,CSS,JAVASCRIPT,computer science,computer studies

Family planning Family planning
Katsina

Sss

Alqur. Anin Kareem Alqur. Anin Kareem
Danja Local Government
Katsina, 0000

Alqur ania

Sen Shafee'u Aleeyou Mujaad Sen Shafee'u Aleeyou Mujaad
Waziri Zayyana Road
Katsina

Senator

Been Edrxx Been Edrxx
Filin Polo
Katsina