Popular News Hausa, Katsina Videos

Videos by Popular News Hausa in Katsina. we are giving consultancy services on media activities and other matters arise

Other Popular News Hausa videos

Dambe ke nan da Shagon Dan Zuru da kuma Luck Lolon Dan Ƙasar Ingila Ku bayyana mana ra'ayin ku a comment

Zaɓaɓɓen gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf lokacin da ya ke gaisawa da Mai martaba Sarkin Daura Alhaji Umar Faruƙ Umar, a wajan taron ƙaddamar da jami'an tsaro na musamman da gwamnan jihar Katsina Malam Dikko Umar Raɗɗa ya ƙaddamar a ranar talata

Masu Satar Mazakuta Sun Shiga Komar Ƴan sanda A Jihar Bauchi

Masu Satar Mazakuta Sun Shiga Komar Ƴan sanda A Jihar Bauchi Saboda haka jama'a sai ƙara lura da ankarewa musamman idan ana cikin mutanen da ba a amince da su ba.

Maulidin Gidan Malam Sidi, Daki Tara Kofar Kaura, Katsina 07/10/2023.

Sako Daga Sabon Shafi Musical Forum

Jawabin Kwamandan Hukumar kula da Ababan Hawa ta KASSAROTA Alhaji Amiru Tsiga a wajan taron shigowar sa ofis domin kama aiki. Wane Fata kuke yi masa akan wannan Muƙami da aka bashi

Gwamnatin Jihar Katsina Zata Kashe Naira Biliyan 7.8 Domin Tunkarar Matsalar Tsaro Ga dai Kwamishinan tsaro da harkokin cikin gida jihar Katsina Hon. Nasiru Muazu Danmusa da ƙarin haske.

KAR A MANTA DA SUNAN WURIN KATSINA SUYA SPOT WURI NE NA MORE WA DA BIYAN BUƘATAR ABOKAN HULDA

Yan Sanda sun kamo Matar da ta chakawa wata Yarinya wuka ta gudu a Kano. Wane hukunci kule fatan ganin an yi mata?

Tattaunawa Kai Tsaye Tare da ɗan takarar gwamnan jihar Katsina ƙarƙashin jam'iyyar PDP Sanata Yakubu Lado jim kaɗan bayan kammala jefa kuri'arsa. Muna son sauraren ra'ayinku

Cikin alhini yadda gwamna Aminu Bello Masari ya bayyana yadda zaɓen ke gudana a jihar Katsina duk da hatsarin da tawagarsa ta yi inda mutum uku suka rasa ran su. Asha kallo lafiya.

Hauwa Umar Raɗɗa bayan ta kammala jefa kuri'arta a rumfar zabe a Raɗɗa.

Sako Daga Yan Kwankwasiyya Na jihar Kano

Gwamna Ibrahim Shehu Shema Ya gaya mana Sanata Yakubu Lado Ɗanmarke Mutumin Kirki ne, saboda haka yanzu ba Zamu bi shi ba. Cewar Bishir Biro Kankia Ayi Saurare lafiya