Class of 2014 Old Students Association GCK DayWing Katsina
Wannan group anbudeshine badon komaiba sai dan Qarfafa zumunci Tsofaffin daliban da s**a gama wannan makaranta ta GCK (DayWing) Katsina.
Tare da sanin duk wani abinda yashafi bayanin Membobinta.
ALHAMDULILLAHI!!
YANZUNE MUKA FARA SANIN AREWA MUNADA MASU AMFANI. LAUYOYI KUN FARA NUNA MANA AMFANINKU.
Kimanin Lauyoyi Sama Da Ɗari Biyu Ne S**a Nuna Sha'awar Su Na Bin Kadin Kisan Da Akayiwa Mutanen Tudun Biri Ƙaramar Hukumar Igabi Jihar Kaduna.
Ga sunayen lauyoyi Ɗari da Sha Ukku (113) da jihohin su daga cikin Lauyoyi Ɗari Biyu da Sittin da Ɗaya (261) waɗanda s**a ƙudurci sai sun bi kanun jinin ƴan uwa musulman da Sojoji s**a jefawa Bomb a jihar Kaduna.
1. A. U Hajj Esq from Zaria, Kaduna State.
2. A. A. Shehu Esq from Faskari, Katsina state
3. Sirajo Abubakar Esq from Plateau State
4. A. U Ginsau Esq from Kano State
5. J. J Wanzamai Esq from Zamfara State
6. Muhammad Nafiu Esq from Gombe State
7. Idris Manar Muhammad(Abu Qauqal) Esq from Abuja FCT
8. aliyu Al'adamawiy Esq from Adamawa State
9.Mahadi Abdussalam Esq from Sabuwa, Katsina State
10. Nazir Abdulhamid Esq from Jigawa State
11. MUKHTAR SULEIMAN DABO Esq from Zaria, Kaduna State
12. Abubakar Jibrin Esq from Kaduna State
13. Lawal Balarabe Esq from Zaria, Kaduna state
14. Mohammed Ado Dahiru Esq from Jigawa State
15. Mahmud ibrahim Esq from zaria, kaduna State
16. Tukur Badamasi dabai Esq from Kaduna State
17. Abubakar Muhammad Zain Esq From Kaduna State
18. A.I Muhammad Esq from Kano State
19. A. L. Bawa Esq from Bauchi state
20.Mustapha Ayuba Abubakar from kano state
21. I.M.Kaumi Esq from Borno State
22. Nafiu Ibrahim esq. From Zaria Kaduna state.
23. Abdussamad M. IBRAHIM
From Plateau State
24. Ibrahim Abubakar Umar Esq from Kano State
25. Abubakar Muhammad from Kaduna state
26.Kawu Kasuwa Esq from Taraba State.
26. Farida Nasir Esq from Zaria, Kaduna State
27. Abubakar Musa Esq from Kaduna State
28. D.Y Aliyu Esq from Taraba state
29. M.K. Umar Dachia Esq from Yobe State.
30. Maiakwai Ibrahim Umar Esq from Sokoto State.
31. Aminu A. Abdullahi Esq from Kebbi State.
32. Abdulrahman Ibrahim Esq from Adamawa state.
33.Shamsu Ibrahim Esq from Sabuwa, Katsina State
34.Dahiru Abubakar Esq from Sabuwa, Katsina State
35. A. H Daudawa Esq from Faskari, Katsina State
36. A.M Nasir Esq from Bauchi state.
37. Adamu Danjuma Esq from Zaria, kaduna State
38. A.K Musa Esq from Adamawa
39. Bilya A. Muhammad Esq from Kano state
40. Isah Muhammed Lawal Esq from Kano State
41. Adamu Kabiru Adamu Esq from Abuja FCT
42 Sani Adamu Salisu Esq from Jigawa State
43. Habib S. Ahmad ESQ from Kano State
44.Aminu Muhammad Esq from kaduna
45. A.A Musa Esq from Yobe State
46. A. S Sadiq Esq from Adamawa State
47. Abdullahi Sani Esq from Adamawa State
48. A.M. Bello Esq, Zaria, Kaduna State.
49. Adamu Asarikamu Abdullahi Esq from Bauchi state
50. A.B Chiroma Esq from Bauchi State.
51. Abdulrashid Musa Esq, Zaria Kaduna state
52. Dahiru Abubakar Badamasi Esq from Keffi, Nasarawa State
53. A. A Ibrahim Esq from Adamawa State
54. M. I. Adam Esq. from plateau State
55. Mohammed shehu Esq from kaduna state
56. Ibrahim S Musa Esq from Kano State
57. Habibu Salisu Esq from ZARIA, Kaduna State
58. Ibrahim Kabir Garba Esq from Kano State
59. Abubakar Mustapha Esq from Zaria
60. B.A. Hammanyero from Adamawa state
61. ABDULLAHI MUHAMMAD ALI Esq from Kano State
62. Samira isah Garba Esq. From Kano
63. Khadijah Saeed Kassim Kano state
63. Bara'u Dalhatu, Esq from Katsina
64. U.U Ibrahim Esq. from Kaduna state.
65. M.I.Khalil (Hammaja) Esq. From Kano State.
66. Hamza bilya abubakar Esq From Jos, Plateau State.
67. Mariya Shehu Sh*tu Esq from Kaduna state
68. Zainab Bukar Esq from Kaduna state
69. Mohammed Saidu Esq From Minna Niger State
70. Adamu Abubakar Sadiq Esq from Kaduna State
71. Abubakar Sharif Abubakar Esq Kaduna State
72. Abubakar sani musa Esq.from sokoto state
73. Dr. Dalhat Idris,
Associate Professor of Law, Faculty of Law, ABU Zaria, Kaduna State.
74. Aisha Dogara Esq from Kano State
75. Sani Adamu Salisu Esq from Abuja FCT
76. Musab Muhammad Nasiriddeen Esq from Abuja FCT
77. Saffiyatou Abdoulie TEKANYI Esq from Kano State
78. A.M Bashir Esq. From Bauchi State.
79. Hajara Abdullahi Esq from Kaduna State
80. Suleiman S. Jipan Esq from Niger State
81. A.Y Sani Esq from Plateau state
82. Ahmad Abulfathi Yakubu from Maiduguri, Borno state
83. Khalil Kabir Mantissa Esq from Zaria, Kaduna State
84. Asiya Modibbo Esq Gombe State
85. Umar Tijjani Sallau Esq Fct Abuja
86 Abubakar Ibrahim Shariff Esq from Kano State
87. Yahya Isa Abubakar Esq from Gombe State
88. Farida Nasir from Kaduna State
89. Abubakar Muhammad from Kaduna State
90. Jamila Jummai Yakubu ESQ from Katsina State
91. Ahmad Usman (Yusufari) Esq from Kano State
92. Mustapha Habideen Esq from Kaduna Staten
93. Yakubu Mohammed, Esq From Kaduna state
94. Jabir Abdullahi Abdullahi Esq from Borno state
95. Ibrahim Abubakar Esq from Zaria, Kaduna State
96. Abdulmalik A Taiwo Esq from Kaduna State
97. Kabir Alhassan Esq. From Kaduna State
98. Dalhat Ibrahim, Esq from Bauchi state.
99. Aminu A. Abdullahi Esq from Kebbi State
100. Bashir Nasiba Gimba Esq from zaria, Kaduna State
101. Muhammad Dauda Esq from Zaria, Kaduna State.
102. Dr. Hassan Bala Esq NBA CHAIRMAN ZARIA BRANCH
103. Usman M. Sanda Esq from Kaduna State
104. A B Buba Esq from Kano State
105. Yahaya Samaila Maifata Esq from Funtua, Katsina State
106. Ahmad Yakubu Esq from Zaria Kaduna State.
107. Muhammad Sani Muhammad Esq from Kano State
108. Nura Tukur Esq from Zaria, Kaduna State
109. A. A Munir Esq from Bauchi State
110. Y. I Gangere Esq from Bauchi State.
111. Musa Muhammad Esq from Yobe State
112. ZO Umar Esq from Nasarawa State
113. K.I Sabo Esq from Jos, Plateau State
Allah yabaku Sa'a da Nasara a wannan Kudiri naku
Assalamu Alaikum
Amadadin Daukacin Jagororin wannan Association mai suna a sama, muna farin cikin gayyatar daukacin Tsofaffin Dalibban da s**a gama a wannan shekara. Zuwa wajan Taron Sallah na wannan Association.
Fatan Allah yabada ikon halarta Ameen
Alhamdulillah!!!
Kamardai yadda kume gani yau wannan kungiya ta tsofaffin Dalibai na Shekarar 2014 takaima wannan makaranta tasu ta GCK (DayWing) ziyara tamusamman tareda kaimata gudummuwa ta Magunguna da Abin rubutu wato Alli. Sannan luma wannan kungiya tasha alwashin cigaba da tallafama wannan makaranta bakin gwargwadon karfinta datake dashi ayanzu dama nan gaba idan muna raye. Bayan nan wannan kungiya taqara kewayawa cikin makaranta domin taqara duba wasu matsalolin dazata iya bada gudummuwa akansu, inda daga qarshe taci karo da wata matsala ta rashin kwayun wasu daga cikin Allunan rubutun (Blackboard) dake acikin wasu ajujuwan Makarantar. Kuma wannan kungiya tadauki alkawari gyara wasu daga cikin wadannan ajujuwa acikin dan qanqanin lokaci da yardar Allah.
ALHAMDULILLAH!!
Allah ya yarda wannan kungiya ta gudanarda taronta lafiya ta gama lafiya tareda cimma nasarori daban-daban wajan taro.
Allah Ubangiji yanunama wata shekarar Lafiya.
Alhamdulillah!
Banama kamar kowace Shekara, Wannan Kungiya tana gayyatar Daukacin 'Ya'yanta zuwa wajen Taron data sabayi duk shekara kamar yadda Bayanan suke acikin wannan Katin Gayyata.
Allah yabada Ikon zuwa Ameen
👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇
TUNATARWA
Ya Ɗan'uwa da Ƴar'uwa kada kuyarda kuna azumi tamkar waɗanda suke ɗibar ruwa a kwando🗑️ Kullum zakaje ɗiba amman haka zaya gama zuba ruwan bazaka tashi da kokaɗanba.
To shima haka azumin wanda baya karatun Alqur'ani📖 baya Sallolin nafila, baya Tasbihi📿, saidai kawai barci🛌 da Chatting🤳 sai Kallon fina-finai dajin wakoki📱 To ahaka zaya gama azumin babu komai daya qaru dashi na wannan Falalar Azumin, yadai sauke faraline amman bai amfana da Komaiba na mai azumi.
Allah yabamu ikon yin kyawawan ayyuka acikin wannan wata mai Alfarma Ameen🤲
Fatan Alkhairi agaremu baki ɗaya.
Marubuci✍️
Excrp. Cmrd. SHEHU TANIMU LOMOLO
*ALHAMDULILLAH*
Allah yayarda yau wannan Kungiya takaima Makaranta ziyara tare da Kewayawa cikin makaranta domin ganema idanunta halinda makaranta take ciki. Kuma cikin yardar Munsamu makaranta cikin yanayin daya kamata abangaren koyarwa, sannan akwai wasu matsaloli wadanda wannan makaranta ke buqatar tallafi namusamman daga wannan kungiya.
Sannan kuma wannan Kungiya tanayima Daukacin Jagororinta Godiya gabaki dayansu akan irin Gudummuwar dasuke badawa ta kowane fanni. Sannan tanayima saura bangaji das**a samu halartar makaranta irinsu:
1) Shehu Tanimu
2) Aliyu Sulaiman
3) Abdullahi Mustapha Bello
4) Husaini El-Kasim
5) Saratu Abdulqadir
6) Maryam M Lawal
Fatan Alkhairi da fatan kowa yana cikin qoshin lafiya.
Abisa ƙoƙarin farfaɗo da wannan Kungiya tamu ta 2014 Old Students Association GCK. Yauma cikin yardar Allah nasamu kaima Wasu daga cikin Malammanmu kuma jagororin Wannan Kungiya wato:
Malam Jamilu Abdullahi former Hausa Teacher Gck. Wanda yanzu haka yake Malami a *Gov. Day Sec. Sch. Dutsin Safe* tareda
*Malam TUKUR (Malam TK)* former Senior Staff Gck. Wanda shima yanzu haka ya Makarantar ta *Dutsin Safe* amatsayin *Vice Principal* Dukkansu nasamesu kuma mun tattauna tare da samun sawarwari daga garesu nayadda zamu farfaɗo da duk wani Activities na wannan Kungiya tamu cikin Nasara.
Bayannan na taso daga Dutsin Safe zuwa ita Tsohuwar Makarantar tamu wato GKC. inda nasauka Office ɗin *Malam Nura Sani* wanda Yanzu haka yake amatsayin Principal na *Community School* din dake anan Gck. Shima mun tattauna muhimman abubuwa dashi akan tafiyar da wannan kungiya, inda dayaji wasu daga cikin irin Qudurorinmu damuke dasu yanzu haka, yaji dadi sosai kuma yayaba inda yabuqaci damuje anan take agaban Shi Principal nayanzu domin yafarajin wadannan abubuwa kafin mukaimasa ziyara tamusamman.
Munsamu zuwa Office din shi Principal tare da malam Nura inda yayimasa bayanai masu gamsarwa sannan daga bisani nima naqara da nawa bayanan. Tabbas Principal yaji dadi shima kuma yayaba da yunkurinmu, sannan ya tabbatarmani dacewar Kofar makaranta abuɗe take domin bamu duk wata gudummawar damuke buqata domin samun nasarar Kudurorin wannan kungiya.
Bayan fitowata daga Office din Principal na zarce Ɗakin bada magani na makarantar wato (DISPENSARY) domin tattaunawa da Malama Hafsat akan irin maganin da akafi amfani dashi ga Ɗalibbai awannan makaranta, inda itama munsamu cikakken bayani na abubuwa dadama daga gareta, sannan nasamo list din magungunan dasuke amfani dasu ayanzu haka.
Haka kuma nasamu zantawa da wasu daga cikin Malamman wannan makaranta inda nasamu bayanai dadama damuke buqata awannan kungiya tamu.
😭😭
Muna masu jimamin sanardaku cewar: Allah yayima daya daga cikin membobin wannan kungiya tamu rassuwa wato Kofar Soro. Tarassu ajiya talata ankuma kaita Makwancinta a yau Laraba da misalin karfe 10:00nasafe kamar yadda Addinin musulinci ya tanada.
Muna isar da saqon ta'aziyyarmu ga Yan'uwa da Abokanan Arziki na wannan Baiwar Allah , tareda Addu'ar Allah (s.w.a) ya jaddada rahama akabarinta, Allah yashiyamata Zuriyarta, dan Girman Annabi da Alqur'ani. Ameen🤲🤲
Some parts of Class of 2014 Old Students Association GCK DayWing Katsina Family. May Almighty Allah Continue to gather our relationship one corner and look for ourselves branches problems. Ameen
2014 OLD STUDENTS ASSOCIATION G.C.K (DayWing) KATSINA
Assalamu Alaikum
Sanarwa!! Sanarwa!! Sanarwa !!
Ina mai farincikin sanar da kowane Member na wannan gida cewar akwai General Meeting da za'a gudanar awannan gida domin ganin yadda za'a bulloma tafiyar da wannan Association namu.
Rana : Laraba 1/9/2021
Lokaci : 9:00 nadare
Wuri : G.C.K 2014 CANDIDATE (ONLINE MEETING WHATSAPP)
Allah yabada ikon halarta Ameen.
Sanarwa🗣️
Cmrd. Cpr. SHEHU TANIMU
Secretary General
Amadadin Sauran Jagorori.
Amadadin daukacin Shuwagabannin wannan Kungiya mai suna asama, wannan kungiya tana farin cikin Gabatarmaku da Invitation card na daya daga Cikin Jagororinta wato ABDURRAZAK IBRAHIM YUSUF KAFINSOLI.
MUNA NEMAN ADDU'AR NEMAN ZAMAN LAFIYA ATSAKANINSU.
Insha Allahu yau Lahadi 16 May 2021 wannan Kungiya zata gabatar da taronta data saba gudanarwa duk shekara. Damisalin karfe 4:00na yammaci a harabar makarantar dake kan hanyar zuwa kofar sauri Katsina.
Allah yabada ikon zuwa Ameen
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the school
Telephone
Website
Address
Katsina
Dutsen Safe Low-cost
Katsina, 820281
we build a moral, intelligent, independent and confident child that is empowered to make an impact
Family Support Programme, Off Hassan Usman Katsina Road, GRA
Katsina
Tahfeez and Islamiyya
New Ring Road
Katsina, 820212
The word Afkar means ideas and thoughts. We provide an enabling environment for our children to lear
Behind GDSS Kofar Yandaka
Katsina
Comprehensive Nursery and Primary School