Yarlilo Daily News

MUSLIM UMMAH

24/03/2023

A very very simple and talented woman gbagy by tribe,

A wanderfull woman with a golden brain who was gote a fantastic award on creatio n, in europian countries since 1960-1963.

I was resfect this womanπŸ™πŸ™πŸ™πŸ™

21/02/2022

Ahalin yanzu muna matukar farinciki jama' r yarlilo,

sakamakon abunda yasamemu wand bn farincikine kumaabun alfahari gaduk wani da yallilo.

Bazan iya misalta farincikin da nashigaba alokacin da nasamu wannan labari.

Alhmdllh, allh yayimana jagora

nasan maikaratu yakagu yasan minene wannnan abun farincikin.

To bakomibane illa samun dan takarar hause of Assembly acinki garin mu.

Naji dadidi matuka . Kuma kuma nasan kunji dadi .

Jama'ar yallilo yanzu ba abunda yaragemana sai addu'a allh yacika nufi. Fatan nasara dan uwa.

Zamuyika da karfimmu, dukiyarmu, da qwaqwalwarmu, dakuma lokacinmu. . . . .

fatan allh yashigemana gaba

22/11/2021

Banda kasuwa (market) ina ne yake da karancin Hayaniya kamar Banki (Bank)πŸ˜„πŸ˜„πŸ˜„πŸ˜„πŸ˜„πŸ‘ΉπŸ‘ΉπŸ‘ΉπŸ‘Ή

21/11/2021
04/11/2021

Dan Allah Ina zansamu pure water mai kankaraπŸ’§πŸ’§marar sanyi❓❓❓❓❓

04/11/2021

Which funny name you used to call your teachers in secondry school πŸ˜ƒπŸ˜ƒπŸ˜ƒπŸ˜ƒπŸ˜ƒ

Timeline photos 26/10/2021

LABARI DA DUMI DUMIN SA.
Gwamnan jihar adamawa Ahmadu fintiri.ya ce zai goyawa atiku baya a zaben 2023.
gwamnan ya ce.Alhaji atiku abubakar yanada duk wani abinda yakamata ace ya mulki nigeria.a yayin hirarsa da chanales TV ya baiyana atiku a matsiyin wadda zai gyara nigeria

23/10/2021

Rayuwa tanada sauki,
Sai dai fahimta nada wuya!

Dan uwa ka iya kokarin fahimtar mutane.

Saboda saukaka mu amula.

23/10/2021

Mutuwa batada dangi amma tafikowa zumunci idan yautazomun gobe kai zatazowa
Allah kasa mu mutu muna masu imani

20/10/2021

SHIN KAF A MUSULMAN DUNIYA AKWAI WADANDA ALLAH YAKE JARABBATA KAMAR MUSULMAN NIGERIA πŸ‡³πŸ‡«πŸ‡³πŸ‡¬πŸ‡³πŸ‡«πŸ‡³πŸ‡¬πŸ‡³πŸ‡«πŸ‡³πŸ‡¬πŸ‡³πŸ‡«???????

20/10/2021

ABOTA/AMINANTAKARMU A YAUπŸ‘―πŸ§‘β€πŸ€β€πŸ§‘πŸ‘­

Kadaina batawa kanka lokaci tunanin Wai kanada Aboki/Amini

Domin a yanzu Wanda Kai kake kallo a matsayin Abokinka ko Amininka

To bakasani ba cewa muhimmancinka a gurinshi idan yanada bukata ma,ana idan yana cikin matsala

Yawo,cin abinci, kwana wuri guda da sauransu , hakana baya nufin wane abokina ne ko aminina ne
Kai dai kawai roki Allah yahadaka da mutunen kirki koda ba,a gari daya kuke ba

14/10/2021

Ubangiji allh yasa mudace

Allh yakyautata makwancimmu.
πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™
Allh kasa muga dakyau.

12/10/2021

BE AWARE ⚠️⚠️⚠️

Don't talk too much about your self to all your friends🚫

Don't tell your secret to anyone, even to your friend 🚫

Don't tell your mistakes or sin to others,🚫

Don't trust others too much because that too much, can hurt you so muchπŸ”₯😑

Because there will be a time when that person will use that secret against you or reveal your secret to the others.

When you fight or argue with each other, he will reveal all your secrets to the others to make you look bad in the eyes of people.
Not everyone around you is a true friend,
Some of them are two faced(hypocrite).
It's better to keep your secrets to yourself and Allah, indeed Allah is a secret keeper.

PLEASE SHARE AND LIKE & COMMENT

LIKE OUR PAGE FOR MORE ADVICE

05/10/2021

Rubuta kalma mai haruffa uku 3
Sannan mai wasalin 'E' a tsakiyar kalmar

Misali
1_Net
2_Bed
3_Met
4_Akafta

01/10/2021

Duk lalacewar naka nakane

Dan duk lalacewar Nigeria kasarmu ce
Dan haka wannan gida mai albarka nayiwa daukacin yan
NIGERIA πŸ‡³πŸ‡«πŸ‡³πŸ‡«πŸ‡³πŸ‡¬πŸ‡³πŸ‡¬πŸ‡³πŸ‡¬πŸ‡³πŸ‡¬
Murnar ranar samun yanci

HAPPY INDEPENDENT DAY TO ALL NIGERIANSπŸ‡³πŸ‡¬πŸ‡³πŸ‡¬πŸ‡³πŸ‡¬πŸ‡³πŸ‡¬πŸ‡³πŸ‡¬πŸ‡³πŸ‡¬πŸ‡³πŸ‡¬πŸ‡³πŸ‡¬πŸ‡³πŸ‡¬πŸ‡³πŸ‡¬πŸ‡³πŸ‡¬πŸ‡³πŸ‡«πŸ‡³πŸ‡«πŸ‡³πŸ‡«πŸ‡³πŸ‡«πŸ‡³πŸ‡«

29/09/2021

Smartphones challenge πŸ’ͺπŸ’ͺπŸ’ͺπŸ’ͺπŸ’ͺπŸ’ͺkarubuta✍️✍️✍️mango yakoma haka πŸ₯­ πŸ₯­πŸ₯­πŸ₯­πŸ₯­πŸ₯­πŸ₯­πŸ₯­πŸ₯­πŸ₯­πŸ₯­πŸ₯­bari muga masu vivo da kma London used πŸ˜œπŸ˜œπŸ˜œπŸ˜œπŸ˜ƒπŸ˜ƒπŸ˜ƒπŸ˜ƒπŸ˜ƒ

25/09/2021

Wani Dan uwa ne yake tambaya

Cewa idan yashiga motar soyayya

A wace Tasha zai sauka?????

25/09/2021

A cikin state 36 da muke dasu a Nigeria wacce tafi dadin zama,??????ΒΏ???ΒΏ???ΒΏ

24/09/2021

Asslm yan uwa musulmai barkanmu da juma,a

Allah yakarbi ibadarmu

24/09/2021

TAMBAYA!!!

TAMABAYA!!!

TAMBAYA!!!

A Gwadaman budurwa mai saurayi guda ni kuma in gwadamuku Akuya🐐🐐🐐🐐🐐mai kwai🐣🐣🐣

πŸ˜ƒπŸ˜ƒπŸ˜ƒπŸ˜ƒπŸ˜ƒπŸ‘‰πŸ‘‰πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯😜😜😜😜 Akafta

24/09/2021

Bala,i waya ta bata a police station

Ankira anji tayi ringing a aljihun

D.P.O

πŸ™ˆπŸ™ˆπŸ™ˆπŸ™ˆπŸ™ˆπŸ™ˆπŸ™ˆπŸ™ŠπŸ™ŠπŸ™ŠπŸ™ŠπŸ˜ƒπŸ˜ƒπŸ˜ƒπŸ˜ƒπŸ˜ƒπŸ˜ƒ

23/09/2021

Assalamu alaikum Ina farin cikin kasancewa a cikin wannan page mai albarka Ina kuma yima dukkan members fatan alkhairi Allah kma ya zaunarda kasarmu Nigeria lafiya dama duniya baki data

Want your business to be the top-listed Media Company in Katsina?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Website

Address

Yarlilo
Katsina
1234

Other News & Media Websites in Katsina (show all)
Kukan Kurciya Kukan Kurciya
Katsina, 820231

We W’ll Not Rest Until We Make People’s Happy!

Bahaushiya Online Media Bahaushiya Online Media
Dando Street, Jibia
Katsina

Domin kawo maku labarai wadanda aka tantance aka tace, a cikin harshen Hausa.

Katsina Truth News Katsina Truth News
Malumfashi
Katsina

Domin Samun labrai Kokuma a tallatamaka Da hajarka Ko bamu Labaran Abinda kefaruwa a yankinku , Kaid

Kankia TV Kankia TV
Kankia
Katsina

Zamu ringa kawo maku labaran abubuwan dake faruwa a cikin garin kankia harma da kewaye.

Lardin Hausa Lardin Hausa
Gobarau Near Hasumiyya
Katsina

https://youtube.com/@lardinhausatv9845

Antayat blog Antayat blog
Tudun Matawale
Katsina, 820101

Make Money online/Health Tips/News Hub/Youtube Content

Arewa Media News Arewa Media News
Tudun Matawalle
Katsina, 821012

Labaran kasarmu Najeriya danake kasashen ketare

A.B.I ONTOP A.B.I ONTOP
Katsina

.

Katsina24 News Katsina24 News
Katsina

Shafin Katsina24News ya shahara wajan kawo labaran jihar katsina da kasa najeriya baki daya cikin ha

Wahda News Wahda News
Gobarau
Katsina

Mun buΙ—e wannan group Ι—in ne domin amfanar da junanmu dangane da Abubuwan Harka na yau da kullin.

KKR Online News KKR Online News
KANKARA
Katsina

24HOURS NEWS

VOICE of Sheikhs VOICE of Sheikhs
GRA Layout
Katsina

Mun bude wannan cibiya mai suna Muryar shehunanmu domin yada karantarwar Ahlulbayt (A. S) +23480363