Yan gida

Yan gida

You may also like

Pepz Gaming
Pepz Gaming
Mrl0mmmbr4
Mrl0mmmbr4

Salam

01/10/2023

AMFANIN TSAMIYA DA KUMA ILLOLINTA GA LAFIYA.



Tsamiya na daya daga cikin 'ya'yan itatuwan da ake amfani dasu a kasar Hausa k**a daga fannin abinci da kuma magani .Tana da amfani mai tarin yawa haka kuma tana da wasu illoli musamman idan aka sha ba'a bisa ka'ida ba,tana kuma da illa ga wasu daidaikun mutane,domin akoi mutanen da take tadoma cutukkan iska k**ar na kumburi ko qaiqayi da kurajen jiki.



Ana amfani da tsamiya wajen sarrafa kayan sha,inda a yau wajaje dadama wasu kan qullata a leda bayan sun tace sun gaurayata da s**ari sai su sakata a na'urar sanyi (refrigegrator).
Wasu kuma sun dauketa a matsayin magani ko a hada abinci da ita domin akan yi kunun tsamiya da kuma tuwon tsamiya a wasu yankuna k**ar a Zuru,ri6a da suru dake a jihar kebbi.



matsalolin da tsamiya ke magancewa.Ga kadan daga cikinnsu :

1.Cushewar ciki da rashin yin bahaya.
2.Ciwon ciki.
3.Tashin zucya ga masu juna biyu.
4Tsutsar ciki.
5.Matsalolin da s**a shafi na hanta (liver da kuma madaciya (bile)
6.mura da zazza6i.
7.Tana wanke dattin ciki da kuma cushewar hanji
8.Ana amfani da ganyenta wajen magance cutukkan daji (cancers)
9.Ana tafasa ruwanta ayi wanka dasu dan magance ciwon ga6o6in jiki.(arthriries)
10.Tana saka cin abinci,a duk sanda ka ci abinci ka sha tsamiya to za kayi saurin jin yunwa.


Illolinta sun hada da :

Tsamiya tana iya haifarda illa ga masu ciwon s**ari (diabeties patients) saboda tana illa ga adadin yawan s**arin dake a cikin jini.

Haka kuma ga wadanda za a yiwa fida (surgery) to kada su sha tsamiya a kalla makonni biyu kamin ayi tiyata.

Gamai fama da rama,yawan shan tsamiya na iya kara sanya ramar saboda tana rage qiba sosai.

A guji shan tsamiya a sanda ake shan
wasu magunna rukunin Ibumol da aspirin.
Tsamiya tana rage shawar namiji,idan matsananciyar shawa ta yiwa namiji yawa to ya lazimci shan tsamiya zaiji leqes.



Idan kiba ta yiwa mutum yawa a jiki kuma yana son ya rage kibar to ya zanka shan tsamiya amma a san adadin da za a sha.

Mai fama da gembon

09/12/2022

HARIJIN NAMIJI

RASHIN KARFIN GABA, GIRMANSA, SAURIN KAWOWA, RASHIN SHA'AWA KO KANKANCEWAR GABAN NAMIJI KO RASHIN HAIHUWA.

Yawancin maza suna fama da matsalar saurin inzali wato (quick ej*******on) ko rashin karfi ko karancin alkalami (zakari) (p***s) yayin jima'i da matansu, Hakan kuma yana samo asali ne dalilin cutar sanyi na infection, ko gonorrhea, syphilis ko chlamydia ko ge***al hapes.

Wasu kuma suna samun wannan matsalar ne dalilin wasa da gaban su suna biyawa kansu bukata Kafin aure, Hakan yana hana haihuwa ya kashe karfin gaba, matukar Kasan kana aikata Istimna'i Wasa da gaba kuma kana son kayi aure ka haihu dole ka bari kuma ka nemi magani Don kana yin aure zaka samu matsala sosai.

GA AMFANIN MAGANIN:
★Yana hana saurin kawowa.
★Yana Kara kaurin azzakari.
★Yana wanke dattin mara.
★Yana Kara ruwan maniyyi.
★Yana kashe sanyi mara.
★ Yana farfado da karfin jijiyoyin azzakari na din.din.din
★Yana maganin basir.
★Yana maganin sanyin mara.
★Yana wanke mara.

Maganinmu guarantee ne yanayin aiki sosai duk Wanda ya karba insha allahu sai ya Yana da aikin maganin Yana Kona sanyi Yana Kona matsalar basir,Yana hana kawowa da wuri, Yana Kara kaurin gaba da girman sa Yana Kara ruwan maniyyi.

GA ABUBUWA DA SUKE KAWO RASHIN KARFIN GABA:

1 Diabetes, ciwon sugar
2 ma********on, Wasa da zakari
3 Smorking, shan taba sigari
4 obesity, yawan kiba (fat)
5 depression, yawan Tunani

Shiyasa muka hada magani na musamman domin magance dukkan matsalar da ta shafi mazakuta kowanne iri Insha Allahu

MAGANI KALA HUDU ZAMU BAKA
1 na sha da shayi
3 na Basir
4 na sanyi ingantacce

AMFANIN MAGANIN
1YANA KARA KARFIN GABA
2YANA KARA GIRMAN GABA
3YANA SANYA JIMAWA KAFIN INZALI
4YANA MAGANIN SAURIN INZALI

Muna aika mgn ko ina

ALLAH YA KARA MANA LAFIYA

GA MASU BUKATAR MAGANIN MUNA KATSINA STATE

Sultan Islamic Herbal Medicine
08104151092

LIKE AND SHARE TO OTHER PLEASE !!!

27/11/2022

🏵️MAGANIN ISTIMNA'I🏵️
🌼MASTURBATION🌼

📲+2348104151092

Yakai Mai Aikata Istimna'i Wato Mastubation Shin Kokasan Yana Haddasa Mummunar Illa Ga Lafiyarka Kai Qarshema Zai Kaika Zuwa Ga Halaka.

😰Istimna'i Haramunne Domin Kuwa Duk Abinda Allah Yahana Toh Haramunne Allah Yana Fushi Da Da Mai Wasa Da Gabansa
Allah Kuma Yatsinewa Duk Mai Aikata Zina Shikuwa Istimna'i Tamkar Zinane Duk Biayan Bukatane Kuma Kafitar Da Maniyi.

😥 Istimna'i Wato Mastubation Yana Jawo Wasu Nau'in Cututtunka Da Dama Wasu cututtunka Sai Bayan Mutum Yayi Aure Suke Bayyana Wanda Kejawo Rushewar Aure.

😭WASU CUTUTTUKAN
DAKE BAYYANA SAKAMAKON ISTIMNA'I.

🏵️Qanqancewar Azzakari. Wannan Babbar Matsalace Wadda Ke Bayyana Bayan Anyi Istimna'i.

🏵️Saurin Kawowa Lokacin Jima'i Matsalace Tsakanin Ma'aurata Idan Cutar Tayi Yawa Mutum Zai Kasance Bazai Iya 3minute Da Iyalinsaba.

🏵️Rashin Ruwan Maniyi/Ko/ Tsinkewar maniyi Sanadiyar Istimna'i.

🏵️Yawan Ciwon Kai. Sanadiyar Istimna'i

🏵️Yawan 6acin Rai Kowana Lokaci Sanadiyar Istimna'i.

🏵️Yawan Mantuwa Rashin Riqe Karatu Ko Wani Abu Mai Mahimmanci.

🏵️Bushewar Gaban Mace. Sanadiyar Istimna'i Ga Macce.

🏵️ Bushewar Fata. Kowanna Lokaci Fatarka Abushe Sanadiyar Istimna'i.

🏵️Yawan Zubewar Nono
Ga Macce.

🏵️Fotowar Quraje Wadanda Basajin Magani Sanadiyar Istimna'i.

🏵️ Istimna'i Yanasa Ta6in Hankali Sanadiyar Istimna'i.

🌼Kadan Kenan Daga Illolin Istimna'i Wato Mastubation.
Koda Kayi Shekaru Da Dainawa Wannan Dabi'a Wadannan Matsaloli Zasu Bibiyeka Harsai Kayi Amfani Da Maganin Istimna'i.

🌼MAGANIN ISTIMNA'I

Wannan haɗin shima yana taimakawa ƙwarai da gaske wajen magance matsalolin da Istimna'i ke janyowa.

* garin zaitun.
* kaninfari.
* garin habbatusauda.
* Zuma

A haɗa waɗannan kayan a tukunya a tafasa a riqa shan kofi dai dai, sau uku a rana.

Dr.sultan Yahadamuku Maganin Dazai Warkar Muku Da Wadannan Matsaloli Cikin Ikon Allah.

Address+ Katsina State
Rahamawa.

Muna Tura Maganinmu Ako Ina Insha Allah.

📲09045263398
📲08104151092

02/05/2021

Barka da warhaka

07/01/2021

Jama'a barka da warhaka ya kuke ya kuma jindadi ya hutu ya aiki

Want your business to be the top-listed Media Company in Katsina?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address

Batsari
Katsina
BABAYYE
Other Media in Katsina (show all)
Musty Musty
Matazu @gmail
Katsina, MUSTY

Katsina state Radio service Katsina state Radio service
Sabon Layi Katsina
Katsina

News and current affaairs page

Fàrdèr Fàrdèr
Kastina
Katsina, 44324

Feed your beard Feed your beard
Muduru Katsina
Katsina

Anyone

理周教育-朱家泓 理周教育-朱家泓
Katsina Central Market
Katsina

muna saida magungunan mata

Evangelist Sadiq Sulaiman Evangelist Sadiq Sulaiman
GRA Opposite Central Bank
Katsina

Religious organization

DAN YASHI TV DAN YASHI TV
K/marusa
Katsina

Katsina / G R A

Flash News Hausa Flash News Hausa
Katsina
Katsina, FLASHNEWSHAUSA

Abdu Labaran,  D G Media, Katsina State Abdu Labaran, D G Media, Katsina State
Katsina, 820212

It's to promote the activities of Governor Aminu Bello Masari of Katsina State, and his administration.

Imran Yusuf ruwaya Imran Yusuf ruwaya
Sheme Junction
Katsina, 38481131

Pabio Pabio
Katsina

Sae

Ina mafita a siyasar nigeria Ina mafita a siyasar nigeria
Birnin Gwari Road Dugun Ma'azu
Katsina

This page will bring the issue's on politic's