Al-amin Abubakar Tsigah

Alhamdulillah alakulluhalim

05/10/2023
07/06/2023

Na gamu da wannan baiwar Allahn a Facebook daga bisani muka fara hira a WhatsApp.

Sunan ta Maryam. Tana yawan maganar saurayin ta a social media. Wanda take kiransa da "Nisful Hayat" wato "Rabin Rai" da Hausa.

Na ce mata ina sonta, nan take ta nuna sam bata da buΖ™ata saboda wancan saurayin nata da take kiransa da Rabin Ranta. Na ce mata ya k**ata ta ba wasu mazan dama domin su gwada damar su. Sai na ce mata ni ta bani rabin damar da ta bashi domin na tabbatar mata da irin son da nake mata. Nan take tayi murumushi 😊

Na ce mata tunda shi wancan Rabin Rai ne ni a bani dama na zama Rabin-Rabin Rai. Kamar wasa kuwa ta ce ta yarda. Muka yi dariya muka cigaba da hira.

Daga nan muka fara kiran junan mu da RRR wato Rabin-Rabin Rai (RRR)

Daga Ζ™arshe dai haka muka Ι“ige da soyayya kwatsam sai gashi na bige wancan gayen. Yanzu haka dai mun yi auren mu abin mu mun bar wancan Rabin Ran da mita. 😜😜😜

Daga Thinking Mai Daraja

Timeline photos 07/06/2023

Gwamnonin jihohi sun goyi bayan cire tallafin man fetur a Najeriya

Ƙarin bayani - https://bbc.in/42txcmR

17/04/2023

Professor Isa Ali Pantami with the Special Meritorious Service Award of the Federal University Oye-Ekiti towards the development of digital economy. The award was presented during the last graduation ceremony (convocation) of the university

16/04/2023

πŸ€πŸ€ wata rana Manzon Allah s.a.w., yana kwance rashin lafiyarsa na ajali, sai ya ce ma sahabbansa ku tashi ku raka ni makabarta wurin ziyaraπŸ€πŸ€πŸ€

🌿🌿Bayan sun je, Manzon Allah s.a.w., ya yi addu'oin da ya koyar mu rika yi idan za mu makabarta,🌿🌿🌿

🌹🌹Bayan ya taso sun k**a hanyar zuwa gida, sai s**a ga manzon Allah yana kuka 😭😭 kuma yana murmushi πŸ˜€πŸ˜€,,,,🌹🌹,

🌺🌺Sai sahabbansa s**a ce, ya Rasulullah, ya mun ganka kana kuka😭😭 kuma kana murmushiπŸ˜€πŸ˜€, 🌺🌺🌺🌺🌺

πŸ’πŸ’πŸ’Sai manzon Allah s.a.w., ya ce,, tunanin yan uwana ne, πŸ’πŸ’πŸ’

🌸🌸🌸Sai sayyidana Abubakar ya ce ya ma'aikin Allah mu ne ko?🌸🌸🌸

πŸ„πŸ„πŸ„Sai manzon Allah s.a.w., ya ce ku sahabbaina neπŸ„πŸ„πŸ„

🌼🌼🌼Sai sayyidina Aliyu ya ce,, ya ma'aikin Allah ni ne ko?🌼🌼🌼🌼

🌻🌻🌻Sai ma'aikin Allah ya ce ai ku jinina ne🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻

🌴🌴🌴Sai s**a ce to ya Rasulullah su waye?🌴🌴🌴🌴🌴🌴🌴🌴🌴🌴🌴

🍁🍁🍁Sai manzon Allah ya ce,, su ne wadanda ba su ganni ba amma sun yi imani da ni manzon Allah,🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁

❀❀❀Sai ya ce idan rayuwarku ta kai, ku ce musu ina g*i da su,❀❀❀❀❀❀❀❀❀❀❀❀❀❀

🌺🌺🌺Manzon Allah ya ce Allahu Akbar, ina g*i da wadannan mutane🌺🌺🌺

******ya Allah duk Wanda ya tura wannan maganar ta ma'aikinKa, Ka yi mishi sak**ako da gidan aljanna madaukakiya, Ameen.

❀❀ ❀❀❀
idan harkaji dadiπŸ˜† aranka to don Allah katura zuwa group 10

Follow on top

16/04/2023

πŸ’’Kuce Ameeen πŸ‘³πŸ½πŸ“Ώ
Dani da Kai Mai Karatu!!!!
Allah Yasa Muyi Dace Da Daren Laylatul Qadir
Ameen🀲

Photos from Al-amin Abubakar Tsigah's post 16/04/2023

Haka Ubangiji Yaso Ya Ganka Mallam. Allah Yayi Riko Da Hannayenka Ya Taimake Ka Inah Maka Fatan Alkhairi Duniya Da Lahira

Professor Isa Ali Pantami

02/03/2023

Annabi Muhammad
S A W

16/11/2022

Allah yakara rufamana asiri ameen

26/06/2022

Salm

Photos from BBC Hausa's post 26/06/2022
16/04/2022

INAYI WAKOWA BARKA DA SHANRUWA

02/04/2022

Barkanmu da shanruwa friend

Arewa On top Send a message to learn more

Want your business to be the top-listed Engineering Company in Katsina?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Website

Address

Katsina
Other Structural Engineers in Katsina (show all)
Engr Anthony Cjp Sunderland Engr Anthony Cjp Sunderland
144 IBB Way Opposite Zenith Bank Plc
Katsina

Structural Engineer

Muntasrab Global Concept Nig. Limited Muntasrab Global Concept Nig. Limited
No_58 Near Hinache Bridge Malumfashi
Katsina, 234

Its the engineering and construction company,quantiity surverying ,architecturingndesign and buildin