Videos by 3S TV in Katsina. Gaskiya ce Jarinmu
Shirin Majalisar Matasa tare dani Malam Tukur Abdulhamid Katsina.
Shirin Taskira Shiri ne da zai dunga zuwa kowa ne sati. Shirin zai yi tattaki zuwa wasu wurare dan gane ma idanun mu yadda wasu ke gudanar da al"adun su
Tuna baya tsohon shirin Dandalin siyasa wanda aka gabatar lokacin zabukan fidda gwani na zaben kananan hukumomi. wannan shirin yana cikin shirin da zamu sake sa wa da zaran mun kammala shirin mu na hawa tauraron dan adam wanda bada dadewa ba za a fara ganin shire shiren mu a akwatin television Insha Allah.
Shirin mutum da sana ar sa na safalma online tv na sanar da abokan huddar mu da masu bibiyar shafin mu na dandalin sada zumunta cewa shirin mu zai yada tallar ku kyauta bada dadewa ba a tauraron dan adam da zaran mun fara yada shire shiren mu a akwatin television Insha Allah
Wannan shiri ne na maraba da Baki wanda bayanan sun Taimaka wajen Ganin safalma Tv ta shiga sahun gidajen Television Mai yada shirye shiryen ta taurarom Dan adam jin jina ga Alh Abubakar Matazu daya daga cikin Shugabanin gidan Radio Vision da kuma tashar television ta Farin wata wanda ya bada shawara so sai ta yadda wannan gidan Television na safalma zai iya shiga cikin gidajen TELEVISION masu yada shirye shiryen su ta tauraron dan adam. Godiya ta musamman ga Alh Sani Riko
Tuna Baya: Ko mi Sabo Musa ke cewa kan zaben kananan hukumomi a jihar Katsina?
Wannan zantawa an yi ta ne ana dab da gudanar da zaben kananan hukumomi da ya gudana a jihar Katsina
Tarihin Sarkin katsina Dr.Kabir Usman Nagogo tare da Company sadawar na zamani watau Safalma Media. Muna sanar da abukan huddarmu cewa nan bada jimawaba zamu fara nuna maku shirye Shiryenmu a TV Channels dakuma saurarenmu a Radio Channel Muna godiya da kulawarku garemu.
Safalma TV/Radio Online DANDALIN SIYASA 20th August, 2022
HIRA TA MUSAMMAN TARE DA DAN TAKARAR GWAMNAN JIHAR KATSINA ENGR. NURA KHALIL DA MATAIMAKIN SHI ENGR. MUTTAKA RABE DARMA A KARKASHIN JAM'IYAR NNPP.
Safalma TV/Radio Online MU TATTAUNA 11th August, 2022
Shirin MU TATTAUNA tare da Alh. Sani Garba Riko akan Tsaro