ABBA KALA
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from ABBA KALA, Grocers, Katsina.
Duk wanda zai biya kudin aikin Hajji a yanzu Naira miliyan 8.2M zai biya. Duk wanda ya riga da ya biya miliyan 4.9M an bashi wa'adin kwanaki hudu da ya gaggauta cika miliyan 1.9M kudinshi ya zama miliyan 6.4M, idan ba haka ba a dawo mishi da kudin shi, inji hukumar.
A MULKIN MUSLIM MUSLIM HAKAN TA FARU 😂😂
WANNAN RIGIMAR KOMA DAI MI YA FARU BAI K**ATA ACE SOJA YAYI HARBI HAR TA KAI GA KISA BA
WANNAN ZALINCI DAMI YAYI K**A ?
SUBHANALLAH 😢
BARAYI SUN FARA SACE INVERTER A MASALLACI
Darajar Naira tana cigaba da farfadowa kan Dala a kasuwar canji.
Wannan Ƙasa Sai dai Addu'a
Wani Uba Ne ya Cikewa Ya'Yansa Tallafin Marayu!
‘Yan bindiga sun kara sace mutane fiye da 80 a wani sabon harin da s**a kai a kauyukan Gangere da Aguna a karamar hukumar Kajuru ta Kaduna.
BURIN MAI MAJIGI YA CIKA !
DAMAN SU BA AREWAR CE AGABANSU BA BURIN SU KAWAI SU SAMI NA CEFANE
KUDIN KIRKI MA KAREWA SUKE YI B***E NA HARAM
MUNA ALLAH WADAI DA WANNAN ZABEN!!!
An kayyade N31,500 a matsayin mafi karancin sadaki a jihar Katsina
Gwamnan Jihar Sokoto Ya Amince A Baiwa Ma'aikatan Jiha Dana Ƙananan Hukumomin Jiha Da Malaman Makaranta Rabin Albashi Kyauta Domin Azumi
A KATSINA ANA BUKATAR WANNAN
YADDA MUKA FARA ALLAH KASA MUGAMA LAFIYA ALLAH KA TSAREMU DA AIKATA DIK WANI ABUNDA ZAYA BATA MANA IBADA
ALLAH KA SAUKAKA MANA TSADAR RAYUWA
ANGA WATAN AZUMI A NIGERIA
MASHA ALLAH
ANGA WATAN AZUMI SAUDIYYA
Allah ka Rabamu da siyasar
‘’ALLAH BAKU MU SAMU’’
Akwae wadanda ko Uwarsu Dan siyasa zai sayar Wlh ba zasu iya magana Ba In dai za,a Basu kudi Saboda tsabar mutuwar zuciya
SUBHANALLAH
Lamarin har yakai uwa tayi garkuwa da yar’ta kuma ance diyar Ta MUTU 🤯
Credit Alert:100,000
Avail. Bal:99,985
Wanne Banki ne suke haka?🏦
GWABRAYE
SAHUR 1,500 BUDA BAKI 1,500
MASU AURE KUMA SAI INDA LAMBA TA TSAYA
ALLAH YA KAWO YADDA ZA.AYI
DA TSIYA SAI AN MAIDA KOWA MABARACI
WAI NAGA GWAMNATIN NAGERIYA ZATA RABAWA YAN KASA HATSI SABODA TSADAR RAYUWA KU FADA MUSU BAMA SO AYI HANYAR DA KOWA ZAI IYA SAYA DAKAN SA KAWAI .
IZUWA YANZU ISRAEL TA KASHE FALASTINAWA SAMA 30,000
Allah ya kawowa Falasdinawa dauki. Allah ya karya Israila da duk masu goya musu baya akan ta’addancin da suke yi a Gaza.
BA,A TABA GYARAN BARNA DA BARNA
KUSKUREN ABBA DAYA NE DA YA FITO YA SAKI MAGANAR BISA ISKA
AMMAN FA MAGANGANUN SA SUNA KAN DAIDAI
ALLAH KA AZURTAMU DA LAFIYA
DA KWANCIYAR HANKALI
P2P
YA TSAYA CHAK A NIGERIA KADAI AMMAN
ALLAH YASANYA A DAIDAITA DON DA ALAMA MUTANE FA ZASU TAFKA ASARA MAI KARFI
ANCE WASU YAN KASUWA NE
NA NAGERIYA S**A SAYE NETWORK DIN MTN SABODA DALA TA DAINA FADUWA. MUNGODE ALLAH DA BA ZASU IYE SAYE NUMFASHI SU BOYE BA
Innalillahi wa,inna elaihin Raji,un
Allah mun Tuba Allah ka yafe mana. A 2014 wlh ko doki ba za.a baiwa wannan shinkafar ba.
Amman yau gata mutane ita suke nema suci don kar su mutu.
AFAFATA SUNANTA
AKWAI WASU GWAMNONI DA S**A KAI KARAR BUHARI LOKACIN DA AKE SAKE KALAR KUDI
SUNCE SUNKAI KARAR BUHARI NE SABODA TALAKKAWA NA SHAN WAHALA.
YA MUKA JISU SHIRU YANZU ?
CBN ZAYA DINGA BAIWA YAN CHANJI DALA AKA NAIRA $1301 SANNAN KUMA YA SANYA DOKAR HANA SU KARA RIBAR DA YA WUCE KASHI DAYA
ANYI MAGANIN MATSALAR TASHIN DALA INSHA ALLAH
A JAMUS KO WANNE KARAMIN YARO YANA SAMUN EURO 916 Duk wata Daidai naira 1,428,000 kudin Nigeriya Idan kanada Yaro 12 ko wanne wata zasu baka Euro 11,000 daidai da 14,280,000 kudin nigeria
ALLAH TSINEWA BARAYI
Najeriya ta mayarwa da kasar Nijar wutar lantarkin da take bata, bayan ECOWAS ta janye takunkumin da ta saka mata.
Tunjiya DALA Take sauka daga jiya zuwa yau ta rage kusan N150 Daga N 1720 Ta dawo N1570 Abaya Dollar daga 1500 ne ta arce zuwa 1850 shine dalilin da yasanya WASU Yan kasuwa na fannin mu, s**a karawa tsoffin kaya kudi masu yawa akwae kayan da s**a karawa 70K yanzu ga Dala ta sauka ta rage kusan N 300 Amman ko motsin su Bakaji Sai ma wani Sabon Karin kawai suke.
YA K**ATA YAN NIGERIA SU SANI CEWA BA MATSALAR DALA CE MATSALAR MU BA
MATSALAR TANA CIKIN MU
MUNA ROKON ALLAH YAYI MANA MAGANI
TILINBU
G0 And Ask chatGPT How will solve a Nigerian problems
YANZU HAKA WANI NACAN YANA SHARARA KARYA
DON BANAJIN HAUSA DA NA FADA MUKU ABUNDA YAKE FADA
KIRI KIRI KAZO KANA TA SHIRGA KARYA TUN DA ASUBA
Click here to claim your Sponsored Listing.
Videos (show all)
Category
Website
Address
Wamba Raod Akwanga
Katsina
Baballe na shehu da shehu Dan fairah
FUNTUA
Katsina, THANKSYOULORD
I want you to be happy that is why I create this age thanks you..