Real Danja

Real Danja

You may also like

arsyila antiq
arsyila antiq

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Real Danja, Grocers, Bakori roay, Katsina.

12/06/2023

Manyan kasashe 10 na Afirka da ke da manyan gine-ginen masana'antu.
Gine-ginen masana'antu kamar kamfanonin kera motoci, masana'antar taki, masana'anta, matatun danyen mai, matatun sukari, masana'antar sarrafa cakulan da sauransu.

1) Nigeria πŸ‡³πŸ‡¬
2) Afirka ta Kudu πŸ‡ΏπŸ‡¦
3) Maroko πŸ‡²πŸ‡¦
4) Misira πŸ‡ͺπŸ‡¬
5) Aljeriya πŸ‡©πŸ‡Ώ
6) Angola πŸ‡¦πŸ‡΄
7) Tunisiya πŸ‡ΉπŸ‡³
8) Libya πŸ‡±πŸ‡Ύ
9) Ethiopia πŸ‡ͺπŸ‡Ή
10) Botswana πŸ‡§πŸ‡Ό
πŸ’ͺπŸ’ͺπŸ’ͺ
Hoton matatar Dangote
❀️Nigeria πŸ‡³πŸ‡¬ tana da mafi girma a Afirka mai, sukari, taki, shukar shinkafa da dai sauransu.
❀️ Afirka ta Kudu tana da babbar masana'antar kera motoci da dai sauransu

09/06/2023
04/06/2023

Muna da data me sauki na kowanne layi:

MTN- 1GB N280

AIRTEL 1GB-N350

9MOBILE 1GB-N350

GLO - 1GB -N350

Call or Whatsapp 09129857975

26/05/2023

Real Dan Atteer2 Follow my page πŸ€©πŸš€πŸš€ 1.7k and then to reaching top cities, my page has reaching thousans cities: (Itc) his is going his is going more cities.

Photos from Real Dan Atteer2's post 12/05/2023
04/05/2023

top cities my page has reaching, amazing πŸ€” so i wish more cities soon!!!

29/01/2023

Wallahi munyi laushi baba!πŸ˜₯

Dan Allah baba asassauta mana.πŸ™

Domin mune dai talakawannan wanda kece baka iya bacci saboda halin da muke ciki. πŸ‘οΈ

Allah sarki wallahi munji jiki.πŸ™†

21/01/2023

Ku zabe ni domin cigaba da antayo muku fanfan fura idan Allah ya Kai mu kakar zabe 2 o 2 3.

Nagode πŸ™

Nine naku. DAN GOTEN DADIN KOWA

11/01/2023

Visit our WhatsApp page to purchase.

https://wa.me/p/5761003803945860/2349038537941

+234 903 853 7941

27/11/2022

Kadau duniya da nauyi sai ta saka kuka.πŸ˜₯

Kadau ki duniya da sauki saika dara.πŸ˜†

Duniyar nan tamkar kwallo ce. ⚽

Dan uwa kasance me kyautatta mu'amular ka da mutane aduniya.🌐

Wata damar sau daya take zuwa a rayuwa. πŸ‘Œ

Uhmm nifa rayuwanan ban dauke ta ko mai ba idan har zan samu in cika cikina da abinci dakuma (DATA ko 1GB) ce a SIM dina da kuma (credit) ko na πŸ€” 1000 # ne NORMAL.πŸ›Œ

25/11/2022

The reminder.πŸ˜’

www.facebook.com/

Want your business to be the top-listed Grocery Store in Katsina?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address

Bakori Roay
Katsina
Other Food & Grocery in Katsina (show all)
Masu gashi Masu gashi
Bwari Abuja
Katsina

E ma goup E ma goup
Katsina

Shamsudeen muazu jifatu Shamsudeen muazu jifatu
Jifatu
Katsina

Shamsudeen

Abdul shuaibu Abdul shuaibu
Katsina

Baballe jikan sheikh sani kafi kankara Baballe jikan sheikh sani kafi kankara
Wamba Raod Akwanga
Katsina

Baballe na shehu da shehu Dan fairah

Bin edr### Bin edr###
Katsina State
Katsina

Top seller Top seller
Gwoj Gwajo Street, Behind The Emir Palace, Maiaduwa
Katsina

Na mai doki Na mai doki
Unguwa Yan Daka
Katsina

Muna godiya

Ibraheem Musa kt Ibraheem Musa kt
Kt
Katsina

Call me  a.kabir Call me a.kabir
FUNTUA
Katsina, THANKSYOULORD

I want you to be happy that is why I create this age thanks you..