Shehu bango tv
Domin taimakon Al umma
Ance mashi masoya annabi ne s a w gashi munata ganin hidimar allah da annabi yakara soyayya yacika muradinmu baki dayanmu
Assalamualaikum
Maganin aljannu dakuma Kona aljannu asamu lapiya insha Allah
Sirrrin ayatul kursiyu da lakad jaakum domin lalata aljannu Sirrrin ayatul kursiyu da lakad jaakum domin lalata sihiri dakona aljannuKada kumanta kudanna Subscribe sannan kudanna alamar karaurawa dan samun Sabbin vide...
Allah sakada annabi s a w
Jahilce saboda allah yasanya sirri tsakanin mutane barema ma aurata
Soyayya Ruwan Zuma: Shin Ya Dace Masu Aure Su Dinga Nunawa Duniya Abinda Sukeyi Ga video nan mun kawo muku daga ƙasa ga duk mai buƙatar kallo: 👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇 Kada ku manta sai kun danna video ɗin har sau 4 ko sau...
Allah yakaramaka rahama masoyin manzon Allah s a w
YAU SHEKARU 9 DA RASUWAR MARIGAYI UMAR ABDULAZIZ BABA FADAR BEGE. YAU SHEKARU 9 DA RASUWAR MARIGAYI UMAR ABDULAZIZ BABA FADAR BEGE.
Allah yakyauta malamai dason kudi
Majalisar Malamai Ta Zamfara Ta Yi Alkawarin Marawa Takarar Tinubu Majalisar Malamai ta jihar Zamfara ta yi alkawarin marawa dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu da Gwamna Bello Matawalle na jihar Zamfara a karo na biyu. Kam…
Tanemi fasikai irinta mana
Attajira a Abuja na neman Wanda zai dirka Mata ciki ta bashi naira miliyan uku Wata mata mazauniyar Abuja attajira Susan na neman na mijin da zai dirka Mata juna biyu ta biyashi makudan kudade.
Subhanallah Anya kuwa ba masanya ak**ataba asibity kokuma Dan rariyane ba ita tahaifesaba
To allah yakara shiryamu
'Ƴan Sanda a Birnin Zaria sun k**a wani matashi Ali Bos mawaƙi Dan tudun Wada wanda ya lakaɗawa Mahaifiyarsa duka.
Allah Ya tsare mana Imaninmu.
Allah yashiryi masu irin wannan halin wannan zalunci har ina
Hoton farko sadiya ce, lokacin tana halin lafiya, kafin mijinta ya kulleta a daki,
Hoto na biyu bayan mijinta mai suna Ibrahim ya kulleta tsawon Lokaci, inda hakan yayi sanadiyar Rasuwarta a garin Nunguru na Jihar Yobe,
Allah yajikan ta Allah yasa hakan yazama sanadin shigar ta aljanna madaukakiya
Daga Barrah Almadany
Allah yakarawa musulmai jajircewa wajen kafa addini da dokikin addinin bakidaya
A Karon farko cikin shekaru 22 da aka fara gasar kwallon kafa ta duniya Kasar Qatar ta haramtawa Yan kallo Shan Giya a filayen wasanninta abinda ya janyo kasashen musulmai ke cigaba da jinjinawa Qatar din.
A Yau ne za'a fara Gasar cin kofin na duniya tsakanin Mai masaukin Baki wato Qatar da Ecuador.
Qatar wacce kasa ce ta musulunci a yankin Gabas ta tsakkiya a dokar kasar ba,a Sha ko sayar da Giya a kasar .
Tuni FIFA ta Mika wuya akan wannan doka da kasar ta Qatar ta bijiro da ita inda ta nemi Yan kallo su nuna juriya akan Hana kansu Shan giyar na Dan wani lokaci.
Qatar tace ba zata yarda a fusata Allah ko ta sauka daga tsarin musulunci ba Dan zata karbi bakin duniya cikin kwanaki 28 a Gasar kofin.
Wanne fata kukewa Qatar abisa yadda ta nuna jajircewa kan wannan Doka duk dacewa Babu Najeriya a gasar?
Me kuke ganin ya janyo boren da kasashen Duniya na Nahiyar Turai sukayi akan dokar Hana Shan giyar?
Meyasa a ganinku FIFA ta Mika wuya akan dokar ?
sirrin Tara jamaa Babu yankewa akasuwa ko masana anta ko masu siyasa domin samun jamaa marasa yankew
Insha Allah
sirrin Tara jamaa Babu yankewa akasuwa ko masana anta ko masu siyasa domin samun jamaa marasa yankew
ABUBUWA GOMA DA ZANFAƊA MUKU WANDA Ɗan Zaman Banza YAKE TAIMAKAWA AL'UMMA DASHI.
1- Yana taimakawa ƴan acaɓa idan sun goyo mata, hijabinnki idan zai shiga waya.
2- Idan yaga mai mashin ya kunna fitila baisaniba, zai faɗamasa
3- idan mai mashin yana tafiya zaifaɗama masa kacire jakk.
4- idan akayi vaki a unguwa suna neman wani gidan namma Ɗan Zaman Banza zai fada musu.
5- Dan zaman Banza yana sa'ido akan masu shige da fice acikin unguwa.
6- Basa yarda dan iska ya shigo yafake da sunan zance yaɓata Ƙannenmu.
7- Dan zaman Banza Yana ɗauke duk wani abu akan hanya wanda zai illata mutane.
8- Ɗan Zaman Banza Yana taimakawa direbobi idan suna tafiya rigar su tafito zaice malam ka gyara.
9- Dazarar wani ko wata yajefar da wayarsa ko kuɗi dan zaman banza zaiyi wuff yace, kinjefar da kuɗin ki.
10- Dazarar abu yafaru Ɗan Zaman banza shine mutum nafarko dazai fara kai dauki ko yabada cikakkiyar shaida.
Waɗannan Abun kaɗai ya isa kugane cewa ɗan zaman banza baɗan iskabane. Mai taimakon al'umma ne.
Don haka yakamta gwamnati tana baiwa Yan xaman banza allowance Domin taimakon gaggawa dasukeyiwa alumma😋😋😋😋
✍️ Umar maje darma shehu bango tv
maganin sabani kenan domin samun kariya daga fitunu da Bala eh badamasu #
Maganin tsautsayi
sirrin maganin tsautsayi kowane irine insha Allah malaman musulunci #
Domin samun sabani
maganin sabani kenan domin samun kariya daga fitunu da Bala eh badamasu #
sunpower sunkawo sabon tsari yanda zaka samu kudi arana bbc hausa zip sunpower #
Click here to claim your Sponsored Listing.
Videos (show all)
Category
Contact the business
Address
820241
Salahawa
Katsina
Nabude wannan Shane da.abubuwa k**arhaka videoyi dapoto dawakoki dalabarai dadai sauransu
Makudawa
Katsina
Wannan itace hanya mapi sauki daxaku samu damar shiga youtube channel namu kai tsaye batare da kunsha wahalaba
MD Sports TV YouTube Channel
Katsina
All sport Highlights and Analysis, Football champion league Draw
Mani Road
Katsina, DAAWATULHAQ
This page is help u to know any new update about shaikh Musa Islamic recitation