Auren Amarya
Bamu yadda da cin mutunciba
Bamu yadda da Sanya hoton ko Video na Batsaba duk Wanda yayi........?
DALILAN YIN AURE A MUSLINCI :-
Hakika aure wata daraja ce da ubangiji Allah ya Samar da ita ga dukkanin bayinsa sannan ya Sanya shi ya zama Daya daga cikin Sunnar Manzon Allah S.A.W Kana kuma ya zama Daya daga cikin Bauta dake cikin Addinin Muslinci . Hakika Muslinci ya Samar da Aure ne akan jinsi guda biyu Namij da kuma Mace sannan Asamar da Waliyi da kuma Wakili sai kuma Shaidu da s**a fara daga guda ukku domin .
Domin hakan ne akeson duk Wanda zaiyi aure Mace ko Namiji da suyi shi suna Mai tabbatar da cewa zasuyi Bautar Ubangiji kuma zasu Raya Sunnar Manzonmu S.A.W . Kana kuma musani cewa rayuwar Aure tanada matukar dadi da farin ciki idan har Amarya da Ango sun maida duk kanin Al'amurransu zuwaga Allah domin Daman shi Aure Kamar ginine yadda mutum ya fara gininshi tindaga farko haka shima aure idan Namiji da Mace s**a Gina soyayyar su bisa koyarwar Allah da Manzonsa toh ba shakka zasuci ribarshi idan kuma akasamu akasin hakan Matsala ce take biyowa baya , kana kuma musani cewa dukkanin Bauta akwai jarabawa da ubangiji Allah yakeyi domin ganin ya gwada bawanshi saboda haka Ango da Amarya su fahimci komai Allah keyi domin neman zaman lafiya atsakaninsu kana kuma Amarya da Ango sunayin Aure ne domin Kare kansu daga fadawa cikin Alfasha.
Fatan Allah Mahalicci ya bamu zaman lafiya Mai dorewa da kuma hakuri da juna
KALUBALEN DA MATA SUKE SAMU DAGA MAZA:-
Hakika samun zabebben namiji Wanda ya yadda zai auri mace kuma yake da gurin riketa da Amana ba karamin nasara bace arayuwa .
Samun namiji Mai kula da halin da mace take ciki wannan shine ake Kira da namiji
Domin bawai bama mace abinci da Bata magani alokacin da Bata da lafiya ko kuma tufatarwa ba ita kadai ne iya kula da mace ba . Hmmmmm kamar yadda yawancin maza sukeson mace Mai shagwaba suke son mace Mai aji suke son mace wadda ta iya magana suke son mace Mai hakuri suke son mace Mai addini toh haka zalika suma mata s**anso ace mijinsu yanada irin wa'annan abubuwan domin duk mace tanason ace mijinta yafi kowane namiji aduna domin ta tabbatar dacewa shi sarki ne .
To yanzu ta maza zasu fahimci hakan domin gyara matsalolin zaman takewar aure
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Katsina
Wamba Raod Akwanga
Katsina
Baballe na shehu da shehu Dan fairah
FUNTUA
Katsina, THANKSYOULORD
I want you to be happy that is why I create this age thanks you..