PI Elites
Nearby schools & colleges
16, Adeolu Street Papa-Ajao Mushin, Ipokia
You may also like
We are here to provide massive knowledge regarding pi network
Ni masoyinku ne na roke ku da "Ku daina siyarda pi dinku"
I love u all,i beg you to "Stop selling your pi please"
Me ya fara zuwa ranka bayan da ka fahimci cewa akwai tsarin staking banda na lockup a pi network 😁
Kayi tunani sosai da hango nesa kafin ka sayarda pi dinka⚠️
We create value not pump and dump
Wato sun daɗe suna yimana kallon biri mukuma muna yi musu kallon ayaba, yanzu dai takai a soki pi bazai yiwu ba sai dai kame kame,
Dan Allah wani ya faɗamin wata harka da ta kawo tsuran Alkairi ba asara a harka online samada pi in yaso sai muje muyi tunda pi din ne kuke bakin ciki.
PI Elites
Zuwa yaushe kake tsammanin mainnet a karan kanka?
PI Elites
INA MASU MATSALAR SUNA?
idan kanada matsalar suna to ka kwantar da hankalinka dr nicholas yayi bayani misali idan kanada suna biyu a id card kuma ka cike uku a pi to ba matsala bane za,a warware nan bada jimawa ba, yace wannan itace babban dalilin da yasa ake samun matsalar makalewar kyc
Like & share
PI Elites
Domin samun sakon gayyata zuwa KYC cikin hanzari
Ka tabbatar kayi wadannan abubuwan
📌Kayi verifying din lambar waya dana facebook
📌Kayi verifying din email
📌Ka sauke pi browser
📌Ka bude wallet
📌Kayi comfirm na wallet din
📌Kayi locking din wani shashe na pi dinka
📌Sannan ka matso da abinda zakayi kyc dashi kusa, NIN ko driver license
Muna shawartar ka da in ka samu dama ka cike human validator
Follow
📝PI ElitePI Elites
PI Elitesiking da share dan sababbin bayanai akan pi
Me kuke tsammani daga coreteam a karshen wannan shekarar?
What are you expecting from coreteam at the end of this year?
PI Elites
Idan kana ganin pi ba kudi bane ko ka gaji da mining akwai mafita ka tura min su a wannan wallet address din ko guda nawa ne bazan raina ba
GALOLOFR2WXSRT4TPWCMVBXL4DPM47VV6MGH42NI7UGANXZLXAKCPTI4
Yawwa kuma bazan san kai waye ba, ba wanda zai iya sani koda guda miliyan nawa ka turo min ni nasan yanda zanyi dasu faka-faka wallahi ina Godiya duk da ban san faga ina za,a turo ba🤣
Kaga ni ka taimake ni na rabaka da jira kuma ƙaramin lada zaka samu ba zanyi maka addu'a sosai🙏
PI Elites
Ka fadawa kowa kanka tsaye Alkairin da aka samu a pi arewa ba,a samu a crypto ba dan shi pi ba asara 💯
Kuma a hakama ba mainnet
Muna siyan pi network
WhatsApp ko kira
08127514342
PI Elites
~Robot dan fashin sana,a
~Robot ka kwace kasuwar crypto
~Robot kai kadai kake iya cin riba a crypto
~Robot kaine baban signal
~Robot baka kuskure a analysis
~Robot kafi kowa iyawa matsalar kawai itace bakada jarin kanka
~Mai gida robot munga kyakkyawar niyar ka albashi kake musu, kawai dai kasuwar ce ta fiya volatility ga manipulation na kata,i anan ma ake kirkiro sabbin hanyoyin manipulation a duniya kaf dinta
~Robot ba laifinka bane laifin alpha ne da s**a gina kabarin da ba,a fita kai kuma a kokarin ka na neman riba ka afka
~Allah ya jikanka robot in bamu yaba maka bai kamata mu zageka ba
PI Elites
Alphagpt sun mayar dani broker 😭😭😭
Inji wani Ba,alphe, amma kuma da alama kuka yake
PI Elites
"Asara sai mai kaya"
inji baalphe da hangi bamtfe bacatle kuma na gefe ya amsa da kwarai kuwa oga
Allah ya kiyaye gaba
Barka da safiya MTFawa,CATlawa,ALPHAwa da EDXawa ayi hakuri a rarrashi juna 🙏
Allah ya mayar da Alkairi
PPI ElitesEPI Elites
Abin dai ba,a cewa komai amma mgnr gaskiya mutanen mu sun shiga hanuu! An cafke su a wuyaa!😥
wannan fa ba batun raha bane ko wasa dala biliyan daya fa ba kuɗin wasa bane kudine fa kusan naira triliyan ɗaya, in dai ta tabbata mtfe sun tafi da waɗannan kuɗaɗen to fa ba ƙananan azzalumai bane....
Sun cutarda da masu karamin karfi sun zalunci mutanen mu akwai buƙatar a tausaya musu, kudinsu ne na halal wasuma jarinsu ne s**a zuba s**a tara musu har dala biliyan ɗaya gaskiya ina jajantawa duk wanda yayi asara, indai hakane to tabbas mtfe sun yaudari jama,a kuma ina mai riƙon Allah yayiwa wayenda aka zalunta sakayya cikin gaggawa 🙏
✍️PI Elites
PI Elites
Bai kamata project kaman catly ace wani zai iya sarrafa mint function ɗinsa ba sam
Barka da safiya
PI Elites
Da ace mutane sun fahimci falalar maining din da tuni sun watsar da sana'arsu ta hannu sun rungume shi hannu biyu. 😎😎
https://m.avive.world/register/?vcode=2ngzhg
Invitation code=2ngzhg
Menene avive : avive layer 10 blockchain ne da yazo jagoranatar kasuwar crypto gaba daya, avive yazo ne ya dawo da asalin darajar LUNA ta $110 sannan yazo yin maganin iskancin da BTC yakeyi na hawa da sauka, haka kuma avive yazo ne ya magance matsalar gasfee da ake fama da ita a gidan ETH. 😁😁
Avive yazo ne ya kawo gyara akan DIP da FOMO ya kuma saita Trilemma ⛱️ tunda core ya kasa
Nan gaba kadan indai kanada avive 0.00000385682850 to kaida talauci har abada, saidai in kaine kayi hauka
Avive bawai jigari jigarin mining bane, duk wani coin daka sani gwaji ne nan gaba zaai swapping dinsa ne ya koma karkashin avive, saboda shi avive WEB 4.0 ne kuma yana tafiya ne a tsarin mining. 😀😀
Daka rasa block din avive guda daya a rana gara ka rasa 50K, masana suna ganin avive bazai fito kasa da $100k ko $56k ko $24k, don haka kakiji kaki gani ka dauki diga ka fara mining. Wannan umarni ne ba shawar ba.
https://m.avive.world/register/?vcode=2ngzhg
Invitation code=2ngzhg
https://chat.whatsapp.com/DqxRn0q7QBbJvZprMcRW7y
Mu hade a nan
https://chat.whatsapp.com/DqxRn0q7QBbJvZprMcRW7y
🚁.......🚶
Innalillahi wa,innalillahi rajiun
Tabbas dukkan mai rai mamamaci ne shafin PI Elites yana mika sakon ta,aziya zuwa ga yen uwa da abonkan arziki na abokin harka Nasiru i mahuta da fatan Allah ya gafarta masa.....
Idan kasan KYC ɗinka ta maƙale to kaje ka duba yanzu don coreteam sun saki mutane da dama
PI Elites
Yen Nigeria
Pi coreteam ta hanyar jagoransu dr Nicholas sunce:
Indai kaga har yanzu ba,a tura maka kyc ba to na,urarsu ta maka accounts dinku ne a matsayi fake accounts ko kuma wanda s**a karya dokoki da ka,idojin pi network kuma yana mai takaicin sanar da cewa ita wannan matsalar sun dage ta zuwa gaba domin suna so ne suyi tantance su a tsanake da cikakkiyar kulawa
PI Elites
Albishirinku pioneers wanda kyc dinsu ta makale dr Nicholas mai pi network yace warware matsalarku itace babban abinda s**a saka a gaba yanzu dan haka duk mai wannan matsalar to karshenta yazo
Pi Elites
pioneers Wanda s**ayi Layya, Ina Baran Cinyoyin Baya Dana Gaba da Haƙarƙari Da Kayan Ciki
Idan Babu Takura Harda Kai Da ƙafa
Presale na bondex anyisane akan $0.15
To anawa kake zatan starting price NASA da Kuma inyashiga kasuwa nawa zaikai tinda ko wani coin in mutum ya shiga presale Yana samun ×5 wasu ×10 wasu ×100 yake wasu har sama da hakA 🤔balle Kuma bondex da Binance s**a ta6a magana akansu
Kayi bincike donganin tsare tsarensu
Haryanzu kanada dama da zakasoma mining bondex origin da aka kusa launching
Kamar yadda s**a sanar a Q2 to Q3 zasuyi launch a shekararnan wato tsakanin March zuwa September 2023 kenan
Mining nasu na da wahala Sosai don a 24hours ko 0.5 Bondex zayyi wuya ka samu 😏🙄 Domin gabadaya max supply nasa 500M ne
Ga link
https://bondexapp.page.link/AptTwjMLQVvk4pFr6
OR
referral code is SF9S4
Ko ka saka
referral code= SF9S4
Idan Kuma kana mining kanaso mining naka yakara gudu
Zakaiya zuwa profile naka Acikin app din kacike abubuwan da ake bukata daura hotonka Sanya address da postalcode da sauransu Yana Kara gudun mining
PI ELITES
Free update naira dubu ce in bazaka raina ba kayi magana a baka link kaima kaja rabinka faka-faka
Earn and withdraw ₦1000 instantly by just 1.downloading palmpay app
2.registering with this code ZATH7592 that is all
Naira 1000 nan take indai bazaku raina ba ko na data ne an samu.
Kawai dauko application din palm pay a playstore ka saka lambar da bakata budewa da ita ba ka cike suna da date of birth sai ka saka wannan code din ZATH7592
shike nan kaci dubu kar a manta ga code din nan a comment don muma mu rageta😁
Wacce matsala kake fuskanta a pi dinka?
Duk matsala da kake fuskanta akan pi ko wani fitaccen mining din muna warwarewa sannan kuma muna hadada da samo updates kai da kawai kayi joining din mu
https://chat.whatsapp.com/DqxRn0q7QBbJvZprMcRW7y
✍️Pi Elites
A wane mataki kake a pi
A.jiran kyc. B.jiran migration
C.kagama duka. D.babu ko daya
Pi nawa zaka iya biya ka karbi kowacce daga cikinsu da kuma baki dayansu😁
✍️Pi Elites
KYC
Hakika duk wanda ya fahimci pi network yasan ba karamar hikima coreteam s**ayi ba wajen hana kowa da kowa kyc a lokaci guda saboda mafi yawancin yen wutar ciki akan kyc so sukeyi su siyar karshe su dawo suyita nadama.
Shi yasa coreteam suke zabo wadanda basu dau pi da muhimmanci ba ko wayenda basu tara da yawa ba ko kumu wayenda s**a kulle shi sosai.
Hikimar coreteam anan shine samarwa pi scarcity ma,ana karanci da kuma dakile yen wutar ciki da halayyarsu ta hanyar hanasu yin dumping da kuma yi musu gata ta inda zasu iya siyar dashi da tsoka bayan an sama masa cikakken utility.
Nasan yanzu kun fara fahimtar hikimar coreteam dan a yanzu baifi pi guda 230million bane yake zagayawa a duniya kaf dinta.
Ba abun damuwa bane rashin kyc mafi yawanci ma alkhairi ne musamman ma ga yen wutar ciki yen $314k😊
Allah yasa mu dara sanadiyar mining din da mukayi.
📝Pi Elites
Hello Elites!👋🏾
Let's Briefly Talk About The "Tesla Model Pi" Phone Once More.
First Of All Take A Look At The Picture Attached To This Texts To See What I'm Talking About...
If It's Your First Time Seeing Or Hearing About The Tesla Model Pi Phone...It's Mobile Phone Produced By The World's Richest Man - Elon Musk.
Recall That Mobile Phones Are Incapable Of Mining CryptoCurrencies.
There Are Specially Programmed Hardware Computer Known As Mining Rig Or Mining Machine And Software Programme As Nodes And Other Installations That Capable Of Mining CryptoCurrencies On The Blockchain.
The Reason Why We(Pioneers) Are Able To Mine Pi As A CryptoCurrency Using Our Mobile Phone Is Base On The Type Of Mining Mechanism Deployed On The Pi Blockchain Which Is The SCP & FBA Algorithm.
This Type Of Mechanism Allows Us (Using Mobile Phones) To Contribute To The Algorithm By Creating Security Circles To Form A Global Trust Graph Needed To Support Pi Nodes To Validate Transactions On The Blockchain ,While Pioneers Receive Rewards In Pi For Their Various Contributions On The Network.
So If Someone Tells You He's Mining CryptoCurrency With His Mobile Phone,He's Lying.
Except The Coin He's Mining Uses A Proof Of Stake(PoS) Algorithm Or Any Other Newly Developed Algorithms That Doesn't Require Heavy Computational Power To Contribute To The Blockchain.
Well,It's Said That The Tesla Model Pi Phone Will Be Capable Of Mining CryptoCurrency Such As Bitcoin And Any Other CryptoCurrency That's Uses Proof Of Work(POW) Consensus Algorithm.
As Per Information,I Heard It Has A Capacity Of 16GB RAM & 1TB ROM (One TeraByte ,That's About 1,000GB) Storage Space.
The Phone Has A Very Small But Powerful Solar Panel That Can Charge The Phone Through The Sun Light
The Phone Can Also Be Used As A Remote Control To Control Tesla Cars
And Lots More...
Alright,When Information About The Phone Came Out Either Early This Year Or Lately Last Year,We Received A Lot Of Texts And Questions From Pioneers On Pi Groups Regarding The Tesla Model Pi Phone ,As To;
If The Tesla Model Pi Phone Has Anything To Do With Pi Network?
Does It Mean That Elon Musk (The World Riches Man) Is A On Pi Network?
Will The Phone Be Listed In The Pi Utilities?
Can We Buy The Phone With Pi?
How Much Will It Cost To Get A Tesla Model Pi?
Etc...
In The Past,I've Discussed About It Here On The Pi Elites Group That,It Is Not Certain If This Phone Has Anything To Do With Pi Network .
Having The Name "Model Pi" Doesn't Really Mean It's About Pi Network.
It May Or May Not,Nobody Really Knows It And No One Can Prove It Yet .
The Only Person That Has The Answer To That Question Is Elon Musk Himself.
My Point Is,Whether This Phone Has Anything To Do With Pi Network Or Not,Sooner Or Later You All Will See It Being Listed On The Pi Utilities Once The Phone Is Being Released.
I Don't Know How Much It'll Cost,But You'll See It Price When It's Out.
Most People May Wonder Why And How Will It Come To The Pi Utilities If Elon Musk Isn't On Pi Network.
The Answer To This Question Is Very Simple And Easy...
The Truth Is,Elon Musk Doesn't Have To Approve Model Pi To Be Listed In The Pi Utilities
An Individual With A Business Mindset Can Order A Bunch Of Those Phones From Tesla Company And Then List The Phones For Sell Under His Store Via The Pi Utilities.
It's Quite Very Easy And Simple.
It's Business!
Buy It From Elon Musk And Bring It To The Utilities, Of Course Millions Pioneers Are More Than Ready To Spend Their Pi In Buying The Phone.
I,Myself Wanna Get One And Use It.
I Love The Phone,It's A Very Smart Phone.
Nobody Knows Why Elon Musk Had To Name That Phone "Model Pi",We Don't Know Why? ,It Could Be Because Of Pi Network Or Maybe Not.
However It May Be,It's A Good Business Idea To Give Such A Name To The Phone.
I Mean Look At It Now,Millions Of Pioneers Are Waiting To Buy The Phone If It Will Be Listed On The Pi Utilities For Sell.
Think Of It This Way,Why Do You Think General Products Such As Good Phones And Other Things Are Being Manufactured?
Isn't It To Entice Customers And To Engage More Buyers???
Judging From The Way Pioneers Are Dying To Buy The Phone,Don't You Think It's A Golden Opportunity For Elon Musk???
Because He Will Have More Buyers On Pi Network Than The Whole World Itself?
Even If The Phone Wasn't Created In Respect To Pi Network,I Believe For The Fact That Millions Of Pioneers Are Awaiting To Buy, Its A Good Signal To Elon Musk To Attract Millions Of Consumers Buying Millions Of The Telsa Model Pi Phone.
Just Imagine It!
Elon Musk Would Be Swimming In Money.
He Would Become Even More Richer Every Single Day.
So In Conclusion,I Don't Want You To Think That The Tesla Model Pi Phone Has Something To Do With Pi Network.
Be Careful How You Spread Inappropriate Information Out There.
One Thing Is Sure, Whenever The Phone Is Released,You Will All See It On The Pi Utilities Listed By Private Individuals,Other Business Firm And Merchants.
It's Doesn't Have To Be Listed By Elon Musk,People Will Buy It From The Tesla Company And Resell It Via The Pi Utilities.
As Simple As That.
When The Phone Is Out,Only A Bunch Of High Class People In The Whole Wide World Would Want To Buy The Phone ,But Only On Pi Network Alone,There Are Millions Of Pioneers Waiting To Buy It.
So Let Me End By Asking A Question...
If You Were The Manufacturer Of That Phone,Where And Who Would You Rather Prefer To Sell It To???
To The World With Few People?
Or
On The Pi Utilities With Millions Of Awaiting Buyers?
Guys,It's All About Business!
That's What You Should Know!
If You Need More Information The Phone,You Can Browse YouTube, Thank You🤝🏼❤️
📝Pi ELITES
Muna siya kuma muna siyarda da pi a farashi mai kyau
08127514342
Serious deal only dm muna kano
https://chat.whatsapp.com/DqxRn0q7QBbJvZprMcRW7y
Click here to claim your Sponsored Listing.
Videos (show all)
Category
Telephone
Website
Address
Lagos
Victoria Island
Lagos, 23401
NOUNfacebook is an interactive forum for NOUN students Nationwide. E-mail [email protected] or visit www.NOUNfacebook.com for details
60 Lagoon Avenue, Osbourne Estate, Phase 1, Ikoyi
Lagos
Lagos Liason Office: ESUT Business School Liason Office 60, Lagoon Avenue, Osborn Estate Phase 1,
Flat 8 Db Street FLCH Shagari Estate Ipaja
Lagos
Sales of schools stati se rent and arie(@@