Ramadan Kareem
Alhamdulillah godiya tatabta ga uban gijin talikai
Happy Friday to all Muslim
*MENE NE AZUMI...??*
*1. AZUMI A LUGGA*
Shine kamewa
2. ASHARI'ANCE:- Shine kamewa daga barin chi ko sha da saduwa da iyali tun daga ketowar alfijir har zuwa faduwar rana da niyyar yin ibada.
*RUKUNAN AZUMI*
1. Yin niyya
2. Kamewa dagachi ko sha da saduwa da iyali
3. Zamani (lokachin yin azumi).
*SUNNONIN AZUMI*
1. Gaggauta buda baki
2. Jinkirta sahur
3. Addu'a yayin buda baki
4. Yin sahur da jinkirta shi.
*MAKARUHAN AZUMI*
1. Kaiwa matuka wajen kurkuran baki
2. Sumba
3. Dauwamar da kallo na sha' awa
4. Tunani akan al'amuran saduwa
5. Shafa ko runguma
6. Dandanan wani abu
7. Sanya tozali
8. Yin kaho.
*ABUBUWAN DA SUKE BATA AZUMI*
1. Saduwan wani abu zuwa makoshi (narkakke)
2. Fitarda maniyyi ko maziyyi da gangar
3. Saduwa ta hanyar tilasta
4. Chi ko sha da tunanin sauran dare
5. Chi ko sha da gangan
6. Saduwan wani abu wanda ba narkakkeba zuwa makoshi
7. Ridda.
*ABUBUWAN DA SUKE HALAS*
1. Yin asiwaki
2. Sanyaya jiki da ruwa
3. Tafiya ta halas
4. Sanya magani wanda ya dache
5. Tauna wani abu ga karamin yaro
6. Sanya turare.
*ABUBUWAN DA AKAYI RANGWAME*
1. Hadiye yawu
2. Rinjayen amai da magwas
3. Rinjayen wani kwaro zuwa ga makoshi
4. Kuran kan hanya
5. Wayan gari da janaba
6. Yin mafarki da rana
_DAGA_
IBRAHIM MUHAMMAD AMARA
Ya kai dan uwa mai Albarka ka taya mu yada wannan karatu/sako zaka samu lada mai yawa, domin yada ilimi yana da daga cikin Abubuwan da suke kusan ta bawa ga Mahalici.
Ina son na kasance mutum na farko☝ daxan fara neman afuwar kowa akan laifukana, domin AZUMIN watan ramadan ya matso hakane ya bani damar neman afuwarku domin ibada ta taxama kar6a66iya, ina rokonku akan laifin danayi muku wanda nasani da wanda ban sani ba, kokuma nayi muku laifi ta wata hanyar da ban saniba, kokuma nasaku kuka akan rashin sani ta hakane kawae zan gyara tsakanina da mahaliccina, 4GIVE ME MY FRIENDS & FAMILY
ABUBUWAN DA YA KAMATA A KIYAYE A YAYIN AZUMI
A cikin wannan watan mai albarka akwai wasu abubuwa da muke ganin tamkar kanana ne, amma girman su da nauyinsu yawa gareshi.
Misali
Yawan zantuka barkatai:
Za ka ji mutum duk inda ya zauna ba shi da batu illa ko kawa da korafi 'Kai azumin nan yana gashi,yau azumin baya gudu ko kuwa kaji gara dai ayi agama mu huta' da zantuka mabanbanta masu nuni korafi mara amfani.
Sharara Karya:
Har yanzu akwai wadanda azumin nan baya hana su surnano karya da karairayi da haddasa husuma cikin al'umma, duk da cewa karyar nan ba ta da kyau ko kadan kuma illar sabo da ita kenan tun usuli.
Wasanni:
Kazalika akwai wasanni ko abubuwan da za ka ga mutane na yi, irinsu Whott da Draught da Liddo da dangoginsu idan an yi magana sai ka ji mutane na cewa ai wasa ne ko rage lokaci ne. Shin dama akwai lokaci mara amfani a Ramadana ko wani wasa kebantacce duba da aljanu ma daure su ake yi a irin wannan loto.
Rowa:
Cikin watan nan da kowa ake saran ya yi abinda zai samu lada ta hanyar neman lada koda da tsagin dabino ne lokacin wasu ke mammako da rowa saboda bakar mugunta, ka ga kenan daga su sai su yadda s**a ci haka za su kasayar.
Tsadar Kayan Bukatu:
Maimakon a yi sassauci a irin wannan lokaci a nemi yardar Allah sai ka yi kacibus da yanzun ne ma lokacin cin kasuwar tsaye ta hanyar tsawwala farashi koda kuwa an siyo da araha.
Ya kamata dai mu lura mu kiyaye ko Allah ya dubi yanayi da halin da muke ciki ya ji mkanmu ya saukaka mana lamuran mu.
Allah ya amshi ibadarmu ya sa muna cikin 'yantattun bayinsa a wannan wata mai albarka.
Daga Ibrahim Muhammad Amara
Assalamu Alaykum yan uwa MAZA da Mata dafatan kowa yana cikin kushin lfy Allah yasa haka Amen yana mai farin cikin sanar daku cewa gobe Talata 13 April 2021 kuma 01 Ramadan 1442.
Muna rokan Allah dayasa ibadar dazamuyi acikin watan mai alfarma karbar biyace Allah kasanyamu a cikin yantattun bayinka da alfarmar wata Ramadan .
Barka d Ramada da Kareem
Remind Small days
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the school
Telephone
Website
Address
Victoria Island
Lagos, 23401
NOUNfacebook is an interactive forum for NOUN students Nationwide. E-mail [email protected] or visit www.NOUNfacebook.com for details
60 Lagoon Avenue, Osbourne Estate, Phase 1, Ikoyi
Lagos
Lagos Liason Office: ESUT Business School Liason Office 60, Lagoon Avenue, Osborn Estate Phase 1,
Flat 8 Db Street FLCH Shagari Estate Ipaja
Lagos
Sales of schools stati se rent and arie(@@