Hausa Update
KDK Hausa dandamali ne da ke ba ku cikakkun bayanai da sabuntawa kan abubuwan da ke gudana a duniya
Banda Karya ldan Aka Cire KaIa Ashirin Acikin Kayanka/Kayanki Saura Kala Nawa😁
Faɗi Suanan Mutumin Kirki Ɗaya Daka Sani A Facebook ,
😁😁
KA JI RABO: Da Sana'ar Gwanjo Ta Sayi Mota Kirar Marsandi Ta Miliyan 36 Sannan Ta K**a Hayan Gida Na Milyan 9 A Lekki A Lagos
Barka da sallah daga jarumar Kannywood mome gombe
Karin bayani - https://www.schoolelites.com./
Yara Manyan Gobe Suna Yi Muku Barka Da Sallah, Allah Ya Maimata Mana Amin.- Lawan Ahmad
Cikin Hotuna: Fitowar mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero daga gida zuwa Hawan Daushe
Hotuna: Yadda shirye-shiryen Hawan Daushe ya fara kankama a masarautar Kano dake Arewacin Najeriya.
Zamu kawo muku yadda take kasancewa kai tsaye.
Tun da farko a yau safiyar Asabar mai girma Atiku Abubakar ya gabatar da sakon Sallah ga masu rike da sarautun gargajiya a Adamawa ga Mai martaba Lamidon Adamawa Alhaji Muhammadu Barkindo Aliyu Mustapha a fadar sa da dake Yola. -AA
Sheikh Muhammad Mustapha Albarnawi ya jagoranci Sallar EIDI a Masallacin Izala dake Bulumkutu layin Kainji, Maiduguri.
A yau Jumma'a 01/10/1444 – 21/04/2023 aka gabatar da Sallan Eidi da misalin ƙarfe 9:00am.
Sallar EIDI ya samu halartar ɗubbin Maluma, Ma'aikata dama sauran al'ummar Musulmai.
Kafin gabatar da Sallan Sheikh Bar. Ahmad Abdulkadir da Sheikh Alkali Mustapha Kalli ne sukayi nasiha ga al'umma.
Sannan daga bisani Shugaban Majalisar Malamai na Jibwis Borno bayan salla raka'a biyu da yayi, yayi huɗuba mai jan hankali kan mu ribaci sauran watanni waje bautawa Allah (S.W.A) kamar yadda mukayi a Ramadan. Sannan yaja hankali kan mu ribaci Eidaini (Sallan Azumi da na Jumma'a).
Daga ƙarshe yayi addu'ar zaman lafiya da arziƙi mai ɗaurewa.
Allah muke roƙa ya datar damu ya amsa ibadun mu, Ameen.
21/04/2023MD
BIKIN SALLAH: Tsohuwar Jarumar Finafinan Hausa, Wasila Isma'ila Tare Da 'Ya'yanta
Jarumin Fina-finan India Bollywood Ali Mohammad Ke Muku Barka Da Sallah.
Eid Mubarak
Bincike ya nuna Young Sheikh shine yaro na farko wanda yake karantarwa da ba da fatawa a afirika, kuma mai saurin haddace abu tamkar na'ura Mai ƙwaƙwalwa.
~ Alfijir Hausa
Zamu yi ban kwana da mafificin shugaba managarci - Cewar wani matashi
A Shirye Nake Na Bar Yin Fim Domin Yin Aure A Kowane Lokaci, Cewar Jarumar Fina-finan Kannywood, Aisha Jogana
Daga Jamilu Dabawa
Allah karbi azuminmu da salarmu da addu'ar mu da duk ibadummu Allah samu cikin wayanda aka yanta cikin watan ramadana allah maimaita mana cikin koshin lafiya da imani
Mai Martaba Sarki tare da Mahaifiyar sa Mai Babban Daki, Allah ya kara mata Lafiya da nisan kwana.
Barkanmu da sallah
Fatan kowa yayi sallah lfy
Nazo karban brk da sallah na 😀
Daga Fatima yakubu
barka da sallah baba lawan da shida iyalen sas.
Bana Aiki Da Aljanu, Amma Kana Shan Maganina Nan Take Zaka Fitsarar Da Ciwon - Malam Dan Baiwa Maganin Ciwon Siga Da Hawan Jini.
Malam Dan Baiwa Shine Shahararren Mai Bada Maganin Hawan Jini Da Ciwon Siga Wanda Kana Sha Nan Take Zaka Fitsarar Da Ciwon. Maganinsa Warkar Da Ciwon Yake Gaba Daya.
Haka kuma Malam yana bada maganin karfin Maza, ga waɗanda gabansu ya mutu, ko kuma suke da rauni.
Malam Dan Baiwa Ya Shahara A Fannin Bada Martanin Hawan Jini Da Ciwon Siga, Wanda Hakan Tasa Wasu Mutanen Suke Cewa Ko Yana Amfani Da Jinnu Ne.
Malam Maiwada Auwalaja Yana Bayar Da Magani A Kowacce Rana, A Gidansa Dake Zariya. Haka Kuma Ana Kiransa Wani Waje Ko Wani Gari Domin Yaje Yabaiwa Marasa Lafiya Magani.
Zaku Iya Samun Malam Ta Wadannan Lambobin: 08105508449, 08065654620
Shugaban Sheikh Sudais tare da limamen masallacin harami, da dan sarki a gidan sarki a lokacin Eid Al Fitr
Taqaballahu minna wa minkum Allah Ya Karbi Ibadarmu Amin, Happy Eid Alfitr,
'Yan Bindiga Sun Sako Hudu Daga Cikin Daliban Yawuri Bayan An Biya Kudin Fansa, Inda Kuma Biyu Daga Cikin Daliban S**a Dawo Da Goyo
Zan Taimakawa Mutane Dubu Daya Ta Hanyar Inganta Rayuwarsu, K**a Daga Mai Bukatar Gida, Mota, Aure, Jari Da Sauransu, Inji Mawaki Rarara
Mawakin, wanda ya bayyana hakan a wani bidiyo, ya kuma bukaci jama'a da su taimaka masa da addu'a domin Allah ya ba shi ikon cika wannan burin nasa.
Indai ke ba mayaudariya bace toh kirubata sunan saurayinki kice Allah yasa yazama mijinki💃,kuxo muga mayaudara🙈🙈🙉
Wannan shi ne Hoton Hijabin da ake siyarwa Miliyan daya da dubu dari takwas 1.8m.
Buhari ya ce ya ƙagu ya koma Daura da zama, idan kuma aka matsa masa sai ya tsallaka Jamhuriyar Nijar
Ku yi afuwa A gareni idan na cuzguna mu ku - Buhari ya roki 'yan Najeriya
allah ya mai-mai ta mana ameen
Click here to claim your Sponsored Listing.
Videos (show all)
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Maiduguri
600104
Maiduguri
Shi kanuri_1in-G. Ad3 kabila au t3lam done sha not3namah dinam na adinnawosom kuru ad3son sakkatay3
Bulumkutu Abuja, Abba Kagu MaRoute Street
Maiduguri, 600001
We provide genuine news about education, recruitments, and much more. like our page for everyday new
Maiduguri, NO23502MAIDUGURI,BORNOSTATE
Abadam Social Network is a new media platform which created to bring you an ubdate of day to day act
GRA
Maiduguri, 600233
The official page of the Nigerian Medical Association, Borno State Chapter. It is meant to foster unity; disseminate information; advocacy as well as a goldmine for knowle...
Maiduguri International Airport Road
Maiduguri
V. Special Assistant on Social Media to the Vice President elect Sen. Kashim Shettima.
Rail Way Terminus
Maiduguri
Music is an agreeable harmony for the honor of God and the permissible delights of the soul. 💖🙇
Maiduguri, 600243
At Northeast Punchline, we are mainly focused on stories, happenings and news in Northeast, Nigeria.