Jamalife intl.

WE RISE BY LIFTING OTHERS

11/11/2022

Kungiyar Matasan Arewacin Nigeria mai suna Arewa Youths Concern Media Forum reshen jihar Sokoto tana sanar da al'ummar jihar Sokoto Maza da Mata zata koyar da ayyukan Takalma, Jakar hannu ta Mata da Belt na Maza karkashin shirin kungiyar mai taken Matasa ku Dogara da Kanku. wanda yayan kungiyar zasuci moriyar sa a fadin jihar.

Za a a fara bada horo ranar 20 ga wannan watan na November. ga wayanda ba yayan kungiya ba mai son koyon wannan aikin kyauta za a koyar sai a tuntube su domin jin matakan shiga shirin.
ta Lambobin kamar haka. ko a tura sako ta WhatsApp.

08160050448
07033010752
08101250374

Mai son karin bayani ya ziyarci shafin kungiyar a Facebook mai suna Arewa Youths Concern Media Forum.

Za'a kaddamar da wannan shirin a Lecture hall theater, scas. Ummar Ali Shinkafi Polytechnic a ranar Lahadi 20 ga watan Nuwamba 2022.

Kuzo kuci moriyar wannan shirin kada ku bari a barku baya.

AYCMF Koyon Sana'a 1 22/10/2022

GARE KU MASU KUKAN RASHIN AIKIN YI: KUNGIYAR AREWA YOUTHS CONCERN MEDIA FORUM ZATA KOYAR DA AYYUKAN HANNU KYAUTA GA MATASAN MU NA AREWA.

Daga: Kungiyar Matasan Arewacin Nigeria Arewa Youths Concern Media Forum

Ga masu kukan rashin aikin yi da wayanda suke da aikin ga dama ta samu. kungiyar AYCMF zata koyar da ayyukan hannu kyauta ga Matasa guda 100 Maza da Mata a kowacce jiha cikin jihohin mu na Arewa guda 19 da Abuja 20 Insha Allah.

Yana daya daga cikin manufofin wannan kungiyar wayarwa matasa kai akan ababen da zasu dogara da kawunan su da gujewa zaman banza. a yanzu shirin mu yayi nisa domin amfanar da matasan mu kuma yayan kungiyar domin su zama masu dogaro da kawunan su insha Allah.

Zamu koyar da yadda ake hada takalma na zamani kamar daga Italy (Hand Made Shoe) da Jakar Hannu ta Mata (Hand Bag) da Bel (Belt) kamar yadda kuke gani a cikin hotunan nan na kasa.

Kungiyar AYCMF tare da hadin guiwar kamfanin Al'Nigeria Shoe&Bag ne zasu dauki nauyin koyawa yayan kungiyar wannan gagarumin aikin da dayawa daga cikin Matasan wannan Kungiya zasu samu madogara Insha Allah.

Duk wanda yasan yanada membership card na wannan kungiyar ya adana abunsa zai masa amfani. wanda bashida I'd card din kuma ya samu yayi babu wahala mallakar I'd card din Kungiyar AYCMF. zaka same sa cikin sauki a duk Inda kake cikin jihohin mu na Arewa Insha Allah.

Zamu kaddamar da wannan shirin kwanan nan cikin wannan watan na 10/2022 Insha Allah. a zahiri za a koyar da aikin ba a online ba. zamu cire tsare tsaren da zamu bi wajen daukar wayanda zamu koyawa wannan aikin mutum 100 Maza da Mata a kowacce jiha daga cikin jihohin mu na Arewa.

Kada kuyi sakaci yan uwa matasa babban aiki za a koyar daku wanda zai amfane ku kuma zakuyi alfahari da wannan Kungiyar Insha Allah. ku maida hankali musanman yan makaranta (Students) domin yanzu karatu yana neman ya gagari yayan talakawa saboda matsin rayuwa to ku daure ku koyi sana'a yan makaranta.

Kamfanin Al'Nigeria Shoe&Bag ya tabbatar mana cewa suna karbar kudade dayawa a duk lokacin da aka nemi su koyar da daya daga cikin wayan nan ababe ukun da zamu koyar daku. mu kuma mun dau nauyin koyar dashi kyauta.

Kungiyar AYCMF mai manufofi guda 11 yana daya daga cikin manufofin mu. jagorantar irin wayannan shirye shiryen domin TALLAFAWA MATASA kamar yadda kuke gani a jikin Logon wannan Kungiya MOTO: mu shine Mutallafawa matasa.

Muna kira ga yayan wannan kungiyar a duk inda suke ko wayanda suke sha'awar zama yayan kungiyar kuyi I'd card din kungiyar zai muku amfani a yayin shiga wannan shiri wanda za a fara gudanarwa kwanan nan Insha Allah.

Ga masu sha'awar shiga wannan shiri kyauta ne kuma a zahiri zamu koyar ba online ba ko wacce jiha can jihar za aje domin koyar da wayanda s**a samu shiga shirin.

Ku taba wayannan links din dake kasa domin shiga groups din da za kuji tsare tsaren da shirin ya kunsa. group din ba'a magana a ciki duk abunda shirin ya kunsa kawai za ana turowa har akai ga yiwa mutane rigistar shiga shirin kuma kyauta ce rigistar ga duk wanda yake da Membership Card na kungiyar.

Wayanda basuda I'd card din Kungiyar AYCMF su daure suyi zai musu amfani. kalan aikin da zamu koyar In biyan Kudi mutum zaiyi a koya masa makudan Kudi ake karba kafin a koyawa mutum. mu kyauta zamu koyar saboda kungiyar AYCMF an kafata ne domin hidima ga Matasan Arewa. saboda haka yan uwa matasa kada kuyi kasa a guiwa damace ta samu kuyi amfani da damar ku. ga Links din shiga Groups din👇

Ko ku bibiyi babba Shafin kungiyar ta wannan link din👉 https://www.facebook.com/ArewaPeopleConcerned

🔊Sanarwa: Comr. Abubakar Usman Bello. AYCMF National P.R.O

20/10/2022

AYCMF Koyon Sana'a 1 WhatsApp Group Invite

14/10/2022

Assalamu Alaikum warahamatullahi wabarakatuhu.
y'an uwa na y'an Arewa kuma wannan page an bude hi ne damin yada manufofi da ayukan wannan organization din mai albar ka, muna neman hadin kai tare da addu'o in ku.

mugode.

Want your business to be the top-listed Finance Company in Sokoto?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address

GGDSS MABERA MAGAJI AREA SOKOTO
Sokoto
322
Other Sokoto finance companies (show all)
Ecotech Fueless Generator Ecotech Fueless Generator
Caatin Danji Sokoto
Sokoto, 840001

Mallam Zakki-1 Mallam Zakki-1
Kara Ram Market
Sokoto, 840001

Welcome to Arab Money Family Come to me with your problems and Insha Allah, i promise to help you...

Crowd one Crowd one
Abuja Road, Sokoto South
Sokoto

Miglo credit Miglo credit
Sokoto, 840101

We provide the following services to our clients in Mini- loans to individuals band cooperatives, savings and investment.

Worked-In Worked-In
Mana Road
Sokoto

Best Recruiter

PipsZone Trading Empire PipsZone Trading Empire
Shop No. 4 Tsafe Road
Sokoto

We will provide you guys : � FREE SIGNAL � FREE COACHING � FREE LIVE SESSION � Chances to get weekly one-2-one session � Chance to win our vip channel free Kindly click link ...

Abbakar_a_b Abbakar_a_b
Sokoto

✍🏼YouTube Automation💰

EG Nemdez LTD. EG Nemdez LTD.
56, Dan Fulani Maidoya Plaza, Gaunama. Office Address: Angwan Rogo, Close To Gidan Tarihi
Sokoto, 840212

SAVINGS AND LOAN +THRIFT SAVINGS +INSURANCE SAVINGS +FIXE DEPOSIT +SCHOLARSHIP SAVINGS +ETC. LOAN PRODUCT +GROUP LOAN +INDIVIDUAL LOAN +AGRIC LOAN +ETC +ASSET LOAN

Mpumi Nobiva Mpumi Nobiva
Sokoto, BUSHRANCY

You can invest R1,600 to profit R16,400 and within a week you can withdraw all your profit it's 100%

Malam Ahmad Rufai Achida Malam Ahmad Rufai Achida
Sokoto

Ahmad Rufai Achida

Annel Fernando Annel Fernando
Abdullahi Fodio Road Sokoto
Sokoto

Ideasbynnaemeka Ideasbynnaemeka
Hajiya Halima Estate
Sokoto, 840231

Teaches the most legit way of making money online in 2021