Baitul Asararu
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Baitul Asararu, Health/Beauty, .
Mun Bude Wannan Shafinne Domin Taimakon Al'ummat Musulmi Da ASARARU , Abisa Al'qur'ani da Sunnar Annabi SAW, Muna Rokon Ubangiji Allah yabiyamana Da Dukkanin Bukatocinmu, Allah Karik**ana
KARHUN BADUHU
shibWannan karhun tamkar layar bata yake,
Amma kafin in Shagala da bayaninsa Ina*on Inyi tambihi ga Yan Uwa Mabiya Wannan Gida Mai tarin Albarka Akan cewa :-adinga daurewa anasamun kayan aikin Sirrukan da Nake Sak**aku ana gwadawa, domin ba'asa inda za'adaceba, kusani cewa Mu iyakarmu sakarmaku Sirruka Amma biyan bukata na Awajen Allah SWT
to Ana zuwa ranar LAHADI
kasamu Sayyun JIRGA na da gabas, Sai Kazo gida katufka karhu dashi, to Idan kagama sai kaje kasamu MAKAHO yanacin
TUWO kodai kasayamasa kokuma kasamunasan wanda yakeci to amman idan kaga yagutsiri tuwan
saiyabarshi baidauka yaciba k**ar yalaluba yarasa wanda yagutsiran sai yabarshi yagutsiri wani to saibkadauki wanda yabarin kashafama wannan tufkar ta KARHUN dakayi, to ammanfa bazaka gayamasa ba,
kaidai kawai kafun yacinye duka saikayi sauri kadauki nakan dakakeso to kana gamawa kaje
arufamakashi ajuyamaka fatarsa sai karinga daurawa, Kacigaba da yawo dashi, k**ar in zakaje wani gari ko wani waje,
To Idan bukatarsa tata*o to wallahi wallahi duk wajanda
kaga baka ganemasa kawai zaka juya wannan karhunne kawai daga gabanka yadawo bayanka wallahi zakabace batt idan kana*on dawowa
saibk**ayardashi daidai zakadawo wannan Ingantaccen sirrine Wanda badon Lalacewar Zamaninnan ba Wallahi da bazan fitomaku dashiba, Amma yanzu gashinan nabaku Albarkar Annabi SAW
Allah Kacigaba da yimana Jagoranci Acikin Dukkanin Al'Amurranmu Ameen Summa Ameen
SAI YANDA KIKAYI DA MIJINKI
Wato yau na aoaawa inda yakeyiwa mata Qaiqayi, Dukkanin Maccen da keson mijinta ya*ota fiye da kowacce mace kuma yadena kula kowacce mace awaje, kai koda yana nemana mata ne kikayimasa wannan Sirrin wallahi sai yadena DA izinin ALLAH
kuma duk abunda kikace masa hakan zaiyi koda kunada yawa agurinsa wallahi saiya*oki fiyeda
sauran kuma zaki jasa tamkar Raqumi da Akala,
To kisamu ganyen gamji qananu 7 kihada MATSATSAGI awata hausar kuma ana cemasa JIRGA sai shanya su bushe kidakesu kiyi garinsu kidinga zuba masa acikin abinci wallahi zaki jasa k**ar qaramin yaro,, Amma da sharadi banyi Izini Wannan Sirrin ga Wadda tasan zata cutawa mijinta dashiba, duk wacce tayi dan taci amanar aure ko tozarta mijinta wallahi bazaiyiba sbd babu Izini, Nabada shine kawai iya masuson aurensu yadaidaita kuma
hankalin mazan su yadawo kansu da soyayyar daba cin amana Acikinta
Allah Kacigaba da yimana Jagoranci Acikin Dukkanin Al'Amurranmu Ameen Summa Ameen
SIRRIN KARYA TSUBBU
Ina nufin indai kayi amfanida wannan sirrin to duk wani kalar makirci ko tsubbu ko tuggunda akayimaka zailalace duk wani surkulle
kokuma kulumboto da asirai indai akwai ajikinka to gwada wannan sirrin kagani, nan take zai lalace da izinin Allah kwatakwata
to zakasamu MAHAUNIYA guda daya amman ana*on kasamu
wadda tamutune akarkashin bishiyar TSAMIYA to saikasamu QAIQAYI KOMAKAN MASHEQIYA
kahadasu kadakesu suzamagari tareda KAUCIN KUKA to iyakar wannan garin akesawa acikin ruwan
WANKA aduk lokacinda zakayi wankan to insha allahu
duk abunda kejikinka wanda,akayimaka dan
acutardakai zailalace idan kuma wani yayi yunkurin
cigabada yimaka jifa to rayuwarsa zatalalace kuma
kanacikin zamanka zakaga makiyanka sunazuwa dakansu sunacewa kayafemasu lokaci kaza
sune s**ayimaka abubkazada kaza,
kumafa duk wannan kayan aikin bawandayakeda wahalarsamu
adaure aringa naimansu anajarabawa saboda halin rayuwa
Allah Kacigaba da yimana Jagoranci Acikin Dukkanin Al'Amurranmu Ameen Summa Ameen
MAGANIN MAYU
Ko A kwanan baya nabada sirrukan Mayubda yawa Amma sai kaga mutane suna bina ta private Suna cemin dai Ataimak**asu da maganin mayu tovga wani Nasake futomaku dashi
kowanda waye yak**a kowandabyaketsoran kar maye yak**asa kowanda yakeson
idan maye yaganshi yafitada gudu koyacenza hanya kokuma idan kanawaje azaune shikuma yakasa zama awajan to inda za'asamu yanda akeso ranar
LAHADI aje asamo sassaken bishiyar TSAMIYA dakuma sassaken bishiyar KANYA badolene sai anje
dajinba a a ko akasuwane ammandai ana*on
yakasance ranar LAHADIN akatanadesu to adakasu
sosai suzama gari lukuy dukdai aranar lahadin to
ana*on kuma ranar LITININ kafarayin WANKA dasu
waton garin maganin zaka ringa sawa acikin ruwan wankanka kullum kanayin hakan har tsawan kwana 7
to wllh bawai cikabakiba idan maye yaganka wllh saiyyafitada gudu idan kuma wanda s**ak**ane to
aringayin wankan kuma anashan ruwan kafun
afarayin wankan to wallahi zasusakeshi batareda
wanibata lokaciba wannan mujarabune
Allah Kacigaba da yimana Jagoranci Acikin Dukkanin Al'Amurranmu Ameen Summa Ameen
IDAN KANASON AMAYAR DAKAI WAJEN DA AKA KOREKA
Akwai mutane da yawa wudanda zakaga babu laifin zanne ko na tsaye Amma An Sallamesu daga Wajen Aikinsu kokuma wanda aka dakatar daga wani wajan na daban, to idan kana*on komawa wajan matukat kayi Wannan Sirrin Wallahi Zaka koma da Izinin Allah
Anayin SALLAR NAFILA raka,a dubu daya 1000
daidai to ammanfa ba saikayita azama dayaba, A'A Zaka rikayine kadan-kadan kana Lissafawa har kakammala, koda zaka kai
kwana bakwai ne koma wuce haka babu Matsala Ana*on dai tacika raka'a dubu daya cif,
to Amman kowace raka'a zakakaranta QULHUWALLAHU kafa daya tal bayan kakaranta
FATIHA, to saikayi ruku'i to Amma bazakayi tasbihiba awajan ruku'u dakuma sujjadar
zakakaranta Wannan Addu'ar ne RABBI ANNI MASANIYA LURRU WA'ANTA ARHAMU
RAHIMIN kafa uku to ko a wajan sujadama ita zaka karanta kafa ukun
to Amman ana*on kariqayin
hayakida turaran MISKI NAGARI Amma ba wannan
farin ba Wanda yakezuwa acikin wata roba, to bashiba, akwai wani dun kulalle k**ar QARO to
shine zakadake karinga turara jikinka dasu alokacin da
zakayi wannan nafilar ,
Amma ranar farko zakayi wanka
kanafitowa saikaturara jikinka kayi alwala kafara to
insha allahu Matukar Kakammala Wannan Nafilar Raka'a 1000 cif to aranar da kagama sati bazai zagayoba face kaba Wajen aikinka su dakansu zasu nemeka su baka hakuri koda yazamana kaine bakada gaskiya zakakoma bakin aikinka, kuma komaiyawan
munafukanda suke wajan Basu isa su hana dawowarkaba,
Kai wannan nafilar Anayinta akan kowace Irin bukatace wadda Akayi Akayi Amma tagagara Samuwa to Allah zai biyamaka Ita dagaggawa, Mujarrabun Sahihun,
Allah Kacigaba da yimana Jagoranci Acikin Dukkanin Al'Amurranmu Ameen Summa Ameen
BAQIN SAGAU
Wannan Sirrin sahihine kuma garanti saidai idan baayiba kuma k**ardai yanda nafada acen Sama shi Wannan bakin sagaune, yanada banbanci da sauran sirrukan sagau, Inkuma kana Shakku koyanzu ka gwada Kagani
ana rubuta ALLAHUMMA YABATUTA SAYYI'ATI kafa Saba'in da bakwai 77 saikuma karubuta WALAHAULA WALQUWA ILLABILLAHIL ALIYUL
AZIMU itama kafa Saba'inda bakwai 77, Amma aranar LARABA akeyin wannan aikin bayan Anyi sallar LA,ASAR, daganan Sai karubuta wannan HATIMIN kafa dayane
kahadashida wancen rubutun kasha to sai kasamu JAN ZAKARA kayanka, Amma zaka tare jininsane awani abun saikayi sauri
kafun jininyabushe saikasamu farar takarda
saikrubuta wannan HATIMIN dawannan jinin na zakaran
sai kayimata laya karufatada fata, Shikenan ta hadu sai Kaci gaba da Amfani da ita,
Jama'a abi wannan sirrin ahankali, domin k**arda yanda nayimaku bayani afarko wallahi ingantaccen sagaune wanda babu wandavya isa yakawomaka bugu matukar yana ga jikinka saidai in yayi zina da mahaifiyarsa, Sai dai k**ar yanda nafadamaku wannan bakin Sagaune k**ar yanda agani arubuce wallahi dukwanda yakuskura
yadakeka ranar LARABA to zai mutu aranar, wanda yadakeka ranar ALHAMIS zaimutu aranar,
wanda yadakeka ranar JUMA,A zai mutu aranar, wanda yakeka aranar ASABAR zaimutu aranar, wanda yadakeka aranar LAHADI zaimutu aranar,
atakaicedai akowace ranardakecikin sati dukwanda
yatabaka to bamaganar karyewar hanu ko sagewar
hanu akeyiba a a mutuwa akeyi saboda haka jama'a ayi hattara,
duk wanda zayyi wannan lakani to ina*o yasani dakyau kadawani
abu yafaru dakai kace bakasaniba Nidai naeiga Nafadamaku gsky
Allah Kacigaba da yimana Jagoranci Acikin Dukkanin Al'Amurranmu Ameen Summa Ameen
IDAN KANASON KABAWA MUTANE MAMAKI
Shi Wannan duk bunda zakayi matukat kana*on kabawa mutane
mamaki musammanma k**ar Irin yan uws Almajirai masuyin
harkar makaranta idan kayibako
kuma kana*on kanunamasa wani abun ban Mamaki, to Wannan
shine kawai amfaninsa kokuma masuyin wasanni k**ar wasar biki dadai Sauransu, to idan kana*o kabada mamaki
to zakaje ga Bishiyar GAWO Ranar LAHADI Sai asamo kaucinta sai kazo dashi gida kokuma tun adajin
saikasamu BUSHIYA kayankata akan kaucin jininta
yataba kaucin saikadakeshi yazama gari saikasamu
QWARYA dakuma FEFE dakuma RUWA acikin
kwaryar to saikazauna kadaga idanuwanka sama
batareda kakalli ruwanda kecikin kwaryarba
saikadaibo wannan garin kaucin kazubashi acikin
ruwandake kwaryar saikarufetada faifan saikabudeta
kadan kasaka hannunka acikin kwaryar kalaluba
ruwan to wallahi zakaji kadauko BUSHIYA acikin
ruwan kuma zakaitaciresu duk lokacinda kasaka
hanunka kuma idankagadama zaka,iya cinyeta
kokuma kabayar aci wannan mujarabunne insha
allahu to ammanfa bazakasauke idankaba saibayan
kagama
Allah Kacigaba da yimana Jagoranci Acikin Dukkanin Al'Amurranmu Ameen Summa Ameen
SIRRIN GANIN BAYAN MAKIYINKA
Shi Wannan Rubutune Akeyi kuma kai zaka sha ruburun to indai makiyinka ne wanda kasani dama wanda baka sani ba dukkanin wanda yakuskura yayomaka jifa Wallahi Sai yarasa rayuwarsa
To Zaka Shiga Cikin Surar WASH-SHAMSU WA DUHAHA Sai ka Rubuta
FADAMDAMA ALAIHIM RABBUHUM BIZAN-BIHIM FASAUWAHA,
Iyanan kawai Zaka tsaya zaka rubutatane qafa dubu daya 1000,daganan Sai kawanke Rubutun kasamu wani babban abu kawanke acikinsa sai kasamu iccen gawo kasa aciki kasha, kuma kayi wanka, to kullum kayi haka har tsawon sati daya to wllh duk wanda yayi izgilin jifarka Shiko zai ta bushewa yana lalacewa, Wannan dafa, ine babba kuma mai Saukin Hadawa domin dayawa Malamman Wannan Gida Sunsani cewa Iccen gawo baida imani game da dafa i, Ana dafa'i dashi kaloli kaloli, Wanda ko Anjima kadan ina Tsammanin Insake Azomaku Wani Sirri Wanda Akeyi da shikanshi Iccen na Gawo
Allah Kacigaba da yimana Jagoranci Acikin Dukkanin Al'Amurranmu Ameen Summa Ameen
MAGANIN WUQA DA REZA DA ADDA DA TAKOBI
Shi Wannan Sirrin daga wuqa sai Reza, Sai Adda Sai Takobi yake magani bayansu baya maganin komai to wlh koda ta tashin hankaline kafi qarfin Wuka ko ADDA
Zaka samu dusti kaje gindin bishiyar kuka Amma Ranar Lahadi Ake zuwa sai ka kabugi bawonta sau 3 amma kar abari
yafadi qasa sai katafi gindin bishiyar gawo shima ka bugi jikinsa wannan jan sau 3 Kuma ba a*o shima yafadi qasa sai kadawo gida akwai wata dawa da ake cemata Qar masau
itama ka dibu ashansu duk wan da yabushe acikinsh Zakaga yakar kace sai ahada su adaka sai kasamu gari na
abin ce ko ma wane iri ne asa garin aciki atoqa tuwo dashi aci wlh koda baqo kayi kabashi Wannan Abincin yaci batare dayaniba koda loma 1 yane yayi to wlh indai wuqace ko reza ko Adda ko TAKOBI yafi Qarfinsu daga lokacin,
komib tatashin hankali da sare-saren da Akeyi zai Mutum yafita batare da Anyimasa Rauni da Wuqa ba,
Amman daga Lokacin da Kakuskura Kayi Zina To Wannan Sirrin ya Lalace Sai kasake hada Wani mujarrabune
Allah Kacigaba da yimana Jagoranci Acikin Dukkanin Al'Amurranmu Ameen Summa Ameen
LAQANIN FARIN JINI MAIQARFI
Ina wanda yakeson yasamu
farinjini mai karfi duk inda yashiga aringa girmamashi kai wllh indai kahadawannan lakanin wandama
baisankaba bai taba ganinka ba sai Ranat to sai yagaidaka kuma yabaka girma, duk mai bukatat Hakan to
anasamun ganyen TUMFAFIYA kowane ganye guda
daya arubutamasa ayadaya tacikin suratul DAHE
akasan ayarkuma arubuta FALAMMARA,AYNAHU
AKABARNAHU zuwadai aya kafa daya idan angama
ashanyasubushe sai asamu kan MACIJI dakuma
QARIN KUNAMA dakuma KABI MALAM dakuma
FURAN TUMFAFIYA duk adakesu asamu turaran
JAN MISKI achakudasudashi saikaringa turara
jikinka duk lokacindazakafita zakaga abinmamaki
yanda zakakasamu karbuwa da habahaba wajan
jama,a to amman idan ana*on aikin yayikarfi sosai
wajan karfafa aikin natake to asamu turaran BINTA
HARUTA WAMARUTA achakudasudashi to amman
jan miskinmafa yanayi domin ni Mujarrabunne Awajena
Allah Kacigaba da yimana Jagoranci Acikin Dukkanin Al'Amurranmu Ameen Summa Ameen
KUSKURAR BAKI MUJARRABUN
To Ammafa idan kahada Wannan Sirrin to kakiyayi yin kowace irin magana, saboda koda wasa kayi magana to wallahi
sai takasance k**a TSINUWA ko ZAGI abunda
akafiso shine yawaita magana mai kyu k**ar
addu'a ko wata maganada kakeso takasance
To karubuta KUNFA YAKUNU guda takwas 8 nacikin
Qur'ani kowace daga farkon aya zuwa aya zaka
rubutasu ko kafa daya 1 kawai kawanke kasamu
barkono guda 7 kasa cikin rubutun sannan sai kasamu kan bakin maciji shima kasashi cikin rubutun karufe, Sai ajiyeshi yakwana kafin kaci komai ka kuskure baki dashi to kullum kayi haka har sati daya, Amma Shin kan Macijin kwana daya kawai zaiyi acikin rubutun da safe acire
ashanyashi atakaice duk lokacinda zaka kuskura
sai kasashi cikin rubutn yayi k**ar minti 5 ko 10 sai
ka kurba kaskura kazubar sati daya inkabar kan
macijin acikin Rubutun zayi wari shiyasa nacemaku kucire dan Haka Dukkanin Wanda yayi wannan sirrin to dan Allah yasan maganar da zata fito daga bakinsa,
Allah Kacigaba da yimana Jagoranci Acikin Dukkanin Al'Amurranmu Ameen Summa Ameen
IDAN WANI YADAMFAREKA KUDI ko yazalunceka
yarikemaka hakkinka kokuma yayimaka zamba cikin
aminci kokuma yayimaka shigo shigo bazurfi
kodakuwa jami,an tsarone
To zo gwada wannan Sirrin kaga yaddavzata kasance tsakaninku
to kaje kasuwa kasiyo
kan BAQIN MACIJI kazogida kakonashi yazama gawayi saikasamasa ruwa yazamrmaka TAWADA
saikasamu QARO amman nabishiyar GAWO kasashi
cikin tawadar saikasamu farar TAKARDA karubuta
surar YASIN kafa daya ajikinta amman duk aya
zakasaka sunan wanda yacuceka kudadanne awajan
amman anayin rubutunneda sabon ALQALAMI
idankagama rubutun saik**aida takardar tazama
laya saikanadetada farin zare kaje kasamu bishiyar
GAWO amman zakaratayatane awajanda zataringayin
lilo dakanta idan anayin iska to indai kayi wannan
aikin k**ar yanda kagani angayamaka batareda
kuskureba to kanazaune zainaimeka hargidanka
yadawomakada hakkinka wannan mujarabunne
Allah Kacigaba da yimana Jagoranci Acikin Dukkanin Al'Amurranmu Ameen Summa Ameen
LAQANIN KASUWA
wannan sanannen maganin kasuwane wanda dayawa wasu daga cikinku sunsanshi domin nashayin bayaninsa bama sau daya ba,
to amman gashi cikin iyawar Allah Nasake dawomaku dashi domin Wudanda basusanshiba ko basu fahimcesa ba Acen bayan,
To Ana Samun ciyawar FARAR BIYARANA
dakuma NONAN KURCIYA dakuma ganyanda
akecemawa KAFI MALAM Dukkaninsu Wanda baisansu ba Inyaje wajen yan ganyi Zasu bashi su bawai wahalar nema garesu ba,
To Idan kasamosu dukansu zaka hadiyesu waje daya ka dakesu asu zamangari suyi LuQui to kullum sai karinga rubuta TABBATYADA
ABILAHABI WATTABBA MA,AGANE ANHU MALUHU
WAMAKASAB SAYASSS to iyakarnan zakatsaya
zakarubutatane kafa arba,inda daya 41 kullum awannan sigar idan kagama kullum Sai Kawanke rubutun sai karinka
zuba wanncen garinda kadakasu, to kullum kariqa Shan Rubutun Da Wannnan Garukan, kayi haka har tsawon kwana bakwai, to wllh indai Kasuwace muradinka zakayimamakin
yandajama'a zasu raja'a akan kayanka kuma duk wanda yazo yatabamaka kayan sana'arka
kodawasane indaiyatayamaka kayanka to gaskiyar magana dawahala yatafi baisayaba
wannan mujarabunne
Allah Kacigaba da yimana Jagoranci Acikin Dukkanin Al'Amurranmu Ameen Summa Ameen
DAFA'IN TABA KAMUTU
Wannan Dafa'ine Wanda Akeyimasa Kirari da ta6a ka mutu, domin duk wanda yayi Kuskuren yatabaka da niyyar yimaka Sihiri to Shiko sai yaji
ajikinsa, dukkanin awanda yayi wannan dafa'in na TABBAT YADA to
sunanka BARKONO duk uban da yayi kuskuren Jifarka da Sihiri to Shiko Sai
yagane Kuskurensa,
Ana Rubuta Tabbatyada har Zuwa surah Adadin mursalai Wato (313) Sai kawanke Rubutun kasamu tokar murhu kazuba Acikin Rubutun, Sai Ka ajiye Sai yakwana, bayan kayo Sallat Asubah Kafun kayi Magana Da Kowa Sai kasha Rubutun, Sannan kasamu waje mai tsarki kayi wanka dashi to kullum haka za'ayi Har kwana 3 ko kwana 7, Shikenan Aikinka yagama Kammaluwa, to duk mutumin da yayi Gangancin ya Jefeka da Sihiri, wallahi Sai yaga yadda baya*o Kowaye, Mujarrabun
Allan Kacigaba da yimana Jagoranci Acikin Dukkanin Al'Amurranmu Ameen Summa Ameen
MAGANIN TSAYAR DA BARAWO AWAJE IDAN YAYI SATA
Jama'a dayawa Sun san akwai gidaje dayawa wudanda Idan 6arawo yazo Acikinsu yayi Sata kai koda gonace wallahi bai Isa yadaga daga Wajenba har Sai Mai Abunnan Yazo tare da jama'a Ansamesa,
To Wannan Sirrin shine Ake Hadawa Matukat Yana Acikin Wajennan to Wallahi babu wani Barawo da ya Isa yazo yayima Sata yatafi Da Kayan Wallahi Qarya Uwarsa takwyi kowaye Kuma komai Dafa'insa,
wlh wlh Wannan Sirrin mujarrabunne Indai Akan tsaida barawone, to kasamu farar takarda ka rubuta BISMILLAHI RAHAMANI RAHIM har qar she Qafa daya Sannan sai Karubuta SUMMUN BUKMUN UMYUN FAHUM LA YARJI'UN Itama Qafs daya, Shikenan sai kayi laya Kasami Qaro na Rago kona Sa kasaka Layat Aciki Qahon sai kazo atsakiyar gidan ko Gonar atona Rame A binne Wannan Qahon Wanda Kasaka layar Acikin Wannan Wajen Sannan sai kadauko babban dustin da kasan
mutum 1 bazai iya daukarshiba ka'aza Awajen to Shikenan Aikinka ya Kammala, Wallahi Wallahi duk Barawon daya kuskura yashigo gidan da niyar Sata to koda Allura yadauka agidan to Qasar Gidan Zata Rikesa bazai iya tafiya ko Ina ba sai me Wudannan kayan yazo yakarbi kayansa Sannan Zata sakesa,
sharadin Wannan Sirrin Shine:- Idan kacima wannan barawon Mutunci ko kayimasa dariya to Wannan kafin ya6aci sai kasake Wani, amma idan kakar bi abun da yadauka kawai
salin Alin to shikenan aiko kunya ma ta isheshi, Nafadamaku mujarrabunne kuje kuyi kusa ako ina k**ar shago da Gida da gona dadai sauran su domin Kariyar Wurarenku Daga Sharrin Barayi
0909 682 9417 itace Number da Zaku Sameni domin Qarin Bayani
Allah Kacigaba da yimana Jagoranci Acikin Dukkanin Al'Amurranmu Ameen Summa Ameen
HAYAQIN MAI AIKI 3 mujarabun
Agaskiyar Magana Wannan Hayaqin yafi Aiki 3, Kawai dai Ana cemasa Mai Aiki 3 ne domin Haka Magabatan da s**a wuce S**a Ambacesa,
kuma shi wannan hadin turaran hayakine mai
abun mamaki da Al'ajabi domin yanayin ayukadayawa wudanda S**afi Qarfin 100 bama uku ba,
yak**ata duk mabiyin Wannan Gida yadaure yajaraba wannan sirrin domin yana warware Dukkanin harkokinka, Kuma yana maganin bakaken iska da maganin Muyagun Mutane,
to zaka samu MAHAUNIYA dakuma JEMAGE dakuma
JA'BA kowane zakasamu guda daya kowanensu, Amman wanda yamutu yabushe, to idan kahadasu waje daya sai kadakesu sama sama irin dakan Hayaqi, Sai kuma saikasamu
QAIQAY KOMAKAN MASHEQIYA kasamesa da dayawa
shima saika dakeshi irin yanda akeyin dakan hayaki
to sai kasamu turaran KAMFANI kwalba uku 3, dakuma turaran BINTA SODAN shima kwalba uku 3 duk sai kajuyesu acikin
dakan dakayi na kayan hayakinka sai ka chakudesu, to idan kacekudasu shikenan kagama hada Wannan turaren hayaqin
Abunda yaragemaka kawai idan kai dan kasuwane sai kariqayin hayaki dashi A kullum har ya Qare, idanma dakwai sammu ko asiri ajikinka matukar karinkayin wwnnan hayakin Wallaki Lokaci daya Sihirin Zai Lalace,
Haka kuma idan kana*on samun rufin asiri da samun wadatuwa acikin lamarinka nanaiman Abincinka to kadaure karinkayin wannan hayaqi dakaji Na Ambata maka, Kai Dukkanin Huldar da kakeyi Indai Zaka iya Hada Wannan hayaqi dan Allah yi kokari kahada Kajarraba, wallahi zakasha Mamaki bako dan Qarami ba, domin ni mujarabunne Awajena kuma kudaure kujarraba domin kubawa wani Labari,
Allah Kacigaba da yimana Jagoranci Acikin Dukkanin Al'Amurranmu Ameen Summa Ameen
SIRRN SURATU DAHE
Wannan jalabi Ne Mai Girma Kuma Yanada karfi sosai, Dan Allah a daure arika jarraba Sirrukan da Muke Kawomaku domin Agaskiya ni ban cika sakin Sirri ba Har Sai Natabbatar da ingancinsa,
Idan kana so Allah ya budo maka hanyoyin Alkairai masu yawan gaske kuma ta kowane fanni, da dalili ko Babu dalili dan AllahAllah daure Ka Jarraba Wannan Sirrin
Da farko zakayi Sallah raka'a biyu kowace raka'a
zaka karanta fatiha da Alamnashrah 41
Bayan sallama ka karanta istigfari 70
Sai salatin Annabi 100
Sai ka karanta suratu daha kafa 3
Sai ka karanta wannan ayar
ﻳﺎ ﺗﻴﻬﺎ ﺭﺯﻗﻬﺎ ﺭﻏﺪ ﺍ ﻣﻦ ﻛﻞ ﻣﻜﺎﻥ
Kafa dubu daya daidai, Sai ka roki Allah bukatar ka
Haka zakayi har kwana uku ko bakwai idan kaji dadin shi zaka iya daukan shi lazimi, Nidai Nafadamaku Mujarrabine Awajena
Allah Kacigaba da yimana Jagoranci Acikin Dukkanin Al'Amurranmu Ameen Summa Ameen
SALLAR BIYAN BUQATA
Wannan Sirrin Mutane da yawa sun sanshi domin ba boyayyen Sirri bane yazo Acikin Manya-Manyan Littafan Fiqhu k**ar JAMÃLIL USBU'I Shima yayi Bayanin Wannan Sirrin
To Atakaice dai Sirrine Mujarrabi Akan Dukkanin Bukatar da kake nema Awajen Allah SWT wacce kayi kayi Amma tagagareka biya to
ba'ayiwa Allah dole, amma Dsn Allah jarraba Wannan Sirrin indai anyi wannan sallar k**ar yanda Zanyimaku bayani to bukatartaka zatabiya Insha Allahu,
to Ana atashi Cikin dare lokacinda kowa yayi bacci, Sai kayi ALWALA
kayi Sallah nafila raka'a Hudu 4 raka,ar farko FATIHA daya
QULHUWA goma 10
Raka'a tabiyu FATIHA daya
QULHUWA ashirin 20 to kayi tahiya kamike batare da kayi Sallama ba,
to raka,a ta uku FATIHA da QULHUWA
talatin 30 to raka,a ta hudu FATIHA da QULHUWA Arba,in 40
idankagama Sai kayi Salati Hailala Da Istigfari Kowane daga Cikinsu Sau Dari
Haka kuma kafun kafara Sallar Zakayi su kowane X100
To daganan Sai karoki Allah bukatarka duk girmanta kasani Yar Qaramace awajan allah kuma Shizai biyamaka ita Cikin Ikonsa Da Yardarsa,
ammafa Aikin Kwana ukku ne Ajere, Mujarrabun zakaga abun mamaki matukar kajarraba Wannan Sirrin,
Allah Kacigaba da yimana Jagoranci Acikin Dukkanin Al'Amurranmu Ameen Summa Ameen
MAGANIN AMOSANI
Wannan Maganin Yana maganin Amosanin Kai Yana maganin Amosanin Jini Yana maganin
Amosanin Mara Yana magani Amosani Maisa Qaiqayin Idanuwa da Wanda Ban fadaba
Idan Kanafamada Daya Dagacikin Wadannan To
Kasamu Yayan Bishiyar TAWATSA Kadandaqasu
Suyi Laushi Sosai To Yanda Akeyin Amfanidashi
Zaka'iya SHAQAWA Acikin Hancinka Yashigaciki
Sosai Kokuma Kajiqashida RUWA Saikadibada
Cokali Kazubashi Acikin Hancinka Kahadiye Ruwan
Tahancinka To Komadai Shakawar Kayi Kokuma
Jikawar Kayi Daga Katabbatarda Yagama Shigaciki
Kawai Saika Dukarda Kanka Qasa Kabude Bakinka
Zakayi Mamaki Nantake Zakaga Yanda Zairinga
Tsiyayowa Kamar Majina Dalalalala Da Yauki
Bazaidaina Zubowaba Saika Rufe Bakinka Katofarda
Wanda Yamakalemaka Abakinka wannan Sirrine Mujarrabi Wanda Mutane dayawa daga Cikinsu Sunsan Wannan Sirrin
Allah Kacigaba da yimana Jagoranci Acikin Dukkanin Al'Amurranmu Ameen Summa Ameen
ASSALAMU ALAIKUM WARAHMATULLAH
JAMA'AR WANNAN GIDA MAI TARIN ALBARKA MUNA YIMAKU BARKA DA SAFIYA,
Muna Qara jaddadamaku cewa Har Yanzu ba'a Budemana Network Ba, Shiyassa kukajimi Shiru,
Amma Insha Allah duk Lokacin da aka Bude Zaku Jimu Akai Akai Kamar yanda Muka Saba,
Mai Neman Qarin Bayani Dangane Da Wani Sirri Zai iya Tuntubar Wannan Number 0909 682 9417 domin Itace Number da Zaku Rika Samuna Ayanzu
HATIMIN TABBAT YADA
wannan Sirrin mujarabune ana yinsane musamman lokacinda wani
abunka yabata kokuma akasacemaka wani abunka
k**ar mashin ko mota ko keke kokuma wata
dabbarkace tabace kokuma wani dagacikin yayanka
akanaima akarasa to asamu TAKARDA arubutashi
k**ar yanda kukaganshi acen kasan asaka SUNAN
abunda akasacedin kokuma yabatan atsakiyar
hatimin k**ar haka ayimasa laya basaikarufataba
basaikasamata zareba saikaje kasamu MURHU
wanda akeyin anfanidashi kahaka rami cikinsa
kadan kasakata ciki k**ayarda kasar acigabada
hura wutar awajan to wlh komenene indai baihalaba
yanan asararin duniyar nan to zaidawomaku gida
kokuma adawomaku dashi cikin kwanaki uku kawai
insha allahu to amman kafin karubuta hatimin
saikafara rubuta TABBAT YADAN kafa daya tukunna
Allah Kacigaba da yimana Jagoranci Acikin Dukkanin Al'Amurranmu Ameen Summa Ameen
SIRRIN FIRAQU
Idan yazamana Ana*on A raba Wani da Wani Wudanda Akasan babu Alkhairi Acikin tarensu
To anarubuta TABBAYADA kafa bakawai ajikintakarda BAQA duk
ayazakarubuta suanayenda akeson arabadin kaida
gindi saikarubuta WALTAFATISAQU BISSAQI
ILARABBIKA YAUMA,IZIN BISSAQ kafa bakwai
zakabude mi,arar dakecikin ayar arubuta sunanyen shimadai kaida gindi saikarubuta TAHASIBUHUM
JAMI,A shima zakabude mi,arar kasasuna WAQULUBUHUM SHATE shimazakabude mi,arar
karubutasunansu INNASA AYAKUM LASHATE
itamadai kafa bakwai za,abude mi,arar asasuna
saikasamu gashin ZAKI asashi akanrubutun
saikayimata laya saikaje kasata a kasan
MURHU to ina mai tabbatarmaka dawahalar gaske
suwuce kwana uku basu rabuba kai dukwanda
kayimawa wannan zasurabu cikin kwanaki uku insha
allahu wannan mujarabunne
Allah Kacigaba da yimana Jagoranci Acikin Dukkanin Al'Amurranmu Ameen Summa Ameen
SIRRIN MALLAKA idan kana*on k**allaki wani
kowata yaji yana*onka kuma yanakaunarka yaji
yanasa yaga yakasance taredakai acikin duk wata
mu,amalar rayuwa to anarubuta WALLAHU GALIBUN
ALA,AMRIHI kafa uku ajikin takarda zakabuda
HAKURI guda biyu nacikin ayar karubuta sunan
wanda akeson amallakan acikinsu saikahaka rami
acikin MURHU wanda akeyin anfanidashi kasaka
layar to daga ranar zakafarayin wuridin WALLAHU
GALIBUN ALA,AMRIHI din kafa dubu hudu dari hudu
da,arba,in da hudu 4444 wato adadin DAMDAMU to
kwana bakwai kawai akeyi insha allahu mutum
kowayeshi saikak**amasa zuciyarsa
zak**allakeshi cikin gaugawa aringa gwadawa
dahakane za,agane aikin lakanin
Allah Kacigaba da yimana Jagoranci Acikin Dukkanin Al'Amurranmu Ameen Summa Ameen
Assalamu ALAIKUM JAMA'A
Muna Sanar daku cewa An Rufemana Service Jiya da dare,
Yanzu Haka Connecting ne nayi da Wireless, sbd Haka Wudanda Suke kirana basu Samuna Ina baku Hakuri Wallahi ba daga Laifina bane Service dinmu Anqara Kulleshi, Zakuyi Kwana 2 baku jimu ba,
Amma duk Lokacin da Aka Dawomana da Network Zaku jimu Insha Allah
RESTORE FACTORY
Wannan Sirrine na lalata duk wata matsalar dake jikinka
mai kyau dakuma mara kyau,
wannan wani Ingantaccen sirrin HAYAQINE wanda indai kayishi to kai dakanka duk wani shirinda kayima kanka
natsarin jiki sai yalalace sai dai kasakeyin wani,
ballanta wanda makiyanka s**ayimaka shima stake zai Karye gaba daya
to anasamun KASHIN JAKI, Sannan asamu KOFATON JAKI sai kuma asamu KASHIN KAJI Sannan Asamu TSAKIN KUKA sai kadakesu dukansu kasamu, Sai kasamu MANJA kacekudasu karingayin
turaran hayakidasu dasafe dakuma yamma to gaskiyar magana inamai tabbatarmaka idan kasan kayima kanka dafa'i daya kuma bazaka iya sakewaba to kadakayi wannan aikin amman
wanda yatabbatar akwai damuwa ajikinsa SAMMU
kokuma ASIRI kokuma MAKARU kowanekalar
JIFANE kumakakasa karyashi to kadaure
kajarabama kanka wannan aikin kodana kwana
bakwaine kaga yadda zakadawo k**ar ranarda mahaifiyarka
tahaifeka bakadawani jifa atattaredakai insha allahu
wannan mujarabunne
Allah Kacigaba da yimana Jagoranci Acikin Dukkanin Al'Amurranmu Ameen Summa Ameen
HAYAQIN ALJANU
wannan hayakine na Muyagun aljanu
gawanda yakefamada wannan larurar kodakuwa ta shekara nawa komace konamiji ko aljanu masu
ta*owa mutum ko masuyin mummuke wanda basatashi saidai su wahalar da Mutum to asamu saiwar HANKUFA
dakuma 'DA'DDOYA dakuma KIMBA dakuma
KASHIN TUNKU dakuma KASHIN BAQIN JAKI
dakuma KASHIN BAREWA dakuma KASHIN MAGE
dakuma itacen ADUWA dukansu ahadasu waje guda
amurjesu aringayima mai wannan larurar Hayaqi dasu, dasafe dakuma dare cikin ikon allah bazakayi
sati kanayin wannan hayakinba sai karabudasu gaba daya. wannan mujarabunne
Allah Kacigaba da yimana Jagoranci Acikin Dukkanin Al'Amurranmu Ameen Summa Ameen
SIRRIN FARIN JININ da samun karbuwa da Girmamawa Acikin Jama'a
Idanka aikata wannan Sirrin Zakaga dukkanin inda kashiga kaga ana Maraba dakai, to
asamo ciyawar FARAR BIYA RANA adakata tazama gari
asamo wani haji da ake Kira NONON KURCIYA shima adakashi yazama
gari sai ahadasu waje daya sannanbarubuta ALAMNASHARAHA LAKASADARAK daga
farkonta zuwa karshanta kuma za'a rubutatane iya
yawan harufanta wato kafa dari da uku 103, Sai awanke
rubutun asa wudannan garukkan Aciki, Sai asha tareda ZUMA FARAR SAQA,
zaka iyayin rubutun kadan kadan kanasha Kanayi Kana lissafawa har kakammala, kuma zaka iyayinsa duka alokaci
daya hakanma yafi zakasamu farinjin jama'a Sosai duk inda
kashiga afadin duniyarnan, Wannan Shima Sirrine Mujarrabi,
Allah Kacigaba da yimana Jagoranci Acikin Dukkanin Al'Amurranmu Ameen Summa Ameen
DAURIN BAKI dakuma SHASHATAU
Wannan Sirrin Shima garantine saidai idan bakahadashi k**ar yanda nagayamakaba,
acikin irin wannan lokacin na
DAMINA kawai akeyinsa idan kuma Wannan lokacin Ya Wuce bakayiba to Sai kuma Wata Shekara idan DAMINA tazagayo
to ranar LAHADI akeson
kaje kasamu QASAR ikayakar GONAKI guda bakwai
kowace gona kadaibi kasar iyakarta yar kadan kawai ta isa
Sannan Sai kazo kasamo BAQAR TAKARDA karubuta LI,ILAFI QURAISHI kafa daya
ajikinta sai kazuba wannan kasar akan rubutun
takardar kayi laya da ita, duk Aranar Lahadin Akeso Ayishi,
to amman idan kaje Karshan rubutun zakarage harafi daya nacikin surar
wato iyakar WA,AMANAHUM MINKAU iyakar nan
kawai zaka tsaya bazakarubuta FI dinba, watan Ana*on kacire
fa,un din Qarshe,
Daganan kuma adaicikin zakaje
arufamaka itada fata babu hanci kuma za'ajuyamata
fata duk A Ranar Lahadin, to wlh wlh wannan layar indai tanajikinka kokayan waye kadauka indai kahadata k**ar yadda Nayi bayani to wlh bazai
iyayimaka maganaba wlh koda mota kaje diban
kayan mutum to saidai inkatafi hankalinsa yadawo
jikinsa , Amma bazai iya yimaka magana ba, saidai ko idan Shima yafika shiryawa to amman aji tsoran allah kada kahadata saboda Kayi Zalinci, Nabaku itane saboda kariyar jiki
Allah Kacigaba da yimana Jagoranci Acikin Dukkanin Al'Amurranmu Ameen Summa Ameen
SABANI DA SHASHATAU
Wannan Sirrine Na LAQAD JA'AKUM tareda sirrikan surori guda
goma Wanda Ake Amfani dasu Wajen Shashatau dakuma Sabani, Sirrine Mujarrabi Sahihi,
ana rubutasu acikin minjayan
YAMANUNA ALAIKA AN ISLAMUN hardai zuwa karshan
ayar haka kuma yanayin
maganin duk wani mugun mutum daza kaje kasameshi
kokuma shine zaizo yasameka to Allah zaibaka Nasara akansa bazai Iya Cutar dakaiba, to zaka rubuta duk abunda kagani
acikin wannan takardar kafa daya zakabude duk
minjayanta dakuma mi ararta karubuta
surorinda kagani anrubuta acikinsu to
kaima haka zakayi, Idan kagama saimkayimata laya kanadeta da farin zare, karufatada jarfata, Kuma kayimata hanci, Laya GOMA Sha biyu. Akeyi k**ardai yanda kaganta ajikin
wannan hotan kuma wannan layar tanayin maganin
BINDIGA atakaicedai wanidagacikin ayyukantama
saikafarayin aikida,ita zakagani
Amman kasaka nutsuwa alokacinda zakayi rubutun, haka kuma ba'ayin magana da kowa alokacinda akeyin wannan aikin
Allah Kacigaba da yimana Jagoranci Acikin Dukkanin Al'Amurranmu Ameen Summa Ameen
Contact the business
Website
Address
GORONYO