Hausa Novel Zafafa
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Hausa Novel Zafafa, Book shop, Unknown, Sokoto.
In Nigeria the normal price of 1gb is 1K
But we at Https://Datapro.com.ng we sell it to you at 220N per 1GB
Want to become a data reseller you’re at the right place use the above LINK register to have your own account or use the following link to grab our Application on PLAY STORE https://play.google.com/store/apps/details?id=datapro.dataapp Thank you!
MAMAN USWAN...
E-book by Sardaunah
Maman Usman hausa Novels..
(9:53) 22-4-019
🍀🍀🍀🍀
_*ZYNAHH!!!*_
🍀🍀🍀🍀
*WRITTEN ✍ BY MMN USWAN*
_______________
©©©©©©
_*follow me on*_
_*wattpad:Hauwa s zaria*_
_*Facebook group*_
_*Mmn Uswan*_
➿➿➿➿➿➿
_*TAURARIN CIKIN*_
*ALHJ ALAEE*
*HJY KHURSUM*
*AM'ABUWA*
*YAH-NA*
*BAKURA* _(EMAD)_
*AMINA* _(ZYNAH)_
*NI'EEMAT* _(ADYRA)_
*HJY FALMATA*
_*BISLLAHI RAHAMANI RAHIM*_
_*In the name of Allah, The Beneficent, the Merciful*_
~~~~~ ~~~~~~ ~~~~~
*(true life story)*
~Gargaďn ban yarda wani/wata ya juyamin wannan labarin ba, kuma banyi shi domin cima wani/wata mutumnci ba, idan labarina yayi k**a da rayuwar wani to yayi hakuri, banyi hakan da nufin cin fuska ko zarafin wani ba, kuma da gaske ne ya faru, sai dai ďan gyare-gyare da baza'a rasa ba, Allah shi kyauta shisa mu dace, sannan kuma yasa mufi karfin zuciyarmu.~
🅿1⃣-5⃣
A sanyaye take knocking a bakin kofar, ta daďe tana knocking sannan taji motsi mutum, mikewa yayi yazo ya buďe kofar, gani zynah ce tsaye hannunta rike take da try mai dauke da abinci a cikin, daga gani lunch ne ta kawo masa".
Fuska daure yace shigo mana, kin tsaya kinayi k**ar wata bakuwa".
To kawai tace, sannan tasa kai cikin ďakin, tana shiga bakura ya meda kofa yafe da key".
Matsowa yayi dai-dai da ita, hannu yasa ya ďagota tsaye, sannan ya kara jawota jikinsa, idonsa na cikin nata, yace, har yanzu su hjy basu dawo bane?"
Kai ta ďaga masa, da ehhhh"!!!
Good yace, sannan ya kara jawota jikinsa ya rungume, zynah dake tsaye shiruuuuu tayi tana tunanin irin wannan hali da Bakura yake niman jefata a ciki".
Shiruun da tayi, ba shine damuwar Bakura ba, nan ya shiga shafeta yana lasanta k**ar yadda ya saba, duk lokacin da s**a kadaice tare da ita".
Gani tayi shiru, ta barsa shikadai yakeyi ba tare ta mataimaki ba, yasa Bakura cewa, haba Zynah pls ki taimaka min mana, mai yasa kikemin haka, idan da sabo ai ya k**ata ace kin saba".
Duk Bakura yana maganar ne, cikin wani irin tanayi, da haka har ya tubeta nicker, sannan shima ya tube, nan s**a shiga romacing junarsu, gani kafarsa bazata iya daukar gangan jikinsa ba, wuffffff tayi ta cilllllata zuwa bed, shafa Bakura kewa Zynah haďe da lasheta, duk kannin jikin zynah babu inda Bakura ya bari, wajan lasa da tsotsa, da haka har yayi release, sannan ya dauka daga kanta".
Gudun kada su hjy su dawo su k**asu yasa, Bakura mikewa, towel ya dauka ya daura, sannan ya mikawa zynah ďayan towel yace ta daura taje tayi wanka".
A gurguje tayi wanka, haďe da goge ruwan dake jikinta, sannan tazo ta meda kayanta, jikinta har rawa yakeyi, sabida su hjy su kusa dawowa"..
*~~~~ ~~~~~ ~~~~*
_*WANENE BAKURA??*_
Ahji Aliyu da matarsa en' asalin garin maiduguri ne, cikin wani kauye da ake kira da *mulay* under *jeriy* local govt".
Alhj aliyu shahararran ďan boko ne, ďan yayi karatu mai zurfi, har matakin doctoring degreen," Matarsa mai suna hjy Khursum auren haďin ita da mijinta, duk kansu suyi karatu sai dai ita iya secondry ta tsaya, amma na kur'ani kam, babu laifi, domin su sameshi sosai".
Alh Aliyu wanda akafi sani da Alaee, wanda suke kira da Alaee da harshensu ta barbanci, yanada mata daya da yata uku".
*AM'ABUWA*
*YAH-NA*
*BAKURA*
Am'abuwa itace babbansu, suna kiranta haka ne, sabida taci sunan mmn bbanta".
Yah-na kuwa ita sunar yayan mmnta s**a sanya mata"
Sai kuma bakura, wanda shima sunar kakansa yaci, wanda ya haifi Alhj Alaee ".
Alhj Alaee ya rike muk**ai da dama, har takakin head of service, daga lokacin ne yabar local govt nasu ya dawo cikin garin maiduguri da zata, cikin wata G.R.A da ake kira da suna *famfamari* famfamari unguwa ce, dake cikin garin maiduguri, amma ba kowa ke zama a gun ba, in ba ma'aikatan gwamnati ba".
Bayan dawowarsa cikin garin maiduguri ne, ya dauki su Am'abuwa da kannita ya kaisu wani school da ake kira *El'kalamil* El'kalamil school ta islamic, duk da kasancewarta tsohuwar makarantace amma har gobe tana tashe, sabida tsadarta ba kowa ke iya sai yaransa school ďin ba".
Alhj Alaee yakai yaransa can ne sabida yana masu kwadayin su samu karatun addini, kuma alhamdullh, domin kafin subar maiduguri su dawo abuja da zama, su samu ilimin addini sosai, ban garen larabci kuwa babu sabida basuji".
Barin maiduguri da zasuyi yazo dai-dai da lokacin da s**a kammala sacondry nasu, bakura ne kawai bai kammala ba, dan a lokacin SS2 yake, duk su uku ba wani nisane dasu ba, sak**akon kunika da akayi masu"
Duk da kasancewar bakura ne karaminsu, amma tazaran dake tsakanimsa da Am'abuwa bazaifi shekara biyu ba".
Am'abuwa da yah-na kuwa idan ba kasan yah da kanwa bane zaka dauka swist ne, tun daga lokacin Allah bai sake bawa Khursum wani cikin ba, suma da shike bamasu son tara yara bane, abin bai dame suba".
Yanzu haka suna zaune a cikin garin abuja ne, a wata part da ake kira *Jabi queiters opposite E.F.C.C headquarters nwadi azikewer road*.
Bayan dawowarsu abuja ne, alhj Alaee ya sami masu gwurbi a university of abuja, Am'abuwa da Yah-na, shi kuma Bakura yana zana waec waje aka fita dashi".
suna zangon karshe duk s**a samu mijin aure, Am'abuwa tsohon yaron gwamnar maiduguri ne zai aureta, ita kuma Yah-na tsohon mataimakin gwamanar maiduguri ita ma zai aureta".
Yamzu haka mala suke jira ya dawo daga course ďin dayaje, asha biyu, alhj Alaee yace rana daya yakeso, ayi bikin gaba daya a huta, shiyasa aka jirkirta naYah-na".
A yanzu alhj Alaee yana aikine a ministry of finance amma zamansa yafi yawo a Germany sak**akon wani business da yakeyi a can".
_*WANNAN KENAN*_
________
_*WACECE ZYNAH??*_
ZYNAH dai yar'asalin garin kano ce, cikin wani kauye dake,da ake kira da kunci, kunci yana undar wudil local govt ne".
Sunan mahaifinta malam shehu, malam shehu dai shine limamin cikin kauyen, yanada mata biyu da yara takwas, uwar gida keda yara biyar, sai kuma amaryan dake da yara uku, amarya itace sadiya, uwar gida kuma rakiya".
Malam shehu yana matukar son sadiya, sabida biyayyar da take yimasa, idan har yaja zane bata tsallakawa, ita kuma rakiya sai abinda tayi niyya takeyi a gidan, sabida gani take, bai isa ya saketa ba, domin "ya" yan maza suke, uwa daya uban daya, hakan yasa take tsula tsiyarta yadda takeso, a gidan".
Gani abida takeyi yasa yaranta suma sukeyi, babbata da yaran sadiya, biyayyan da yaran sadiya sukeyi masa da kuma ita kanta sadiyan' yasa malam shehu baya iya boye soyayyar da yake mata, rakiya nada yara maza hudu, mace daya, ita kuma sadiya dukka mata ne, babbansu itace Amina, sai kuma ta tsakiya fatima karamarsu kuma hauwa".
Amina itace gaba da zainba, gani sun fara tasowa, malam shehu ya ware masu ďakinsu daban, lokacin suna da shekara goma sha hudu, ďan har fita hira sukeyi, malam shehu yasha gani mutani cikin hudu suna aikin banza, amma da shike hudune yasa baya tantance ko su waye a lungun, amma kullum cikin sa ido yakeyi, domin gane ko su waye".
Wani daren laraba, bayan su idar da sallar isha, yana dawowa daga masallaci kenan, haska tocin da zaiyi, kawai zainab ya gani, kwance cikin damin kara sai faman kai kawo yakeyi akanta, tsawar da yadaka ne yasa zainab tashi a guje, ta ruga zuwa gida".
Shi kuwa yaron yana mikewa kara ya ďiba ya watse wa malam shehu a ido, take malam shehu ya fara faďin kaeee wani irin yarone wannan? Yau ga lalalatancen yaro, wai ma kae ďan gidan waye a garin nan?"
Duk malam shehu yana ganarne yana goge idon sa, zainab kuwa tana shiga, kai tsaye ďakinsu ta nufa, tana shiga hasa-hasa takeyi yadda zata kare kanta, cannnn wani tunani yazo mata, gani Amina kwance tana bacc, dama kuma yau kaya iri daya s**asa, da sauri ta tube kayan ta dauki wani tasa sannan ta nufi ďakin ummata".
Ko kafin malam shehu ya gama goge kasar daya shiga mada ido, tuni yaron ya tsere".
Gani yana gun, dole yasa malam shehu shiga gida, da fama da sababi ya shiga, yau ko sallamar dakeyi a lokacin da zai shiga gida, bai yiba".
Kai tsaye ďakin rakiya ya nufa yana tafe yana faďa, koda ya shiga ďakin ganita yayi suna hira, hankalinta kwance, babu alamar itace ta aikata hakan".
Mamaki ya k**a malam shehu, rakiya dake zaune bakin gado tace lafiya malam?"
Nan malam ya kwashe komai daya gani ya gaya wa rakiya".
Duk da rakiya tasan yar'tace zata iya aikata hakan, amma tayi furrrrrr ta ďikirkire tace ba, zainab bace, domin tunda akayi sallar magrib suke tare".
A fusace malam shehu ya bar ďakin, ďakin rakiya, ďakin su zainab ya nufa, yana shiga ba tare daya tsaya sauraran komai ba, yasa Amina a gaba da duka, Amina dake bacc a gigice ta falka, haďe da ihu, sadiya tanajin ihun Amina amma bata fito ba, sabida tana kunyar yar"fari, b***e dama duk abinda tayi idan akan Amina ce, sai kaji rakiya na cewa tana mata rashin kunya".
Duk da kukan Amina yana damu sadiya,amma haka taki zuwa cetonta"..
Malam shehu saida yayi me isarsa sannan ya fice daga ďakin".
Tun daga lokacin haka zainab taci gaba da sharrrr huloyanta, ita da samarin gari, tana kawowa ummata kudi, wata ranar zainab ta tashi da mai, gani babu kowa a lokacin, yasa rakiya ta nemin magana ta bawa zainab, zainab ta daina amai ďin da takeyi".
Cikin dare kuwa, ranar ita keda girki, har suzo kwanciya nan rakiya ta hada karya da gaskiya, tace Amina nada ciki, idan kuma yana gani k**ar karyane, aje da ita gidan likita a gwada a gani".
Ran malam shehu yayi matukar baci, sosai, ďan be taba zaton haka a cikin iyalansa ba, gani yayi shiru, yasa rakiya cewa".
Ban hanaka tafiya da ita gidan likita ba, amma inaso kasani, idan har kasake kabari wannan maganar ya fito, tabbas asirinka ne zai tonu, kuma idan har kabari hakan ya kasance,tubeka za'ayi daga wannan mukamin, karshenta ma a koreka a garin, tunda kasan halin mutani garin nan sarai, uwa uba mai gari, b***e dama ba mutunci ne dashi ba, mafi alkhairi kawai ka koreta daga garin, shine kawai rufin asirinka, domin idan kace zubar da cikin za'ayi, zata iya mutuwa, idan kuma ta mutum mai zakace wa mutani gari?"
Shiruuuuuu malam shehu yayi, yana nazarin al'amarin, can kuma yace, maganarki gaskiya ne, domin a yadda nakeson wannan limancin ba zaiso a saukeni ba, hakan kawai shine mafita".
Asalatun farko, malam shehu yaje ďakin sadiya, tunda malam shehu ya fara magana kuka kuwai sadiya keyi, sabida tasan Amina bazata aikata haka ba, kuka sosai tayi, tana cikin kukan kenan, taji malam yana cewa idan zakije kuyi sallama to, idan kuma bazaki ba, ni kinga tafiya ta, domin inaji ina gani, bazan yarda mutuncina ya zuba a garin nan ba".
Tare s**a fita daga dakin sadiya zuwa dakin Amina, Amina na bacc k**ar daga sama taji ana tada ita, bude idon da zatayi malam shehu ta gani da ummata tsaye a kanta, gani umma na kuka yasa Amina mikewa da sauri tana tsmbayar lafuya?"
Ba tare da malam shehu ya bari suyi wani magana ba, hannu yasa ya kamo wa Amina hannu, yana kokarin fita da ita daga ďakin, gani haka yasa sadiya kwashe mata kayanta da sauri ta kulle a ďankwali, a guje ta koma ďakinta ta dauko wasu canji, tazo ta bawa Amina, sannan ta faďin mata inda zata daga nan".
A fusace, malam shehu ya fisgota, s**a fice, suna fita, sadiya ta fasa da kuka mai tsananin cin rai da takaici".
Rakiya kuwa tana can rabe tana kallonsu, idan ba dariya ba, babu abinda takeyi".
Kafin lokacin kiran sallar farko har malam ya tsallakar da ita daga garin, da safe kuwa duk ya baza da cewa,Amina ta bace, take magana yayi kwayammmm a cikin gari, kowa da abinda yake faďi".
Wasu alkhairi,wasu kuma akasin hakan".
Amina na isa cikin garin wudil, kai tsaye gidan kanwar mmnta ta nufa, nan ta faďi mata iya abinda ta sani, kanwar mmn tata ta tausaya mata matuka, nan tace, ta zauna har lokacin da Allah zaisa komai ya dai dai ".
Bayan kwana biyu, rakiya ta shiga ta fita ta ziddawa zainab cikin da tayi, ita kuwa sadiya sabida kukan bakin ciki har kwanciya ciwo ta, taso barin gidan, amma koda ta fita batada inda zata, sabida iyayenta duk su rasu".
Satin Amina uku a wudil, tsana da tsangwama da Amina ke fuskanta daga gun mijin kanwar mmnta, yasa tace zatabar gida, babu yadda batayi da Amina ba, akan tayi hakuri ta zauna, amma Amina tace a'a, hakan yasa ta turata cikin garin kano, gun wata kawarta da take samuwa yara aikatau".
Amina na zuwa kano, gidan matan, cikin sa'a lokacin ana gobe zatazo abuja, gani yadda Amina take karkarface, ba wani tsayine da ita sosai ba, amma kuma baza'a kirata da gajeruwa ba, saidai nace modirate".
Hakan yasa alhj uwani ta dauki,Amina zuwa abuja gidan su hjy khursum, amma da amincewar ta".
Hjy khursum taji daďi sosai da kawo mata Amina, sabida tasha daukar yaran aiki, amma rashin kuzarinsu yasa take koransu, wasu kuma, kafin ta koresu suke guduwa, sabida bala'inta, hjy khursum macece wacce batasan darajan ďan adam ba, kullum gani take dan kowa lalatance ne, nata ne kawai shiryayyu".
Shiyasa duk yaran da za'a kawo mata yaran aiki, da karuwai take kiransu, hakan yasa basu zama da ita, da zaran su fahimci haka guduwa sukeyi".
_*wannan kenan*_
Karanta sauran anan👇
https://arewaone.com.ng/tawa-ta-sameni-complete-hausa-movel
Tawa ta Sameni complete Hausa movel Tawa ta Sameni Hausa movel
TARKON MUTUWA 1
Complete book
Typing Suleiman Zidane kd.
Whatsapp
BOOK ONE
A wani zamani can baya mai tsawo da ya shude a lokacin da ake yin kashin dankali wato Babba a sama, Kanana a kasa. Ma'ana mai karfi, basarake da attajirai suke cin karan su ba babbaka.
A wannan lokaci zalunci ya yawaita, sam babu adalci, doka bata aiki sai akan talaka, mara karfi da makaskanci.
A daidai wannan zamani ne akayi wata nahiya wacce ta shahara a duniya a harkokin kasuwanci, Karfin mulki da yawan al'umma. Kasar da tafi dukkannin kasashen dake nahiyar daukaka itace Bindal.
Duk wani dan kasuwa dake mu'amala acikin birnin Bindal indai yana son ya tsira da mutincinsa da kuma dukiyarsa to dole yakasan ce dole ribar da ya samu a kullum ya rabata gida uku.
Kaso daya shine naka kaso biyu kuma sai ya kaiwa sarki Shamssal.
Sarki Shamsal ya kasance gawurtaccen jarumi mashahurin mayaki wanda babu k**arsa a nahiyar gaba daya domin a tarihin jarumtakarsa ba'a taba kai shi kasa ba a filin daga kuma ba'a taba yi masa rauni ba a yaki ko a gasar jarumtaka.
Yana iya shafe sa'a goma sha biyu yana yaki ba tare da gaji ba kuma yana iya yin tafiyar kwana bakwai a kasa cikin yin gudu ba tare da ya tsaya ko don ya huta ba sai dai kawai ya daga battar ruwa yasha yana cikin gudun.
Kai idon Sarki Shamsal yayi wani abun jarumtaka sai kaga k**ar ba mutum bane ba shi, aljanine komai yawan rundunar mayaka yana iya tarwatsa su ya kashe na kashewa, MASU GUDU SU GUDU don tsira da rayuwar su.
A bangaren zalin ci kuwa masu hasashe sun tabbatar da cewa babu wani Sarki a nahiyar kaf wanda yafi Sarki Shamsal domin shi 'yan uwan sama sarakai cin zalinsu yake yi bare talaka.
Idan ya kyallara ido yaga wani Sarki da kyakykyawar mata sai dai kawai ya aika masa sakon ya kawota da kansa, Idan Sarkin yaki kawo ta zai iya rasa ransa ko mulkinsa don haka yana rawar jiki zai kai ta .
Batun haraji a kan talakwa babu inda aka tsanantashi sama da birnin Bidal ko yaya talaka ya yi laifi yanzunnan sai a zaneshi ko kuma a kai shi kurkuku a yanke masa shekara biyu ko fi,
A ta kaice dai in ban da Sarki Shamsal da fadawansa da kuma ya yan baran darsa da masu yi masa biyayya babu mai kwanciyar hankali a cikin birnin BINDAL.
A can karshen birnin Bindal a bangaren kudu a kwai wani makeri wanda ake kira da suna Satyan
Makeri satyan tsoho ne tukuf domin shekarun sa sunkai dari da biyar kuma tun baifi shekara tara ba a duniya ya kware a harkar kira kuma ya shahara domin gadon sana'ar yayi yana shekara taran mahaifinsa ya rasu kuma yaci gaba da aiwatar da aikin mahaifin nasa Hatta mak**an yakin gidan Sarki Shamsal a makerar Satyan ake kerasu ba a taba samun wani sabani ba tsakaninsa da gidan Sarki Shamsal bai taba ganin tsoho satyan ba haka shima tsoho satyan bai taba ganin saba
A karkashin tsoho satyan akwai yara ma'aikata kimanin su saba'in da daya kuma duk suna samun abin da suke rayuwarsu a karkashinsaAlbarkacin kayan yakin da yake kerawa masarautar ne yasa ba' tsananta masa haraji ba,
kuma tun a zamanin mahaifin Sarki Shamsal hakaabin yake wakekana.
Tshoho satyan yana matar aure guda daya wacce itama girma ya k**ata domin shekarunta sun kai
saba'in.
Allah ya albarkacesu da 'ya 'ya biyu kacal a duniy,
mace da namiji macen itace babba kuma shekarun ta sun kai ashirin da biyar,
Ana kiranta da suna Sadirat.
Sadirat kyakykyawa dai dai gwargwado mai kyan siffa ta taso da farin jini sosai a wajen samari
amma saboda itace kadai ke taimakon mahaifiyarta a ayyukan gida bata son ta yi aure har sai kaninta Hatyan yayi saboda
Matarshi za ta zauna a gidan ta rinka tai makon mahaifiyarsu,
ita kuwa dauketa za ai akaita wani gida.
Tsakanin sadirat da hatyan bambancin shekaru Hudu ne wato a yanzu Hatyan yana da shekaru Ashirin da daya kacal a duniya.
Allah daya gari bambam , ko kadan Hatyan bai gaji harkar kira ba.
Tunda ya taso da kuruciyarsa babu abinda yake so sama da harkar farauta don haka kusan kullum da koyaushe yana cikin daji,
Tun safe idan ya fita farauta baya dawowa sai rana ta fadi.
Wani ikon Allah kuma sai ya zamana cewa yana da nasibi matuka a harkar domin bai taba fita farauta ya dawo ba wani abu ba sai anganshi ya kamo babbar dabba ko wani babban tsuntsu,
Tun Hatyan na da shekara tara a duniya aka gane cewa sadauki ne domin tun a sannan yake iya gumurzu da manyan dabbobin daji kuma ya kashesu da hannunsa,
Wannan baiwa da Allah ya bashine tasa shi kansa Sarkin farauta na Birnin ya jashi a jikinsa
ya kaunace shi ainun hakannema ya rinka taimaka masa da yansim kan daji dana tsafi domin samun tsari.
A kullum abin da Sarkin mafarautar ke nunawa Hatyan shine lallai ya boye jarumtakarsa kada mutanen gari su sani saboda al'adar Sarki Shamsal itace dayaji ance wani sadauki ya taso a birnin sa saiya tura a sirrance a kasheshi .
Bakomai ne ya janyo hakan ba face bokayaensa sun gaya mashi cewa duk ranar da aka sami gagarumin sadauki mai irin baiwarsa ta jarumtaka da juriyar yaki da gudu a birnin to shine zai
karbi mulkinsa.
Domin cigaba shiga nan👇👇
https://arewaone.com.ng/tarkon-mutuwa-hausa-novel-part-1
Tarkon Mutuwa Hausa novel Part 1 Tarkon Mutuwa Hausa novel
*DIJA QAYA*🇳🇬
*page* 3⃣4⃣
Cikin zafin nama Kabir yabi bayanta, tana daf dakaiwa jikin gate, Daga inda yake tsaye yayi Umurni Ma Mai Gadi Da ya rufe Gate d'in kar yabarta tafita.
Agagauce Mai Gadi yacika Umurnin Ogan nasa, tana kaiwa Jikin Gate d'in Ta kifa kanta ajiki tana Bubbugawa Da Hannayenta Duka Biyu tana Kuka k**ar kanta ya fashe.
Ahaka ya iskota, yatsaya abayanta Zuciyansa Kaman yafita, sam baya son tashin Hankali, Murya araunane yace "Nafisa! Cool dawn pls Kidaina irin wannan kuka, "Kabud'emin k'ofa intafi kabir".
"inazakije awannan yanayin ki nitsu Kar kiyanke Hukunci cikin Fushi manzon Allah (S. A. W) yayi hani dahaka.
"No Kabir banison jin komi kabarni inatafi gidanmu, bawani abunda zaka gayamin anriga anmin Illah" tayi maganan cikin k'araji.
"Look Nafisa zo muje Part d'ina Muyi magana inyaso sai inmaidake Gidan, ya rik'o Hanunta, sannan yayi umurni ma Driver ya maida k'awarta.
Rarrashin Duniya Mami tayima Dijah Amma fir tak'i tayi shiru, tahad'a kai da gwiwa sai k'iran sunnan Baffa takeyi.
Iya wacce tayi jugum ad'aki tana jin irin badak'alan da yau akeyi agidanne ta fito, jin abun yak'i ci yak'i cinyewa.
Kamo Hanun Dijah tayi cike da Matsanancin tausayi, don duk abinka inkaji irin kukan datakeyi sai zuciyanka ya karye.
Abakin Gado ta ajiyeta ta d'ago kanta tana kallon Fuskanta, "Kiyi Hak'uri Khadijah ki kwantar da Hankalinki da yardan Allah kece da Nasara.
"lya Baffah na, lya zanje wajan Baffahna, kitamakamin lnason Ganin Baffah da lnna ta, na hak'ura da Karatun dan Allah lya kisa amidani Gidanmu kinji? Ta fad'a cikin raunanniyan muryanta da ya Dishe.
"To kiyi shiru za'a maidake amma kidaina kukan haka kar kija ma kanki ciwo.
Dak'yar ta lallab'ata tayi shiru.
Gidan Mami dayake cikin walwala kowani dare yau sai gashi yazama k**an ba kowa aciki,
Dan tunda Dijah tayi Sallan Magriba da Isha'i ta haye Gadon lya ta k'udundune, Zazzab'i Mai Zafi ne yarufeta, ko Abinci takasa ci, Ahaka Mami tashigo ta sameta, Bak'aramin Damuwa tayi ba Lokacin data tab'a jikinta taji zafi rau, data mata Magana cikin Kuka da dashshiyan Murya take cewa "Mami Baffahna!
Iya tace "Fatima ki k'ira Kabir man yadubata". Ko zai bata Magani zazzab'in ya sauk'a.
"Rabu dashi Kawai lya yaje yayi ta Faushinsa zan k'ira adubata da Safe lnsha Allah.
"Fushi kuma?
"Eh Fushi yakeyi da ni bakiga tunda yafita bai dawoba?
A'a karkice Haka, kinsan tunda s**a fara maganan bukinnan dama bai cika dawowa da wuriba,
Kabir bazaiyi Fushi dakeba dukda anmasa abunda yaran yanzu bazasu lamuntaba.
"mhmm kawai Mami tace tafita.
A falo tasamu Kabir yana zaune akan kujera ya Dafe kansa yana Kallon T. V kallo d'aya zaka masa kagane Hankalinsa baya jikin Kallon, Jin motsin dayayine yasashi kallon Wurin, Mami yahanga tana hauwa Sama.
Jim kad'an yatashi yabi bayanta, Waya yasamu tanayi da Dr Asma'u dan haka yazauna gefe sai da ta gama, Shiru ya ziyarci d'akin.
Kabir yayi gyaran Murya yana kallonta "Mami na naga Kaman Fushi kikeyi dani.
"Nikuma Kabir?
Taya za'ayi inma laifi Sannan inyi Fushi da kai? ...
"Laifi Mami? Wlh bakimin Laifiba, kiyi Hak'uri kimin Uzuri.
"Namaka Aure Kabir Shine laifin danamaka.
"Subahanallahi.
"Mami mungama wannan maganan ai, yafad'a yana zaro ido.
"daa kenana kafin kasan wacce aka auramaka, Yanzu kam kagano cewa Hatsabibiya mara kunyace, tafad'a tana k'are masa Kallo.
"Bahakabane Mami ninafi kowa Sanin yarinyannan wlh bata da dad'i Mami, amma ban isa jayayyiaya da Umurnin kiba.
Saidai Mami ya maganan Nafisa? Bazai tab'a yiwuwa inhad'a Nafisa da wannan yarinyanba Muddin inason zaman lfy.
Kuma ba hali ace za'a fasa Auren Nafisa.
Shiru Mami tayi tana nazarinsa can ta nisa tace "Karkadamu Ka Auri Nafisanka da zaran Khadijah tagama makarantanta zan maidata ga iyayenta k**an yadda ka buuk'ata inkuma tasamu miji anan shikenan sai na aurar da ita.
Dumm!! Yaji maganan ya daki zuciyansa.
Shiru yayi cikin Mutuwan Jiki, Kalaman suna masa yawo a Kansa can ya nisa Mami badai Fushi kikayi bako?
"Ko d'aya banyi fushiba Kabir saidai kafinnan lnason Kasani duk yanda ka kai da k'inta Tana da Hak'k'i kafin wa'adinmu yacika.
Kallon Mamin yakeyi da wannan dunk'ulallen maganan nata.
"Kaci Abinci ne?
"Wlh Mami nakasa cin komi ne.
"yanzu zaka iya ci ai tunda nabarka da zab'inka, baki bud'e yad'ago zaiyi magana, tadakatar dashi da Hanu tashi kaje kaci Abincin ka ni Kwanciya zanyi.
Mik'ewa yayi cikin Mutuwan jiki, Har yakai Bakin k'ofa tace "ln kagama cin Abincin ka kawomin Maganin Zazzab'i,
Yad'an Rausayar da Kai "Zazzab'i kikeji Mami?
Kaman bazata Amsaba tace "Bani bace, Khadijah ce, inka kawo ka kaima lya zand'an watsa Ruwane.
Juyawa yayi yafita k**an Mara laka, kodaya Haye daining ba yanda baiyiba yaci Abinci Amma yakasa.
Tashi yayi k**an wanda aka tsakaleshi, ya nufi pert d'insa, Baiijimaba yadawo da magani yashiga d'akin lya,
Akan gado ya hango Dijah kalle kalle yashiga yi baiga lyaba saidai yaji Motsi abayan gida.
Ahankali yatako Har gaban gadon jin irin Numfashin datakeyi.
Ya bud'e Bargon da ta rufe Fuskansa dashi, yak'ura Ma Fuskan ldo Bacci takeyi amma fuskan yayi fayau dashi alamun akwai damuwa akansa sai sheshshek'a takeyi da Alama taci kuka har ta gode Allah, Yasa yatsunsa Biyu ak'asan Wuyanta, saikuma ya janye da sauri yasake Bargon yajuyamata baya.
Dai2 Lokacin lya tafito kallonsa takeyi har tazauna akan Sofa, "Kabir! Yanzu kadawone? Kazo dubatane?.
Yatako ya k'araso gabanta yana yamutsa Fuska "Mami ce tace inkawo kibata, yafad'a yana Mik'a mata, karb'a tayi tana bud'ewa yana mata bayani yanda zata bata.
Ya juya zai fita Har yakai Baki k'ofa yajuyo ya kalleta, "Wannan Numfashin yanzu tafara ko tuntuni? Ina nufin kafin tayi bacci tanayi ko sai datayi Baccin?
"a'a Gaskiya sai da tayi Bacci naji tanayi, inaga Ko Kukan datayine yasa haka Don tayi kuka sosai.
Ya yamutsa Fuska "ai dama ita ba abunda ta iya sai koke2, kuma tasan cewa itan ba k**an Normal Mutane bane, daga haka yafice.
Iya ta tab'e Baki tabi hanyan da yafice da Kallo tace "kaji dashi dai Gulmammen Yaro.
Washi gari da safe Dr Asma'u tazo duba Dijah k**an yanda s**ayi da Mami, Bayan binciken datamatane s**afito a falo s**a zauna ta kalli Mami inaga k**an yarinyannan matsalan zuciyane da ita,
Sai daima Abunma yazo da sauk'i ga ku da Likitan Zuciya agida Dr Kb sai yadubata,
Mami tajinjina kai "da nayi zaton ko matsalanta ya shafi Fanninkine.
Dahaka s**ayi sallama ta tafi.
Atake Mami tayi waya ma Habib tana nimansa,
Kabir yana zaune ad'kinsa duk yanda yaso da yacire duk wata damuwa da matsala aransa abun ya fasakara
Ba abunda yafi tsayamasa aransa irin furucin Mami nacewa In Khadijah tagama Makaranta zata maidata Garinsu ko ta aurar da ita shin hakan yana nufin tayi fushi dashine?
Kuma to meye matsayin Aurensa akanta?
Abunda yake tayi kenan yasak'a wancan ya kunci.
Ahaka Yaji ana niman ordern shigowa, nan yaba da ordern Habib ne yashigo yazauna Kujeran gefensa yana kallonsa "Man yadai? Tun jiya banganemakaba any problem?
Tab'e baki Kabir yayi gami da ajiyan Numfashi mai k'arfi yad'an kishingid'a acikin kujera, Habib ya d'anyi Murmushi.
"Yauwa Mami ce ta k'irani ashe Khadijah bata da lfy ne? Kabir ka bata Midicine mana.
Hararanshi Kabir yayi "a wani dalilin?
"Dalilin fanninkane kafini k'warewa a fagen.
"Eh amma ai wainda s**a nimokan sunfika sanin hakan ko sokake inyi shishigi?
"Mamice fa tagayamin,
"Eh Mamin, watak'ila tafi yarda dakaine akaina.
"Amma Kb ai kaine....
"Sh*ttt! Malam kaje kayi aikin ka kawai kar kasani aciki.
Habib yayi dariya sannan ya yagi takarda yazaro Biro a Aljihun Kb yana Rubutu d'an karkato kai Kabir yayi yana lek'awa ta wutsiyan ldo Habib d'in yake kallonsa yanagama Rubatawa ya mik'e Kabir ya ja tsaki "Amma dai bakasan mekakeyiba Midicine d'in da Mai hert Disease yak**ata yasha kenan?
"Eh asanina shi yak**ata Malam banson shishshigi.
"mtsss kb yakuma jan tsaki ya finciki takardan yayaga nan yashiga gayamasa Abunda zai Rubuta shikuma yana Rubutawa.
sai da Habib yanimo Maganin yakai ma Mami Sannan yadawo wajen Kb.
Alokacin har yawatsa Ruwa ya canza kaya, a k'ofan falo s**a Had'u, sannan s**a koma tare s**a shiga Mota, Har sun fara tafiya Habib yajinjina kai "Gaskiiya yarinyannan tana jin jiki, Kb yayi k**an baijiba.
Can anjima ya nisa yana kalon Habib "kasan wai yarinyannane Mami ta had'amu da ita?
Habib ya gimtse Dariyansa yace "Wata yarinyafa?
"Wannan mai rawan kan tsiyannanman.
"Wai Nafisa kake fad'a?
Azafafe yace "Khadijah dai Nafisa kuma tana da rawan kai ne?
Habib ya shek'e da dariya yace "Af zancen yazo kunnenka kenan, yaushe kasamu labari? Ya ciro wayansa ya d'auko masa vidion Auren yace "gashi kaima ka shaida wlh Kb aurenku yayi Albarka kaga jama'a karkaso ka ganni Ranan wlh kaina sai huruwa yakeyi munzama manya, Kabir da ya k'ura ma waya ldo ko k'iftawa bayayi yanajin yanda sunasa yake tayawo a bakin mai shela abun daya k'ara bashi mamaki shine yanda yaga abokansa kaca2 a wajen amma arasa murum d'aya da zai gaya masa.
Dogon tsaki yaja ya wurgo masa wayan acinyansa, Gaskiya kai ba k'aramin Munafukibane shine ko a fuska baka tab'a nunaminba, Gaskiya angama dani yandama naji anata k'iran sunana ana had'awa da nata.
Hahh shiyasa a Ranan kak'irani kakw ta min dariyan iskanci kana hausa.
*Kuyi hak'uri da wannan wlh abubuwane s**a sha kaina basonabane bana typing akan kari, sanna kuyi hak'uri da typing Errow masu k'irana awaya da masu min masdage a inbox nagode* 🤝🏻
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Sokoto
80213
Gidan Igwai K7 Karshen T**i
Sokoto, ASSALAMUALAIKUM
Knowledge is light العلم نور