Na Malam Bashar Ahmad Sokoto

Na Malam Bashar Ahmad Sokoto

You may also like

M'ahal kita tanga
M'ahal kita tanga

بسم الله الذي لا يضر مع اسمه شئ في الارض ولا في السماء وهو السميع العليم ⁦

10/09/2024

With خذيفۃ ابن لاول – I just made it onto their weekly engagement list by being one of their top engagers! 🎉

08/09/2024

Sheikh Bashir Ahmad Sani Sokoto Kenan Lokacinda Yaje Tsohuwar kasuwa jiya

ALLAH MADAUKAKIN SARKI Yakara karemuna shi yakara bamu nasara akan makiyanka ❤️💙

07/09/2024

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Abubakar Ibn Muhammad, Auwal Babangida, Adam Bala Aliyu, Abdullahi Y Barmo, Ilyassou Cisse

30/08/2024

Azabar Kabari EPISODE 02 continue

Babu shakka Kabari
Daki ne na kadaici 👹
Dakin duhu 🕳️
Dakin macizai 🐍🐉
Dakin kunami 🦂🦞🦀
Dakin tsutsotsi.... 🪱

Allah SWA ya tsare mu daga azabar kabari
Ameen 🤲😥

20/08/2024

Azabar Kabari EPISODE 01 continue

Babu shakka Kabari
Daki ne na kadaici 👹
Dakin duhu 🕳️
Dakin macizai 🐍🐉
Dakin kunami 🦂🦞🦀
Dakin tsutsotsi.... 🪱

Allah SWA ya tsare mu daga azabar kabari
Ameen 🤲😥

14/08/2024

Azabar Kabari EPISODE 01 continue

Babu shakka Kabari
Daki ne na kadaici 👹
Dakin duhu 🕳️
Dakin macizai 🐍🐉
Dakin kunami 🦂🦞🦀
Dakin tsutsotsi.... 🪱

Allah SWA ya tsare mu daga azabar kabari
Ameen 🤲😥

Kuyi following din wannan account 👉 خذيفۃ ابن لاول domin samun ci gaban video's din daga 12345678910

12/08/2024

Saurara Kaji ✨

Kaji yanda taurari 🌠 suke yawo Da wasu Hallitun ALLAH MADAUKAKIN SARKI SWA cikin Samaniya

Daga Bakin Sheikh Bashir Ahmad Sani Sokoto

Group SHEIKH BASHIR AHMAD SANI SOKOTO RAMADAN 🌙 TAFSEER GROUP 2024 ✅

08/07/2024

Allah ya yimuna tsari 🤲🤲

01/06/2024

Watara Wani Aljani Yazo Gaban ANNABI S.A.W Ya Musulumta. Bayan Karbi Musulumci
Sai Ya tafi Sai Ya Dade Bai zo Wajen
ANNABI S.A.W Ba, Bayan Wani Tsowon Lokaci Sai Aljanin Ya sake Dawowa Wajen ANNABI S.A.W Koda Aljanin Ya Dawo Sai ANNABI S.A.W Ya tambayeshi, Meya Faru Nadade Bangankaba?
Sai Yace Ya Rasulallah Naje Karshen Duniyane wurin Yayana Da jikokina, Amma Da naje can Naga Abin Mamaki Akan Dutsen QAFF.
(Inkaji ALLAH Yace QAFF AQUR'ANI wato Sunan Wani Dutsene da yake Karshen Duniya)
Yace Naga Wani Mutum Yana rokon ALLAH Yana Mai cewa Ya ALLAH Ko zakamin Azaba Karkamin irin Azaban Da zaka yiwa Mai Zagin Sayyidina Abubakar (R.A) Da Sayyidina Umar (R.A)
Sai ANNABI S.A.W Yace da Wannan Aljanin ai Wannan Mutumin Da ka gani, Shine "Shaidan"
INNALILLAHI WA INNA ILAIHIN RAJI'UN
JAMA'A MUNJI FA SHAIDAN DAKANSA
YANA NEMAN TSARI DAGA AZABAR MASU ZAGIN SAHABBAN ANNABI S.A.W

Don Allah Don annabi Muhammad saw idan kakaranta kayi share a groups 3
ALLAH KA KARA MANA SOYAYYAR ANNABI S.A.W SAHABBANSA DA AHLULBAITY GABA DAYANSU BIJAHI Salallahu Alaihi Wasallam ﷺ

23/03/2024

Allah yasa Muna daga cikin yantattun Bayinsa A wannan wata Mai tarin Daraja.
RAMADAN KAREEM 🙏🙏🙏🙏
AMEEN 🤲

12/03/2024

WASIYYAR WANI 'UBA GA 'DANSA DOLE TA GIRGIZA ZUKATA.

Wani uba yana tattaunawa da 'dansa yana masa wasiyya yana cewa, ya dana da nake kauna kasani, wata rana 'idan rayuwa tayi tsawo zaka ganni nayi tsufa yadda komai zakaga yana bani wahalar yi hatta magana, Idan wannan lokacin yazo, kadaure kabani lokacinka da hakurinka donka fahimce ni!!

Alokacin ne zai yuwu kaga hannu na yana karkarwa har abincin da zanci yafadi akan kirjina, kuma lokacinne sanya tufafi ma zai dinga wahalar dani, don haka kayi hakuri dani katuna shekarun da nayi ina koya maka abinda ya gagareni aikatawa 'ayau!!

Idan nayi maka maganan wani Abu sannan kwakwalwata ta manta cewa nayi maka saboda raunin da tayi nayita maimaitawa gareka, kada kayi fushi ka mu'amalanceni da hakuri da juriya, sau Nawa nayita maimaita labarai da kissoshi saboda kai kana karami don nasan suna birgeka!!

Kada kayi mini dariya idan kaga jahilcina da rashin fahimtata akan 'alamarin zamaninku, saidai kazama hankalina da jina da basirata da ganina wurin fahimtar dani, kasani Nina koya maka ladabi na zaman rayuwa da yadda zaka fuskancin rayuwar 'ita kanta, to Yaya kai zaka gajiya wurin fahimtar dani?!!

Kada ka gajiya dani lokacin da nake yimaka magana ina mance sauran sashenta ko kuma kakkaucewan lafuzza ko zancena saboda raunin tunani da kwakwalwa, kasani dacewata a lokacin ba labarin bane kawai inga ina magana dakai ne kuma ina tare da kai!!

Lokacin da kafafuna s**a kasa daukata zuwa inda zuciyata ta nufa, kada Kaji kunya ka k**a hannuna ka kasance me taushin zuciya katuna cewa nak**a hannayenka sau dayawa don kaima kayi tafiya!! Kuma karka manta kaima wata rana zaka nema wanda zaiyi ruko da hannayenka.

Kasani ya d'ana a irin wannan shekaru ba rayuwa nake fuskanta ba mutuwa nake fuskanta, ka kasance tare dani karka kasance akaina, idan nayi wasu kura kurai ko acikin magana ko aiki kasani ba kuskuren na nufa ba maslaharka nake so akowane lokaci sai kayi hakuri!! Kuma mafificin abinda zaka yimin a wannan lokacin shine ka yafe kura kuraina, ka suturta al'aurana Allah zai gafarta maka kuma kaima ya suturta ka!!

Kasani ya dana dariyarka da murmushinka da kololuwar farincikinka zai cigaba da faranta raina, k**ar yadda yake farantawa lokacin kana karami, don haka kada ka gujeni ka haramta min tarayya dakai!!

Ya dana na kasance tareda kai lokacin da aka haifeka don Allah ka kasance tare dani lokacin dazan mutu.

Ya Allah kasa mudace duniya da lahira.

Photos from Na Malam Bashar Ahmad Sokoto's post 10/03/2024

'AR_GANIN_JINJIRIN_WATA

الله كبر ، اللهم أهله علينا بالأمن والإمان ، والسلامة والإسلام ، والتوفيق لما تحب ربنا و ترضى ، ربنا و ربك الله.

Allah ne mafi girma , Ya Allah ka sasanya tsayuwarsa a gare mu ta zamo kwanciyar hankali ce da imani , da aminci da musulunci , da kuma gamonkatar da abinda kake so , Ya Ubangijinmu kuma ka ke yarda da shi , Ubangijinmu da Ubangijinka shine Allah , ya kai wannan jinjirin wata.

Bukhari ( 1 / 224 ) Muslim { 2 / 614 }

أنا طالب إلعلم

09/03/2024

...........................KUKAN KURCIYA............................

An Kar6o Daga MA'AIKI(S.A.W) Cewa:
:
"ALLAH Ya Halicci Wani Birni a Aljannna, Ana Ce Masa;
Birnin 'MADINATUL JALALI', Kuma Akwai Katafaren Gida a
Cikinta, Ana Ce Masa Gidan 'QASRUL AZAMATI', Akwai
Wani 'Daki(Ciki Gidan), Ana Ce Masa 'Dakin BAITUR
RAHMATI, Akwai Gado Dubu Hudu a Cikinsa Da Matan
Aljanna Dubu Hudu, Kuma Akwai Abin Da Ido Bai Ta6a Gani
Ba, Kunne Bai Ta6a Ji Ba, Bai Ta6a 'Darsuwa a Tunanin
Wani Mutum Ba",
:
Sai Sahabbai S**a Ce:"Ya MANZON ALLAH(S.A.W), To
Wannan Na Su Wanene???"
:
Sai Ya Ce:"Na Wanda Yake Sallatar Salloli Biyar Ne a Cikin
Jam'i",
-------
Ya ALLAH! Ka Bamu Ikon Kiyayewa, Kuma Ka Yassare
Mana Kulawa Da Salloli Biyar a Cikin Jam'i AMEEEEEN.
:
ALLAH YA KARBI IBADUNMU AMEEEEEN.

08/03/2024

HADISSAI da zamu kwashi garabasarsa da samun lada da kuma wanda yayi aiki dashi shima ya samu lada.
Da wadannan falala guda 12 daga ingantattun Hadissai na Manzon Allah S.A.W.

1. Annabi S.A.W. ya ce: "Wanda ya karanta Qulhuwallahu Ahad sau 10 a jere, Allah zai gina masa katafaren gida acikin Aljanna".
[Sahihul Jami'i. 6348]

2. Manzon Allah S.A.W. ya ce: "Wanda ya karanta Ayatul Khursiyyu bayan kowace Sallah ta farilla, babu abinda zai hanashi shiga aljanna saidai Idan bai mutu ba. [Sahihul Jami'i]

3. Manzon Allah S.A.W. yache: "Idan mutum yazo kwanchiyar barci a saman shimfidarsa, ya karanta Qulya ayuhal kafirun, falalar yin hakan shine; Idan mutum ya mutu a cikin daren, bazai mutu mushiriki ba" [Sahihul Jami'i]

4. Manzon Allah S.A.W. Ya ce: "Wanda ya karanta suratul khahfi ranar juma'a, Allah zai haskaka masa da haske har zuwa wata juma'a yana chikin farin ciki yana cikin jin dadi" [Sahihul jami'i]

5. Manzon Allah S.A.W. ya ce: "Wanda ya haddace ayoyi goma na farkon suratul khahfi, Allah zai tsareshi daga fitinar dujal" [Sahihul Jami'i]

6. Manzon Allah S.A.W. yache:
" wanda ya yi Alwalla ya kyautatata, bayan yagama sai yace; Ash hadu anla'ilaha ilallah wahdahu lasharikalahu, wa'anna Muhammadan Abduhu warasulahu; Allahumma Ja'alna minattawwabina waja'alna minal muta dhahirina. Za'a buda masa qofofi na Aljanna guda 8 yazabi qofar da yakeso yashiga" [Sahihul Jami'i]

7. Abdullahi Dan Umar Ya ce; wata rana mun kasanche muna Sallah bayan Manzon Allah S.A.W. da Annabi ya d**o daga ruku'u sai yace: SAMI'ALLAHU LIMAN HAMIDAHU sai wani a cikin sahabbai yace; RABBANA WALAKAL HAMDU HAMDAN KHATHIRAN DAYYIBAN MUBARAKAN FIHI MUBARAKAN ALAIHI K**A YUHIBBU RABUNNA WAYARDA. da aka sallame sai Manzon Allah S.A.W. ya waiwayo yace: wanene yafadi wannan kalmar? sai Sahabin yace nine ya Rasulillah, sai Annabi yace, na ga Mala'iku talatin da ya kai sunata rige-rigen (Gaggawar) wazai rubuta wannan aikin yakaima Allah (SWT)" [Bukhari]

8. Annabi S.A.W. ya ce: " wanda yayi Raka'a 12

24/09/2023

Online Maulud 🎂
Faɗi Halin Manzon Allahﷺ Guda ɗaya Cikin Halayensa Masu Yawa Masu Albarka ❣️❣️
(Me)👆 Mai Hakurii ne 🥰

05/07/2023

Masha Allah 🥰

Want your business to be the top-listed Grocery Store in Sokoto?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Videos (show all)

Azabar Kabari EPISODE 02 continueBabu shakka Kabari Daki ne na kadaici 👹Dakin duhu 🕳️Dakin macizai 🐍🐉Dakin kunami 🦂🦞🦀Dak...
Sheikh Bashir Ahmad Sani Sokoto Kenan Lokacinda Yaje Tsohuwar kasuwa jiyaALLAH MADAUKAKIN SARKI Yakara karemuna shi yaka...
Azabar Kabari EPISODE 02 continueBabu shakka Kabari Daki ne na kadaici 👹Dakin duhu 🕳️Dakin macizai 🐍🐉Dakin kunami 🦂🦞🦀Dak...
Azabar Kabari EPISODE 01 continueBabu shakka Kabari Daki ne na kadaici 👹Dakin duhu 🕳️Dakin macizai 🐍🐉Dakin kunami 🦂🦞🦀Dak...
Azabar Kabari EPISODE 01 continueBabu shakka Kabari Daki ne na kadaici 👹Dakin duhu 🕳️Dakin macizai 🐍🐉Dakin kunami 🦂🦞🦀Dak...
Azabar Kabari EPISODE 01 continueBabu shakka Kabari Daki ne na kadaici 👹Dakin duhu 🕳️Dakin macizai 🐍🐉Dakin kunami 🦂🦞🦀Dak...
Azabar Kabari EPISODE 01Babu shakka Kabari Daki ne na kadaici 👹Dakin duhu 🕳️Dakin macizai 🐍🐉Dakin kunami 🦂🦞🦀Dakin tsutso...
Saurara Kaji ✨Kaji yanda taurari 🌠 suke yawo Da wasu Hallitun ALLAH MADAUKAKIN SARKI  SWA cikin Samaniya Daga Bakin Shei...
Allah ya yimuna tsari 🤲🤲
EPISODES 01 CONTINUES KIRA ZUWA GA YAN KASUWA

Category

Address

Koko Road
Sokoto
Other Food & Grocery in Sokoto (show all)
Small bullet Small bullet
Bafalawa Estate
Sokoto

Tech_mech Tech_mech
9/11 Sokoto Central Market
Sokoto

Umadian Digital World Umadian Digital World
Online
Sokoto

deluxe sewing machines deluxe sewing machines
Sokoto
Sokoto, 1234@

I am Mr Dennis by name the sales representative from (DELUXE SEWING MACHINES) ADDRESS

Dan kasuwa Dan kasuwa
Barkinawa
Sokoto

True love baidi group True love baidi group
Baidi Tangaza Local Govt Sokoto State Of Nigeria
Sokoto

Ecotech Fuelles Power Supply Ecotech Fuelles Power Supply
Sokoto

This Fuelles generator is a new source of power that is completely safe,free and efficient

Ecotech Fueless/Noiseless Generator Ecotech Fueless/Noiseless Generator
Sokoto, 1234@

WHATSAPP OR CONTACT MR ADEBAYO MICHAEL ON 07069541016 FOR MORE INFORMATION

Sulaiman Muhammad Yabo Sulaiman Muhammad Yabo
Yabo A
Sokoto

MistaZeko MistaZeko
Offar Road
Sokoto

stay tune for funny videos

Official__Abba Official__Abba
Isa
Sokoto, FGGC

dfgzhk