Arewa mining

Arewa  mining

You may also like

GF Googk
GF Googk

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Arewa mining, Grocers, Danchadi, Sokoto.

Photos from Arewa  mining's post 05/05/2024

MAGANIN CIWON YATSA DAN KAKKARE

Ina masu fama da kowanne irin ciwon hannu ko ya Kai shekara nawa to insha allahu cikin qanqanin lokaci zai warke tsaf.

a nemi wannan mahaden maganin

1 JIJIYAR TUMFAFIYA
2 LALLE

To a nemi saiwar TUMFAFIYA a bare Bawon bayan a shanya ya bushe a daka a hada da LALLE a daura Qushi to insha allahu kwana daya biyu za asamu waraka daga wannan ciwo

Kuyi share don Yan uwa su anfana
Muna da hadadden kowanne irin maganin da muka baku Muna Kuma kai saqo ko Ina a afrika

18/04/2024

MAGANIN SANYI MAI SAUƘIN HAƊAWA

SHARE ✅

Ƙaiƙayin gaba, warin gaba, ƙanƙacewar gaba, bushewar gaba/rashin ni'ima, fitan ruwa mai wari ko farin ruwa ga namiji, rashin kuzari ga namiji lokacin saduwa/rashin ƙarfin mazaƙuta, saurin inzali, tsinkewar ruwan maniyyi, ƙaiƙayin jiki, yawan kasala, jin zafi lokacin jima'i, ciwon mara lokaci al'ada ko kafin al'ada ko bayan al'ada.

👉 KAYAN HAƊI 👇

1- Kananfari
2- Tafarnuwa
3- Ɗanyen Citta
4- Lemon Tsami
5- Namijin Goro
6- Kurkum ( turmeric powder )

👉 YANDA ZA'A HAƊA ASHA 👇
Asamu waɗannan abubuwan kamar yadda ake gani a hoto sai a wankesu a jajjagasu azuba a gallon (4L) sai a cikashi da ruwa ko asamu wani mazubi azubasu asa ruwa 4L ko pure water guda 8 abarshi ya wuni ko ya kwana sai a dinga tsiyayan rabin kofi asha safe da rana da dare.
Idan yakai rabi sai ƙara ruwa.
Za'asha kwana 5 ko 7.
Allah yasa adace.

Domin bukatar hadaden 08122754698

Dr-Nuraddeen katsina
08068962793

14/12/2023

Dumin ni shadi😂
Da farinciki 🥰
Kayi following din
Wannan page

14/12/2023
14/12/2023

Zuro batacin zuro sai dai ayi zuru zuru🥰🥰🥰🥰🥰🥰

14/12/2023

█▓▒F░O░L░L░O░W▒▓█
┊┊┊▕▔╲▂▂▂╱▔▏
╭━━╮╭┈╮⠀╭┈╮╭━━╮
╰╰╰┃▏╭╮⠀╭╮▕┃╯╯╯
┈┃⠀┃▏┈┈▅┈┈▕┃⠀┃
┈┃⠀┃▏┈╰┻╯┈▕┃⠀┃
┈┃⠀╰█▓▒░M░E░▒▓█

14/12/2023

Percentage nawa yarage a wayarka📱

14/12/2023

Can you see it🤔
👇👇👇👇👇

13/12/2023

Ajalan🤣🤣🤣🤣🤣

13/12/2023

Ka tsaya kaji 👇👉👂

13/12/2023

Ka kalla ka ni shadan tu🤣🤣🤣🤣🤣

13/12/2023

Ga Larabawan hausa 🤣🤣🤣

13/12/2023

Ka tsaya kaji👇👉👂 ka karu🤔🤔🤔

13/12/2023

OMG 😱😱😱😱😱
🥰🥰🥰

13/12/2023

Gaskiya ne jikan malam
🥰🥰🥰🥰🥰

13/12/2023

😎😎😎

13/12/2023

🥰🥰🥰🥰🥰

13/12/2023

This is crazy 😧
🤔🤔🤔🤔🤔

06/12/2023

Ina iyayenka suke anan
🥺1👨👩👉👉😪2👨⚰
😥3⚰👩👉👉😭4⚰⚰
Allah Kajiqan Wadanda S**a Rigamu🙏.

06/12/2023

A KULA SOSAI

Abu ɗaya da yakamata kasani cewa masu ƙwacen waya sunfi damuwa da sim card dinka fa, akwai wasu dake gefe wadanda da zarar an saci wayarka to su sim card din suke buqata SBD su kwashe maka dukiyarka dake bankinka, SBD ansan dai duk taqamarka shine ace kana da kudi a banki.

Kana ankarewa an sace maka waya to kada ka tsaya tunanin wani kiran bankinka ko zuwa banki cikin gaggawa, domin idan kiransu zakayi kafin su ɗaga kuyi magana tunin anyi maka abinda za'ayi.

Haka ma idan zuwa zakayi nan ma kafin kaje ka shiga cikin bankin anyi abinda za'ayi.

Hanya mafi sauqi shine ka ari wayar wani dake kusa dakai domin toshe bankinka ta yadda kuɗi ba zai fita ba sai dai ya shiga, ina nufin da kanka zaka iya kulle account dinka ta yadda kuɗi ba zai fita ba sai dai ya shiga.

Kusan kowanne banki akwai hanyoyin toshewar kada kuɗi ya fita, ga jerin bankunan da hanyar toshewar:

1.Access Bank: * 901 * 911 #
2. Zenith Bank: * 966 * 911 #
3. GTB Bank: * 737 * 51 * 74 #
4. WEMA Bank: * 945 * 911 #
5. First Bank: * 894 * 911 #
6. Key Stone Bank: * 7111 * 911 #
7. UBA Bank: * 919 * 911 #
8. FCMB Bank: * 329 * 911 #
9. Sterling Bank: * 822 * 911 #
10. Unity Bank: * 7799 * 911 #
11. Fidelity Bank: * 770 * 911 #
12. Heritage Bank: * 745 * 7 #
I3. Ecobank * 326 * 911 #
14. Union Bank * 826 * 911 #
15. Stanbic Bank * 909 * 911 #
16. Polaris Bank * 833 * 911 #

Zaka iyayi a kowanne layi ba lallai sai layinka ba, kawai bayan kasaka account number zasu buƙaci kasaka lambar da kakejin alert na wannan account din, shikenan zasu kulle kuɗi ba zai iya fita ba, duk randa kayi swap kuma to dole sai kaje bankinka sune zasu iya budewa komai yadawo yadda yake.

Allah ya tsaremu, a guji saka waya a aljihun gefe na riga ko aljihun gaban riga. Ka tabbatar wayarka tana inda ana kai hannu zakaji.

Daga Lecturer Aminu Muhammad Kaura

Dan Allah kuyi sharing Dan Wasu Su anfana

Photos from Arewa  mining's post 05/12/2023

Dakarun Hamas Sun Hana Sojan Isra'ila Sakat A Gazza

Tun bayan sake ci gaba da kai hare-hare da sojan Isra'ila ke yi a Gazza biyo bayan rugujewar yarjejeniyar tsagaita wuta ta wucin-gadi suna fuskantar tirjiya mai gauni daga wajen 'yan gwagwarmayar Musulunci a yankunan Palastinu.

Bayan kashe sojoji sama da 60 da fasa tankokin yaki masu yawa da dakarun Hamas s**a yi a farkon makon nan, har yanzu hakar Tel Aviv ba ta cimma ruwa ba.

Rahotannin sun tabbatar da cewa dakarun Al-Qassam a yankin kudancin Gazza sun kai hari tare da lalata motocin soji guda 31, da s**a hada da buldoza, motar dakon kaya, da tankokin yaki a cikin sa'o'i 24 kacal,

Kazalika a Lebanon ma dakarun Hizbullah sun yi ruwan wuta da motocin atilare tare da harba rokoki a kan sojojin Isra'ila, yayin da s**a mai da martani da yin luguden wuta a wajen garuruwan Kafr Kila da Al-Adissa da ke kudancin kasar.

Su ma dakarun Hourth suna ci gaba da rike manyan jiragen Isra'ila da s**a kwace bayan gargadin yin hakan a matsayin mai martani ga hare-haren da take kai wa kam fararen hula da Gazza.

Majiyarmu ta Al-Mayadeen ta tabbatar da cewa mayakan gwagwaryamar Musulunci sun kai hari kan motocin 'yan mamaya a birnin Jenin.

Tsananin tsayin daka ya sa dakarun Palastinawa sun ci gaba da kai hari da makamin roka a birnin Beer Sheba da aka yi wa kawanya duk da halin da suke ciki.

Tun a safiyar yau Mujahidan Hamas da Jihadin Islami sun lalata tankokin yaki uku da motocin yaki na sahyoniyawa takwas.

Kafafen yada labaran Isra'ila sun bayyana cewa an kashe sojojin Yahudawan Sahyoniya uku da suke aiki a karkashin runduna ta 188 a wata arangama da kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Palasdinu a Gazza.

Photos from Arewa  mining's post 05/12/2023

Wlh 🙇 wlh 🙇wlh 🙇

Wannan abin da ake muna mu yan arewa yayi yawa😭

Akashe mu 🥷
Asace dukiyar mu💷 ahana mu aikin yi kafita ka Nemo ah dauke dan uwan ka saika biya kudi💷

Idan mukayi kukarin kam mu akira mu da yan ta.ada
Wannan bomb 💣 da aka jefawa bayun allah kasan an renamuna wayo da yawa

Wai har afitu ace kuskure ne wannan daji kasan qarya ne

Manyan mu sun saidamu sabuda wasu tsiraran kudi 💷😭😭
Akan abinda zasu mutu subar su nan duniya
Ka dubi kudu qarya ne amasu haka wlh bazai yoba
Wani mawaki ne kawai ya mutu har turbude shi akayi ama s**ayi tsaye saida aka tunoshi aka gudanar da bincike
Ya allah 🙏 ka shirya muna shiwagabannin mu idan bamasu shiryowa bane
Ya allah 🙏 kasan wada kayi dasu ka kawo muna shiwagabanni na qware🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏

Want your business to be the top-listed Grocery Store in Sokoto?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Videos (show all)

Zuro batacin zuro sai dai ayi zuru zuru🥰🥰🥰🥰🥰🥰
█▓▒F░O░L░L░O░W▒▓█┊┊┊▕▔╲▂▂▂╱▔▏╭━━╮╭┈╮⠀╭┈╮╭━━╮╰╰╰┃▏╭╮⠀╭╮▕┃╯╯╯┈┃⠀┃▏┈┈▅┈┈▕┃⠀┃┈┃⠀┃▏┈╰┻╯┈▕┃⠀┃┈┃⠀╰█▓▒░M░E░▒▓█
█▓▒F░O░L░L░O░W▒▓█┊┊┊▕▔╲▂▂▂╱▔▏╭━━╮╭┈╮⠀╭┈╮╭━━╮╰╰╰┃▏╭╮⠀╭╮▕┃╯╯╯┈┃⠀┃▏┈┈▅┈┈▕┃⠀┃┈┃⠀┃▏┈╰┻╯┈▕┃⠀┃┈┃⠀╰█▓▒░M░E░▒▓█
█▓▒F░O░L░L░O░W▒▓█┊┊┊▕▔╲▂▂▂╱▔▏╭━━╮╭┈╮⠀╭┈╮╭━━╮╰╰╰┃▏╭╮⠀╭╮▕┃╯╯╯┈┃⠀┃▏┈┈▅┈┈▕┃⠀┃┈┃⠀┃▏┈╰┻╯┈▕┃⠀┃┈┃⠀╰█▓▒░M░E░▒▓█
Ajalan🤣🤣🤣🤣🤣
Ka tsaya kaji 👇👉👂
Ka kalla ka ni shadan tu🤣🤣🤣🤣🤣
Ga Larabawan hausa 🤣🤣🤣
Ka tsaya kaji👇👉👂 ka karu🤔🤔🤔
OMG 😱😱😱😱😱🥰🥰🥰

Category

Website

Address

Danchadi
Sokoto
Other Food & Grocery in Sokoto (show all)
Small bullet Small bullet
Bafalawa Estate
Sokoto

Tech_mech Tech_mech
9/11 Sokoto Central Market
Sokoto

Umadian Digital World Umadian Digital World
Online
Sokoto

deluxe sewing machines deluxe sewing machines
Sokoto
Sokoto, 1234@

I am Mr Dennis by name the sales representative from (DELUXE SEWING MACHINES) ADDRESS

Dan kasuwa Dan kasuwa
Barkinawa
Sokoto

True love baidi group True love baidi group
Baidi Tangaza Local Govt Sokoto State Of Nigeria
Sokoto

Ecotech Fuelles Power Supply Ecotech Fuelles Power Supply
Sokoto

This Fuelles generator is a new source of power that is completely safe,free and efficient

Ecotech Fueless/Noiseless Generator Ecotech Fueless/Noiseless Generator
Sokoto, 1234@

WHATSAPP OR CONTACT MR ADEBAYO MICHAEL ON 07069541016 FOR MORE INFORMATION

Sulaiman Muhammad Yabo Sulaiman Muhammad Yabo
Yabo A
Sokoto

MistaZeko MistaZeko
Offar Road
Sokoto

stay tune for funny videos

Official__Abba Official__Abba
Isa
Sokoto, FGGC

dfgzhk