Sha Kuji Dadi

Sha Kuji Dadi

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Sha Kuji Dadi, Medical and health, .

Photos from Sha Kuji Dadi's post 01/03/2024

Ina yan birni ina yan kyalisa ina masu neman sauki gadama tasamu kunemi wannan lambobin dan samun rahusa 08022028570 #08031854583 kira KO Whatsapp

Photos from Sha Kuji Dadi's post 29/02/2024

Kudinsu daban daban dakaga wada kakeso kataba mufada maka kudinta muna kano kira KO Whatsapp 08031854583 #08022028570

Photos from Sha Kuji Dadi's post 29/02/2024

DABINO DA YALO.

Ka Nemi Dabino Mai kyau, Mai laushi ba Mai karfin ba misalin qwara biyar haka,da yalo guda daya wanda ya nuna shima Mai kyau,zaka tamn dabino sai ka tamna yalo a haka zaka rinka cin su a tare har ka cinye.

Hadi ne Mai dadi,Mai kuma amfani ga jiki.
Ba ya da wata illa,Shi dai Dabino Yana da zaqi shi Kuma yalo Yana da ruwa a cikin shi baya da zaqi baya da bauri,Kuma baya da daci.
Yana taimakawa

1.Domin samun lafiyar jiyoji da gangar jiki.

2.Lafiyar koda.

3.Karfin jiyojin mazakuta ga namiji.

4.Maganin zafin ciki

5.Maganin zafin jiki da ciwon kai.

6.Cutukan daji na cancer.

7.Domin samun fata Mai lafiya da haske.

8.Yana Karawa idanuwa haske da gani.

9.Yana Karawa mutum Jin Dadi da jin dandanon abinci kowane iri.

10.Cutukan Babbar hanzanya waton colon diseases.

11.Karawa Jinin jiki karfin yaki da cutuka.

12.Abncine maganine ga masu fama da sickler.

13.Yana Rage hypertension dà yawan damuwa.

14.Yana maganin warin baki da ulcer a cikin baki.

Da fatar za a yi shere dan jamaa su umfana

Photos from Sha Kuji Dadi's post 29/02/2024

MAGANIN SANYI MAI SA

1- Mura
2- Tari
3- Ciwon kirji
4- Ciwon mara
5- Kaikayi ko kurajen gaba.
6- Fitar ruwa mai wari ga mata.
7- Rashin kuzari ga maza.
8- Kaikayin jiki in an yi wanka.

ABUWAN DA AKE BUKATA.

1- Man Zaitun, cokali uku
2- Man Habbatus sauda cokali uku
3- Man Tafarnuwa cokali uku
4- Garin citta cokali daya
5- Garin Kanumfari rabin cokali
6- Garin Zaitun cokali daya
7- Garin Habbatus sauda cokali daya
8- Zuma rabin lita.

YADDA ZA A HADA

A tankade garin kowane magani kafin a auna. A tabbatar an sayi masu kyau. A tabbatar an auna daidai.
A hada dukkansu waje daya, sai a zuba cikin zuma, a cakuda.

YADDA ZA A SHA
A dinga zuba cokali daya a ruwan dimi ana sha, kullum sau uku.

Za a sha tsawon kwana bakwai. Insha Allahu sanyi kowane iri ne za a samu waraka. Duk wanda ya sha tsawon kwana bakwai gameda cututtukan da mu ka ambata, indai ba ka warke ba to a shawarce ka je wajen likita yayi maka test.

29/02/2024

Da mata da maza suwa s**afi hakurin zaman aure?

Photos from Sha Kuji Dadi's post 28/02/2024

Sayan daya KO sari muna kano kira KO Whatsapp 08022028570 #08031854583

Photos from Sha Kuji Dadi's post 28/02/2024

Maganin Kyankyaso da Tsaka a Gida

Kanemi Jar Albassa , Kanumfari ,

Yadda Za a Hada

Idan kasamu Jar Albassa se a Jajjagata , idan zaka Iya amatse ruwan , se adaka Kanumfari so sai , a hadesu mazubi daya a cakuda so sai .

Se a watsa inda ake Ganin Kwarin ko Tsakar ko inda suke fitowa , Inn Sha Allah kun rabu dasu Kenan har abada .

Ayi share Dan Al umma su amfana.

Photos from Sha Kuji Dadi's post 27/02/2024

Sayan daya KO sari kira KO Whatsapp 08031854583 #08022028570 muna kano

Photos from Sha Kuji Dadi's post 27/02/2024

Maganin dadewa ana jimai da samun zango 3.

Da yawa wasu mazan danuwa da tunani da kuma tausayi sune suke jawo musu matsala ta rashin karfi ko saurin kawowa.

Wasu kuma rashin hutu da yawan bacin rai da rashin ishashshen barci da fargaba ko tsoro sune suke tasiri wajen saurin inzali gare su.

Wasu kuma Infection wasu virus wasu kuma matsaloli na hawan jini ko diabetes ko matsalar zuciyar kwakwalwa ko ciwon kugu da baya dadai sauran su.

Insha Allah a samu wadan nan abubuwa atauna aga ikon Allah.

asamu.

1. Namijin goro 1

2. Kwakwa

Sai ka hade su ka taune ka tsotse ruwan ka hadiye sauran kasha ruwa,amma da dare ake yi kafin a kwanta barci.

Insha Allah zakai mamaki zaka bada labari.

Sannan idan matsalar ka bata cuta bace ta rashin bacci ce ko rashin nutsuwa ko bachin rai sai ayi kokari a rage.

Allah yasa mu dace

27/02/2024

Kadan Daga Amfanin Saiwar Tinfafiya!!!

1. A shan yata ta bushe a hada da tsakin kuka a turara hannu da kafa bayan an shafa man kadanya a hannun da kafar Yana lalata jifa da sihiri.

2. Ana turarawa agurin da ake zargin anyi binne zai lalace da yardar Allah. Mujarrabun

3.anjika sai war tufafiya da madara KO nono ya kwana adauka asha tun kafin aci komai yana maganin cutar da tagagara Amma zaayi amai

27/02/2024

Muna tura magani KO ina afadin duniya in kasan baka shirya sayaba kada kayi magana

Kira KO Whatsapp 08031854583 #08022028570

Photos from Sha Kuji Dadi's post 26/02/2024

Idan muka dora kaya s**ayi kwana bakway zamu cire da kullin sabuwar dala muke fadawa kada kabari in gantatun kaya masu sauki subarka shadodi atanfofi leshina hulina dogayen riguna namata

Sari kosayan daya daya

Kira KO Whatsapp 08022028570 #08031854583

25/02/2024

NAFILAR BUDEWAR HARKOKI TARE DA SAMUN BUDI TA DAREN LITININ

idan kayi wannan nafilar ko harkokinka/ki sun kulle komai ya tsaya cak matukar Ka aikata wannan sirrin wlh za'a samu mafita domin zasu bude

Nafilar raka'a biyu ce
Raka'ar farko fatiha sai a karanta(li'ilafi)
KAFA 33
Raka'a ta biyu fatiha sai karanta (li'ilafi)
KAFA 33
Idan an idar sai a karanta(li'ilafi)
KAFA 34

Duk Wanda ya aikata wannan nafilar wlh tallahi billahil'azeem tun washe garin zai fara ganin canji tako'ina
Sharadi da daddare ake yinta
Nayi izini ga wanda yayi like da salatin annabi

Photos from Sha Kuji Dadi's post 25/02/2024

Jama nata samun sauki afarashinmu kada katam bayemu farashin kayan da bamu mudoraba inkaga wada kakeso katabashi mufada maka kudinsa muna da hulina da dogayen riguna namata da takalma da jikuna

In kaga wanda kakeso kayi mana magana ta Whatsapp ko kira 08031854583 #08022028570

25/02/2024

SHIN KO KUN SAN: Wani bincike da aka gudanar a tsakanin ƙasashe 140 ya gano cewar auren mace fiye da ɗaya yana ƙara tsawon rai da samun cigaba a rayuwa.

Menene ra'ayinku?

25/02/2024

MSGANIN BASUR KOWANE IRI KU KARANTA KUYI SHARE

A NEMI:
- RUMMAN(busashshe)
- GANYEN MAGARYA
- GANYEN ZAITUN

Zaku nika rumman busashe, ko a daka shi a gauraya shi da ganyen Zaitun da ganyen Magarya, kwatankwaci. Ku hadasu acikin zuma mai kyau ku rika shan cokali uku sau uku a rana. Sannan ku rika shan Man Zaitun cokali daya kullum da safe da yamma.

Bayan haka kuma idan fitar bayan ta fito, kafin a mayar da ita a rika shafa mata Man gelo ko man tafarnuwa ajikinta sannan a maida ta.

Ko kuma ku samu..

- GWANDAR DAJI(ganyen)
- SABARA(ganyen)

A nikasu ko a daka a rika zuba cokali daya acikin ruwa kofi daya ana sha sau biyu kullum.

SAHIHIN MAGANIN BASUR MATA DA MAZA

Asamu
- Garin Habbatus Sauda cokali 3,
- Garin sassaken Dinya cokali 1,
- Garin citta cokali 1,
- Zuma kamar copy karami.

ku zuba ka gauraya ku motse arika shan cokali 2 safe da rana da yamma wato sau uku a rana..

Idan ya tsiro basir din za a iya samun
- Garin Hulba,
- Bagaruwa da,
- Garin sassaken dinya.
A rika dafawa ana zama acikin ruwan zafin

MSGANIN CIWON ZUCIYA

1. DABINON AJWAH : Shi dabinon Ajwa yana daga cikin manyan abubuwan da ake yin maganin jinya dasu tun azamanin Manzon Allah (saw).

Acikin ZAADUL MA'AD, Ibnul Qayyim ya fadi cewar Dabinon Ajwah yana maganin iwon zuciya. Harma ya kawo wani hadisin Abu Dawud (rah) Wanda acikinsa Manzon Allah (saww) da kansa yayi umurnin cewa a bama Sa'ad bn Abi Waqqas dabinon Ajwah alokacin da bashi da lafiya.
(Duk da dai Albaniy ya raunana hadisin amma Malaman hadisi da yawa sun ingantashi).

2. ZAITUN : Man zaitun yana mutukar maganin ciwon zuciya. Hakanan 'ya'yan Zaitun din. idan ana cinsu.

3. RUWAN ZOGALE: Shima yana budewa kofoffin hanyoyin jinin da suke da alaka da Zuciyar dan Adam.

4. YIN QAHO : Manzon Allah (saw) ya lissafa Qaho acikin hanyoyin samun waraka daga kowacce chuta. Don haka masu ciwukan dake da alakah da Jini ko zuciya idan suna yawan yin Qaho zasu samu lafiya ne.

5. TAFARNUWA : Ita ma tana kashe kwayoyin chutar dake haifar da Hawan jini ko Ciwon zuciya.

6. YAWAITA AMBATON ALLAH : Shima babbar hanya ce wacce ake samun waraka daga kowanne bala'i.
Ku samu dabinon Ajwah ku nikashi ya zama gari sai ku hada da garin Habbatus sauda da garin zaitun acikin ruwan zuma sannan marar lafiyan ya rika shan cokali 2 sace da rana da dare.

Man Zaitun kuma akaranta ayatul kursiyyi da ayatul ibtaal da ayatush Shifa'i acikinsa. Sannan arika sha kuma ana shafawa ajiki.
In shaa Allah wannan duk wanda kikayi zaki samu waraka...

Allah ya sawwake Allah shi baka lafiya.

Photos from Sha Kuji Dadi's post 24/02/2024

Jiya mun dora maku shadodi yau kuma atanfofi kuyi kokari kuzabi naku dan samun rahusa

Whatsapp ko kira 08022028570 #08031854583

24/02/2024

1-Zagin Yaro kullum nasa ya lalace.

2-Tsangwama ga Yaro na jawo masa rashin walwala.

3-Kushe Yaro kullum nasa shi ya raina kansa.

4-Kunyata Yaro nasa shi ya dinga dari-dari da kansa.

5-Koyawa Yaro juriya nasashi yazama mai
hakuri.

6-Idan ana yaba Yaro yakan tashi da kishin zuci.

7-Idan ana kyautatawa Yaro yakan sanyashi ya zama mai gaskiya.

8-Tarbiyya ga Yaro takan sanyashi ya zama amintacce.

9-Idan aka amince da Yaro yakan
sanyashi yaji dadi.

10-Sakin fuska ga Yaro shike jawo
shi cikin Jama'a. Saboda haka lyaye mu
kiyaye.

Allah ya shiryar mana da zuri'armu ameen.

Photos from Sha Kuji Dadi's post 23/02/2024

Karo nabiyu kenan da nataba dorawa dan kusamu farashi mai sauki ka zabi wada tayima mufada maka kudinta

Whatsapp ko kira 08031854583 #08022028570

Da akway leshina da atanfofi da dogayen riguna namata da sau ransu

Photos from Sha Kuji Dadi's post 23/02/2024

MAGANIN CIWUKAN DA SUKASHAFI CIKI mujarabun insha allahu kamar

CIWAN CIKI
Kamar

CIWAN kODA
Kamar

CIWAN ZUCIYA
kamar

CIWAN HANTA
kamar

CIWAN HUNHU

dasaurandai ireirensu

anarubuta

QULHUWALLAHU kafa 41
anarubuta
FATIHA kafa 41

awankesu daruwan sama idanbabu asamu ruwan zamazam idanbabu asamu ma,ul wardi awanke dashi asamu garin ganye MAGARYA
adakeshi yazama gari asashi acikin ruwan rubutun adauka ashanyeshi hakazaayi kullum harkwana bakwai ajere insha allahu daciwan da kasani da wanda bakasaniba duk Allah zai magancesu dagajikinka in shaallah wannan mujarabunne kuma kujaraba kugani zaa dace inshallah
Allah yataimakemu Amin summa amin

Photos from Sha Kuji Dadi's post 23/02/2024

MAGANIN TSINKEWAR MANIYYI
Ina masu fama da kowanne irin matsalar tsinkewar maniyyi ga Mace ko namiji
Masu wannan matsalar baza su haihu ba har sai sun warke to ga maganin cikin sauki wlh
A nemi wannan mahaden mgn kamar haka

1 GANYEN KARAS
2 GANYEN YADIYA
3 GANYE DA YAYAN TURARE
4 SAIWAR ZAKI BANZA

A samo ganyen karas da Ganyen yadiya sai ganye da Yayan turare a hada da saiwar zaki banza a dafa da jarkanwa ya dahu yakai kamar awa daya a wuta sannan a sauke asha kwana bakwai to an waraka daga wannan matsalar
cikin sauki in shaallah
Maibukatar hadade kukira wannan Lambarbir

(08022028570+08031854583)

Photos from Sha Kuji Dadi's post 22/02/2024

KARIN NI'IMA GA MA'AURATA MATA HADIN KWAKWA

kwakwa
dabino
madara ruwa.

Ki markada kwakwar da dabino sannan sai ki kawo madara ruwa ki gwada abin ba'a cewa komai a wannan hadin.

SABON HADI

lemon zaki
madara ta ruwa
zuma

Ki matse lemon sai ki kawo madara ruwa ki zuba zumarki shima wannan hadin ki hada shi kiji yar'uwa

HADIN GYADA

wannan hadin yana sakawa ko wane lokaci maigida ya zama yana mane dake da farko zaki samu

gyada mai bawo
zuma

Ki samu gyadar ki sai ki hada ta waje daya bayan kin gyara sai ki markada sannan kuma sai ki tace ta daga Nan sai ki kawo zuma ki zuba sai ki daukota ki saka a firji bayan wani lokaci ki daukota ki yini kina sha yar'uwa wannan hadin yana da ban mamaki sai ki hada kinji

NI'MAR DIYAMACE ITACE DARAJAR TA

Ki samu..

ZUMA
HABBA TA GARI
MAN ZAITUN.

Zaki hada Zuma da garin habbatussauda mai kyau da man xaitun ki chakudesu wuri daya kinashan cokali biyu (2spm) da safe, cokali biyu da yamma har zuwa sati biyu (2wek)..

zaki ga yadda zaki rika tsiyaya lokacin saduwa in shaa Allah. Allah sa mu dace

SAUKAR DA NI'IMA LOKACIN JIMA'I

Ga wacce zata iya shan danyen kwai to ki hadashi da madarar peak, ko danyar madarar rakumi ko ta shanu, ki gauraya sosai kisha sau uku kafin jima i akalla awa uku kafin kwanciya(3hours before s*x).

21/02/2024

Dayawa hausawa basusan sunan wanan abubba kuma dayawa anyi masu aiki dashi in kasan sunansa fadama

Photos from Sha Kuji Dadi's post 20/02/2024

Maganin Dafin chizon machiji da na Guba a Saukake.da kunama

Akwai machizai dayawa wadanda keda da zafin dafi wadanda idan s**a sari mutum kai tsaye sai lafira.

Idan aka samu Wanda machiji ya Sara ko Kuma Wanda yasha Guba kawai a samu Sassaken iccen Kashu (Cashew) sai a Saka a Baki a tattauna shi idan aka tattauna sai a hade Ruwan Amma kada a hadiye tukar sassaken. Yin hakan zai narkar da Dafin nan take Koda ko Mesa (anaconda) che ta sare ka idan kayi hakan da izinin Allah za'a narkar da Dafin chizon machijin.

Kuma ana iya samo Sassaken iccen Kashu din a ajiye a gida ko gona Koma a wajen aiki idan irin hakan ta faru sai a dauko wannan Sassaken iccen Kashu din a Saka a chikin ruwa idan ya Dan jika sai a tattauna a hadiye Ruwan a zubar da tukkar insha Allahu za'a dache.

Allah ya Kara yimana kariya daga sharin abin chutarwa.

Amin.

Sadaqa.

20/02/2024

SIRRIN RABUWA DA KO WACE IRIN LALURA TA RASHIN LAFIYA

wannan sirrin shi ake kira biyar cikin biyar

Idan mutum na yawan rashin lafiya ko wata larura da aka rasa gane kanta to samu dabino guda 5
Kawane dabino daya a karanta masa

LI'ILAFI KAFA 5

a cinye idan mutum baya iya karantawa Ana iya karanta masa aba shi yaci haka za'a aikata masa ko wanne wlh tallahi billahil'azeem duk wata lalurar dake damun mutun wlh sai Allah daukema ita
Nayi izini ga wanda yayi like da salatin annabi

19/02/2024

Kayi Amfani Da Hanyoyin Sadarwa Na Zamani, Wurin Ya'da Abu Mai-Kyau. Domin Duk Abinda Ka Aikata Zaka Samu Sakamako Irinsa.
Ta Yiwa Abinda Katura Yazama Sanadin Gyara Dabi'ar Wani. Sai Kasamu La'dah Mai Dimbin Yawa Daga ALLAH

17/02/2024

KU HADA GISHIRI DA OMO ZASUYI MAKU MAGANIN DUKKANIN KWARI

Jama'a da fatar za muyi hutun karshen mako lafiya,Allah ya kawo sauki ga duk abunda ya wahalar damu

Idan kana fama da kwari a gidanka ko a wajen kasuwancinka ko a office, irin su,Jaba,bera, kyankeso,tururuwa,tsaka,gara,kudan cizo, tsutsar bayi,macizzai,shanshani,kunama, da sauran su, to ga magani da zaka hada a gida cikin sauki Kuma garanti.Nan take zaka ga ikon Allah.

Ka Nemo Omo Da Gishiri.Idan so samune yafi ayi amfani da Omo launin bula kamar yanda kuke iya gani a hoto,idan ba a samu ba ayi amfani da Farin Omo Amma klin wannan da muke wanki da shi, kada a sa wanda ba shi ba,klin yafi karfi.

Chokali daya babba na gishiri da rabin chokali daya na Omo sai a gauraya a cikin abinci a ajiye inda zasu zo su ci.

2 tururuwa,kenkeso da kudan cizo : Cokali daya na gishiri,biyu na Omo sai a gauraya da rabin liter na kerosene a fesa inda suke da gida ko a Inda s**a taru.

3. Gara da zago da kudan cizo - A gauraya cokali biyu na gishiri da cokali daya na Omo a Zuba a ruwa rabin liter a fesa ma gidan su.

4.Macizzai,da kunamu a daka tafarnuwa a hada da gishiri da Omo a Zuba a kowane lungu ko ramu inda ake tunanin suna zama.

Masu bukatar magunnan cutuka daban daban wallahi Muna da magunna garanti sai an sha akan gaskata.A Neme mu a WhatsApp ko Facebook a inbox.

Ayi shere ayi like

Photos from Sha Kuji Dadi's post 16/02/2024

SIRRIN HADDACE KO WANI IRIN KARATU
NA BOKO DANA ISLAMA

Duk mai bukatar idan yayi karatu yazauna a kansa har karshen rayuwar sa to yayi wannan aikin wlh tallahi billahil'azeem ko baka gane karatu kayi wannan aikin sai kaga abun mamaki inshallah

YANDA AIKIN YAKE
Ana rubuta wannan ayar nan
وَعَلَّمَكَ مَا لَمْ تَكُن تَعْلَمُ
Kafa 41
Idan aka wanke rubutun sai ajefa suga rawan doki rabin kifi bazan kyawla cikin rubutun sai a bar shi yakwana uku kafin ayi amfani dashi

idan ya kwana uku sai asha da safe kafin kaci komai kajera kwana uku kana sha wlh summa tallahi billahil'azeem babu wani karatu dazai ma wuyar haddacewa ko wani kala ne
Nayi izini ga wanda yayi like da salatin annabi

Photos from Sha Kuji Dadi's post 15/02/2024

KARYA SIHIRI SA MAKIYA SUJI KUYA DATUREN ISKA DA KARFIN IKON ALLAH

Ina masu fama da magauta masu sharri da makirchi to ku rike wannan sirrin
ranar lahadi lokacin da Rana tayi zafi sai a samo wadannan mahadan kamar haka

KAINUWA
SABARA
KAYAR DAYI KO KAYAR RAKUMI
TURAREN BINTA SUDAN

Ahade suwuri daya dakesu aranar da aka debosu ashanya bushe adaka a tankade
Mai laushin asha ayi wanka
Tsakin asa binta Sudan a rinka hayaki safe da dare Kwana bakwai sha da wanka da hayakin

Da ikon Allahu an waraka daga dukan sharrin masu sharri da muguntar masu mugunta
mutum ko aljanine sai abarka darajar shugaban halita annabi Muhammad

Kuyi share don yan uwa su anfana

14/02/2024

Magidanin sanyi da garati

Videos (show all)

Muna tura magani KO ina afadin duniya in kasan baka shirya sayaba kada kayi maganaKira KO Whatsapp 08031854583#080220285...
Magidanin sanyi da garati
Ikon Allah sai kallo abun mamaki baya karawa aduniya
Zamuje abuja inshallah
Wanda yace babu bai hada daidaiba kukalli video wani barawo da wata mata yaje yimata sata ta daure hannun da kudan zuma ...
Mata suson girman nono Anasha
Sakon sabuwar shekara tare da aduoi Allah ya bamu mafita albar kacin ANNABI Muhammad
Wannan sirrin muja rabunne ko anrabaka da lafiyar jikinkaGamai bukata muna kano kurnar asabe baban layi titin yan sumoga...
Masu bukatar bakar mallaka muna kano kurnar asabe baban layi titin yan sumogal masalacin yan izala Kano state nera dubu ...
Shima wannan tsoho yabani tausayi iya matuka Allah yasa hukumomi suji su kyatomasa hakinsa
Afacebook naga wannan video nayawo amma wannan matar tabani tausayi
Ya Allah kagafarta ma wannan bawan naka in tamu tazo allah kasa mucika da imani

Telephone

Website