Sirdeeq Sardaunan Bichi

Sirdeeq Sardaunan Bichi

Shekarau Digital Media

28/08/2023
23/08/2023

Alhamdulillah Masha Allah

Ubangiji Allah Ka Bamu Ikon Sauke Nauyi n Da Aka Dora Mana Allah Kayi Ruko Da Hanna Yen Mu Ka Shige Mana Gaba Dan Alfarmar Annabin Rahama S A W

Congratulations To Me πŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒ

22/08/2023

Allah Ya Kara Baka Damar Dazaka Kara Farantawa Al Ummar Jahar Kano Fiye Da Wadda Kayi A Baya.

21/08/2023

Malam Ibrahim Shekarau Ruwan Sama Ne Babu Wanda Bai Doka Ba.

A Harkar Lafiya Lokacin Da Yazo Ya Samu Ma'aikatan Lafiya Mutum 4508, Ya Dauki Sabbi Mutum 7484.

Malam Ibrahim Shekarau Allah Yasa Kagama Lafiya Ya Kawo Babban Rabo Mai Anfani.

Ma'aikatan Lafiya Suna Godiya.

20/08/2023

Shekarau

20/08/2023

Ya Gaffaru Ya Allah! kayi mana Gafara, Ka Saukar da Rahmarka, Ni’marka agaremu, Ka shirya mana zuriya, kajiqan dukkan magabatanmu, Kayi Mana Mafita. Alfarmar Annabin Rahma.

Photos from Sirdeeq Sardaunan Bichi's post 14/10/2022

Director Projects Allah ya Kara Daukaka
Ubangiji Allah Ya Karemin Kai A Duk Inda Kake Dan Alfarmar Annabin Rahama Saw Oga Sir πŸ™

Photos from Sirdeeq Sardaunan Bichi's post 13/10/2022

S.A Projects Na Sanatan Kano Central, Hon. Murtala Yusuf ya shirya tsaf domin ganin Dantakarar Shugabancin Kasa H.E Atiku Abubakar da Dantakarar Gwamna H.E Sadiq Wali da sauran Yantakarkarun mu an kawo masu kuri'un Kano ta Arewa cif -cif kowa ya lashe Za6en sa daga wannan yanki .

Allah ya bamu Nasara da rinjaye 🀲

28/04/2022

MAI YATSUN BAIWA (S.A.W)
Bukhari da Muslim sun ruwaito ta hanyar Sayyiduna Jabir 'dan Abdullahi (Allah ya yarda dashi) yace :

"Mutane sunji kishirwa sosai aranar Hudaibiyyah alhali Manzon Allah (sallal Lahu alaihi wa aalihi wa sallam) yana zaune da wata kwarya agabansa yana alwala da ruwan cikinta sai mutane s**a taho wajensa aguje.

Sai ya tambayesu "MAI YA SAMEKU NE?".

Sai s**a ce "Bamu da ruwan da zamuyi alwala dashi ko wanda zamu sha, sai wannan dake gabanka".

Da ya sanya hannunsa acikin kwaryar, sai ga ruwan nan yana kwararowa ta tsakanin yatsunsa tamkar idaniyar ruwa. Sai muka sha kuma mukayi alwala".

Wanda ya karbo hadisin daga Jabir yace "Shin ku nawa ne awajen?".

Sai yace "Koda mun kai dubu dari da ruwan nan ya ishemu. Amma dai mu dubu goma sha biyar ne".

Ya Allah yi salati ga Annabin da ka fidda ruwa ta tsakanin yatsunsa masu albarka, adadin dukkan Qasa da ruwan dake duniya. Tare da iyalan gidansa tsarkaka da Sahabbansa baki daya.

Ina Muku Fatan Alheri Da Kuma Barka Da Shan Ruwa.

Ψ±Ω…ΨΆΨ§Ω† ΩƒΨ±ΩŠΩ… πŸŒ™ 🌹 🀝🏼

15/04/2022

Jk My People πŸ“ΈπŸ•‹πŸ•Œ

15/02/2022

Alhamdulillah.

19/09/2021

Maigirma Sanata Dakta Ibrahim Shekarau Sardaunan Kano, ya amshi bakunci Excellency Sheik Badaru Kano Malamin Jami'a a kasar Cairo kuma shugaban yan kasuwar Nigeria mazauna kasar EGYPT a tare dashi akwai yan Tawagarsa wanda s**a rufa masa baya.

Photos from Sirdeeq Sardaunan Bichi's post 20/07/2021

Akbar!
Allaahu Akbar!!
Allaahu Akbar!!!
Laa ilaaha Ill-Allaah, Allaahu Akbar Allaahu Akbar,
Wa Lillaahil-hamd.
Assalaamu-Alaykum ! "TAQABBALLAHU MINNA WA MINKUM"
Ubangiji Allah Ya Amshi Ibadunmu Yasa Muna Daga Cikin Yan Tattun Bayinshi.

16/07/2021

Ya Allah kada ka bari mu cutar da kowa, Ya Allah kada ka bari a cutar da mu, ina yiwa kowa fatan alkhairan Duniya da Lahira. 1love

15/07/2021

Alhamdulillah Bini Imatullah

Allah Ya Kara Mana Arziki Duniya Da Lahira Kayi Ruko Da Hannayen Jagoran Mu Hon Shehu Na Allah Kura Commissioner Of Finance Kano State.

Telephone