Dr. Hayyo Solidarity Movement 2023

Dr. Hayyo Solidarity Movement 2023

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Dr. Hayyo Solidarity Movement 2023, Political organisation, .

28/12/2021

Dr Hayyo 2023 Solidarity Movement

Amadadin kafatanin mambobin wannan kungiya mai suna a sama! Muna kara miƙo saƙon ta'aziyarmu ne ga Mai Girma Shugaban Hukumar Ilimin Bai Daya Ta Jihar Kano (Hon Dr. Danlami Hayyo )

Allah ubangiji yaji kan Hajiya yasa aljanna ce makomarta! Allah yabaku hakurin jure rashinta (Ameen Ya Hayyu Ya Qayyum 🤲)

24/12/2021

DAGA KASAR EGYPT.

Mai Girma Shugaban Hukumar Ilimin Bai Daya Ta Jihar Kano (Hon Dr. Danlami Hayyo ) bayan saukarsa a masaukinsa dake kasar Egypt. Ziyarar na kunshe da cigaban ilimi a fadin Jihar Kano.

Allah ubangiji yasanya albarka ya dawo mana dakai lfy 🙏

24/12/2021

DR HAYYO 2023 SOLIDARITY MOVEMENT

Dr Danlami Hayyo.

"He gives so much time to improve people's life and has no time to criticise others. He's also a person of real beauty, smiles in trouble, gathers strength from distress and grows brave by reflection and prayers".

In the time of high price of everything, Dr Hayyo is still something affordable that people of UGG/MJB should make use of it to retain high satisfaction.

Some people have nice eyes some have nice smiles others have nice faces, but Dr Hayyo have all of them with a nice heart that makes him someone special and affordable.

Let's All Make The Real Change Together🤝

Photos from Dr. Hayyo Solidarity Movement 2023's post 23/12/2021

KANO - EGYPT

Mai girma shugaban hukumar ilimin baidaya ta jihar Kano (SUBEB) Hon. Dr Danlami Hayyo PhD, akan hanyar sa zuwa ta zuwa kasar Egypt domin ziyarar aiki da s**a shafi cigaban ilimin Jihar Kano.

Muna rokon Allah SWT ya kaishi lafiya ya dawo dashi lafiya (Ameen thumma ameen 🤲)

23/12/2021

DR. HAYYO 2023 SOLIDARITY MOVEMENT

Tabbas tarihin ƙananan hukumomin Ungogo/Minjibir bazasu taba manta aiyukan alkhairi da Hon Dr. Danlami Hayyo ya shuka garesu ba. Babu wata mazaba da bata amfana da aiyukan alkhairi das**a danganci, Gine-ginen sababbin block-block da banɗakunan su, kayayyakin koyo da koyarwa, kujerun zama! Tareda daukar sabbin malamai duk dai a ƙoƙarin nuna kishinsa ga al'ummar UGG/MJB.

Lokaci yayi daya kamata aiyukan da Dr. Hayyo ya aiwatar a wadannan ƙananan hukumomin masu albarka su tallata kansu da kansu. Saboda hakan shike nuni da cewa babu wata dama dazai samu ya guji al'ummarsa.

Fatan alkhairinmu gareshi a kullum "Allah Ubangiji Ya Mayarda Gyada Zinare"🤲

22/12/2021

KANANAN HUKUMOMIN UGG/MJB BAZASU TABA MANTA AIYUKAN ALKHAIRI DA CIGABA DA DR DANLAMI HAYYO YA KAWO GARESU BA.

Tabbas I'limi shine gishirin zaman duniya, babu wata Al'umma data cigaba ba tareda samun ingantaccen ili'mi ba. Mu dai a ƙananan hukumomin UGG/MJB sai sam barka, domin kuwa duk wani kuka namu daya shafi bangaren I'limi Dr Danlami Hayyo ya share mana shi.

Babu wata mazaba acikin mazabun dake ciki da wajen UGG/MJB dazaka zagaya ba tareda kaga aiyukan cigaban I'limi guda daya da yakawo wannan mazabar ba, shine wanda da kudinshi dauka yake ya hidimtawa I'limin. Kullum godiya da sam barka Al'ummar wadannan yankuna sukeyi gareka.

Allah ubangiji ya mayarda gyada Zinare 🤲

22/12/2021

DR HAYYO FOR GOOD LEADERSHIP 2023

During the journey of life, everyone goes through times of failure, pain and suffering. However only those who have the guts to get up and continue with their journey, emerge victorious.

We will be here today and gone tomorrow. It is what we leave behind that will make us truly immortal. *Dr Danlami Hayyo inshallahu-rabbi 2023 is the beginning of another great achievement🤲

💪

Signed✍️:
Sadiq Dauda Ungogo

Telephone

Website