arewa_journal

arewa_journal

Blogging page

10/06/2023

Naji rade-raden cewa masu amfanin da GB whatsapp wayoyin su sunyi formatting...
shin da gaske ne?

10/06/2023

Man city v inter milan

Who are u rooting for

08/06/2023

Da a baka 10 million naira cash 💷..

Ko ayi maka aure ba tare da ko sisin ka ba.. ( lefe, sadaki, gidan zama shekara 5, da duk wani abu da akeyi a biki)

Idan kai ne wanne zaka dauka

22/03/2023

Wani masoyin matawalle kafin zabe

01/03/2023

Kotu ta tura Alhassan Ado Doguwa gidan yari zuwa 7 ga watan Maris da muke ciki.

01/03/2023

Ahmadu jagaban Asiwaju Bola Ahmed Tinubu
Maryam Shetty Allah ya taya riko namijin duniya

14/07/2022

Rashin Amana, zalunci, Ha’inci da Rashin gaskiya su ne babbar matsalar da take hana cigaban masu sana’ar hannu, ma’aikata, da wasu yan kasuwar a aikin su..

Kwanakin baya abun hawa na (mota) ta samu matsala, sai na dauki waya na kira bakanike na.. da ya zo sai ya duba yayi mun lissafin komai da abunda za’a siyo a saka da kudin aikinshi.. yayi mun lissafin N18000(N14000 kudin kaya, N3000 na aiki, sai N1000 na mota) har kudin transport.. haka na dauki 70% na albashi na, na mika mishi.. aka gyara mun na tafi.. washe gari ina bawa abokin aikina labari sai yace mun anya kuwa abunnan da aka saka maka shine wanda aka siyo maka dan kudin N2000 yake sai dayan N1500.. muka gama hirar nace ai bakanike na ne bazai cuce ni ba.. bayan kwanaki sai Naje wani guri zan siya wani abu kuma kusa da gurin ana siyar da spare parts na mota.. ina tambaya sai ake cemun abun N2500 dayan kuma N1500 ( a haka ma banyi ciniki ba).. gaba daya kudin idan da yayi gaskiya ba zai wuce na kashe N8000 ba N10000 amma ya chaje ni N18,000.. kudin da sai da nayi wata daya ina aiki na same su shi kuma ya karbe mun su a 1 hr saboda zalunci..
yanzu dan Allah menene marabar wannan da sata.. idan yayi gaskiya da zai ci halal dinshi mu rabu cikin farin ciki.. bai cutu ba ban cutu ba.. kuma a haka duk maganarsa shugabanni mugaye ne suna cutar da mu
Idan muka rike gaskiya a al’amuran mu sai mu ga cigaba..

AJ BLOG

Photos from arewa_journal's post 08/02/2022

Architect din da yayi design wannan gidan yayi kokari amma fa....

11/12/2021

Kare gwamnatin Buhari bashi yake nuna kai musulmi ne na gari ko Dan kishin Arewa..

25/05/2021
25/04/2021
09/03/2021

Ina yan al-qalam 😂

25/01/2021

Assalamu alaikum
Mabiya wannan shafin namu mai Albarka.. muna masu baku hakurin rashin yin posting akai-akai sakamakon wasu dalilai masu karfi..
Insha Allah wannan shafin zai cigaba da kawo muku Abubuwa masu kayatarwa.. muna fatan zaku dinga sharing posts din mu saboda wasu su gani su biyo mu..
mun gode

Photos from Jaridar Hasken Rana's post 13/01/2021

Kai jama’a

13/01/2021

Madallah da aikin sojojin Nigeria.. Allah ya kara hazaka

Photos from arewa_journal's post 13/01/2021

KANO STATE POLICE COMMAND DIARY 12/01/2021

GAINS OF COMMUNITY POLICING: REMNANTS OF THUGS ('YAN-DABA) ARRESTED

1. ARREST OF NOTORIOUS THUG (DAN-DABA) WHO SPECIALISES IN MOBILE PHONE SNATCHING, HOUSE BREAKING AND THEFT:- In the Command’s determination to rid Kano State of all forms of crimes and criminality, including thuggery (Daba) and Drug Abuse, on 11/01/2021 at about 0300hrs, a Team of Operation Puff-Adder, led by SP Nasiru H. Gusau, while on surveillance patrol along Gwale Quarters Kano, arrested one Halifa Bala ‘m’ 20 years old, of Sani Mainagge Quarters, Gwale LGA of Kano State. He was nabbed in possession of a Long Sharp Knife, 2 Scissors, 2 Torchlights, a Hammer and 2 Mobile Phones. During interrogation, the suspect freely confessed carrying out series of House Breaking and Snatching of Mobile Phones. He revealed he has been robbing people and snatching Handsets for over two years at Dorayi and Sani Mainagge Quarters. Further investigation led to the arrest of two suspects: (1) Hassan Usman, ‘m,’ 35 years old of Dorayi Quarters Kano who said he bought about 10 Phones from the suspect. (2) Bara Sani, ‘m,’ 21 years old, of Dirimin Iya Quarters Kano, who confessed he bought 5 Phones from the suspected phone snatching kingpin. The Command’s Commissioner of Police CP Habu A. Sani, psc, directed that the case be transferred to the Criminal Investigation Department (CID) of the Command for discrete investigation.

2. ARREST OF SUSPECT FOR ARMED ROBBERY AND ATTEMPTED CULPABLE HOMICIDE:- On 04/01/2021, at about 1100hrs, one Hajiya Rabi Umar of Galadanci Quarters, Gwale LGA of Kano State, reported that on the same day at about 0130hrs, one Dini Abdullahi, ‘m,’ of Gwale Quarters Kano, used sharp Animal Horn to stab her son, one Ahmad D. Ahmad, ‘m,’ 22 years old of the same address, on his chest, face and neck, and took away his N200 and fled to unknown place. The victim was rushed to Murtala Mohammed Specialist Hospital, Kano, for treatment. The Command’s Commissioner of Police CP Habu A. Sani, psc, raised and instructed a team of Operation Puff-Adder, led by SP Nasiru Gusau, to arrest the culprit. The team immediately swung into action and arrested the suspect, one Dini Abdullahi, ‘m,’ 20 years old of Gwale Quarters. The suspect confessed to have committed the crime, disclosing he is an addict of intoxicating drugs, such as Indian H**p and Diazepam Tabs. Suspect will be charged to court after completion of investigation.

DSP ABDULLAHI HARUNA, ANIPR,
POLICE PUBLIC RELATIONS OFFICER
FOR:- COMMISSIONER OF POLICE, KANO STATE COMMAND.

13/01/2021

Good morning mutanen Arewa journal

Videos (show all)

Siyasar zamfara
Irin wannan mari haka 😂
Ina yan al-qalam 😂

Telephone

Website