Muhammad Al-Hassan

Muhammad Al-Hassan

"May Allãh be pleased with us"

20/04/2024

"I'm the first Muslim in my family, now there are 45 Muslims in my family" says ex-cristian.

What an achievement.

08/04/2024

Me yasa kake ta Allãh-Allãh azumin ya wuce, idan ya wuce me zakayi?

Na jima ina mamakin ni kaina da sauran ƴan uwana da muke ta zumuɗi azumi ya wuce, shin anya ba dan raunin imaninmu bane?.

A cikin shekara wata ɗaya ne fa kawai, kuma ba ma ganin ƙorafin da muke da zumuɗin watan ya wuce zai sa ibadar ta mu ta samu tangarɗa? A fa duba lamarinnan Allãh ba abin wasa bane.

07/04/2024

Ramadan yana mana bankwana, masu murn nayi masu nuna kewa nayi, duk da ance wai pretending suke.

To da masu murnar da masu kewar duka Allah ya karɓi ibadar kowanne ya sa muna da rabon ganin mai zuwa, Allah ka amsa daga gare mu ya yafe mana kura kuran mu.

27/03/2024

The court has handed down a death sentence by hanging to the Chinese man who brutally k¡lled Ummita.

Justice has finally been served.

24/01/2024

"I can no longer be part of this institution after its support of an apartheid state." Former party councilor denounces the party's leadership straying its values and resigns in an emotional address to council.

Source; Aljazeera

01/09/2023

Allãh ya sakawa Malaminnan da alkhairi, ya sosamin inda yake min kaikayi.
Wallahi da a ce dukanmu zamu dauki shawararsa da mun zauna da kowa lafiya.

Videos (show all)

"I'm the first Muslim in my family, now there are 45 Muslims in my family" says ex-cristian. What an achievement.
"I can no longer be part of this institution after its support of an apartheid state." Former #British #Labour party cou...
Allãh ya sakawa Malaminnan da alkhairi, ya sosamin inda yake min kaikayi.Wallahi da a ce dukanmu zamu dauki shawararsa d...

Telephone

Website