Deejartou fabric paintings and more

Deejartou fabric paintings and more

All kind of fabrics painting and designs

17/01/2024
29/12/2023

😎😎😎

26/12/2023

Alhamdulillah muna ta tattara order 2023.

Assalamu alaikum 2024

19/10/2023

What did I miss? ❤️❤️❤️

10/09/2023

Beautiful things for beautiful ladies ❤️❤️❤️

05/09/2023

👸👸👸👸

02/09/2023

Forever favourite ❤️

Photos from Deejartou fabric paintings and more's post 02/09/2023

Kasuwa me albarka

01/09/2023

Ko munji zamu hakura da sana'ar message irin wayin nan na hanamu hakura❤️❤️💃💃

01/09/2023

❤️

23/05/2023

Good morning

03/02/2023

Best feedback are I refer someone to you, I want this and that again, hello khadi naga wannan ya min kyau shima aiko min dashi❤️❤️❤️ jazakhallahu khair to all my clients

29/01/2023

Good morning my people

Photos from Deejartou fabric paintings and more's post 25/01/2023

Babban feedback da nake kauna❤️❤️❤️ shekara kusan biyu kenan and alhamdulillah is still so ma sha Allah

24/01/2023

Overdose me ❤️❤️❤️
Your love dey overdose me 💃💃💃

17/01/2023

Good morning masoyi gangariya ❤️❤️❤️

13/12/2022

This is a first of its kind Paintbox experience. A remarkable display of culture, a fusion of artists, and the blending of poetry and painting. For everyone's enjoyment, it is filled with a variety of activities that will allow the arts and the artist to be expressed & experienced in new and different ways.

Join us for a New Artistic Experience!!!

16/11/2022

A duk randa na kalli hoton aikin nan sai na yi wa Allah godiya.
Ina zaune me kayan nan ta kirani a waya (2019) tace an bata contact dina ne tana son paintwork sai nace mata ok to ba damuwa za'a yi sai sai tace zata min magana ta WhatsApp nace toh.
Bayan kaman awa guda sai tayi forwarding min irin design din da take so da mukayi ciniki ta sa aka kawo min shadda ba'a dinke ba sai nakirata nace naga ba dinki sai tace ai Ni zan dinka mata nace to measurement fa sai ta fara fada min a waya sa nace mata a'a kinga tura min ta WhatsApp tace toh bayan mintina kadan sai ga measurement immediately na turawa tailor na nace ya dinka ga measurement nan ta WhatsApp yayi dinki ya kawo nayi aiki na gama ta tura min balance dina aka karbi aiki bayan kwana biyu kaya sun isa gare ta sai ga waya tana ta kumfar baki na mata dinki tsawo bai kaiba tana ta masifa sai na biyata kayan ta💔💔💔 ya zanyi har zan karbi laifina sabida bana son stress sai wani zaciyan yace wai duba measurement din da ta baki mana kisata ta auna ha kuwa akayi nasa ta ta gwada riga 56inch dai dai sai nayi screenshot na measurement din da ta turo min na tura mata taga da kanta ta rubuta 56inches maimakon 59inches kawai matan nan sai tayi laushi sai kuma ta fara lallabani ya zatayi yanzu da kayan wani zuciyan na manta da ita don naji haushi sosai abun da tayi min Amman daga baya danayi bacci na tashi sai na sauko Allah yasa wata ta gani tace na mata irinsa readywear zata siya sai nasa matan ta aiko dashi na siyar mata nayi mata wani.
Lesson behind this Yan kasuwa duk runtsi kada kuna magana na numbers da costumers ta waya kuyi ta WhatsApp ko ta wani sahar yin rubutun don evidence.

19/10/2022

Discount or giveaway?

Videos (show all)

😎😎😎
Alhamdulillah muna ta tattara order 2023. Assalamu alaikum 2024
#newcollection
👸👸👸👸
Good morning

Telephone

Website

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00
Saturday 09:00 - 17:00
Sunday 09:00 - 17:00