Borno Youth Support Kwankwaso -BYSK
This Page is Dedicated to Kwankwaso, From Borno Youth Support, to Garner support and Campaign for Kwa
The National Leader and Presidential Candidate of the NNPP, His Excellency Sen. Rabiu Musa Kwankwaso, PhD, FNSE today (24 January, 2023) Commissioned NNPP headquarters in Yenagoa, Bayelsa State
Among those in attendants are state governorship candidate, National leadership of the party, state's party leaders and NNPP candidates for various offices.
1- Suna kallo aka wulaƙanta shi a PDP, suna dariya tare da yi masa izgilin in ya isa ya dauko jam'iyyarsa saboda suna tunanin sun kawo ƙarshensa a siyasa.
2- Bayan ya ɗauko NNPP dariya suke masa cewa yayi gwari.
3- Bayan kanawa sun karɓe ta, sai s**a ce ko kwanar Ɗangora ba ta je ba.
4- Da jam'iyyar ta mamayi Northwest, sai s**a ce iya Kano sa Jigawa za ta iya ci.
5- Da s**a ga karbuwar jam'iyyar a Arewa sai s**a ce, wai jam'iyyar yanki ce ba jam'iyyar ƙasa ba.
6- Daga baya s**a yi masa sharrin cewa Tinubu yake yiwa aiki.
7- Sai s**a koma yaɗa farfaganda cewa zaɓarsa asarar ƙuri'a ne, wai ba zai ci ba.
8- Da dai s**a tabbatar lamarin nasa daga Allah ne, yanzu sai suke maganar kishin Arewa.
9- A gurbataccen tunaninsu sun ɗauka wai janyewa Atiku shi ne kishin Arewa.
10- To wai ma wa ya faɗa muku takararmu irin ta Tambuwal ce?
Yaushe Atiku Yafara Kishin Arewa da Har Dan Arewa Zai Daukeshi a Matsayin Shugaba???
Kawai Ku Tallata naku,Mu Tallata Namu Zaifi,Sai Al'umma Suyi Alkalanci.
Plateau State NNPP Governorship Candidate, Pastor Alfred Dabwan and his entourage Paid homage to HE Engr Dr. Rabiu Musa Kwankwaso in Abuja.