Lafiya Uwar Jiki, Islamic center

Lafiya Uwar Jiki, Islamic center

we specialized on treatment of all kind of disease such as diabetes infections ....... treatment of disease

06/12/2021

🔎🔍WHAT IS HIGH BLOOD PRESSURE ?
☎️07069731485☎️
🍷Blood Pressure : ana kiransa da Hawan Jini a Hausance , Hawan Jini wani yanayi ne inda karfin bugun jinin a cikin jijioyoyin jini yake hawa fiyeda yadda ya kamata.
🏥Dagacibiyarnan me albarka wato TABA MAGUNGUNAN TSIRRAI DA NA MUSULINCI MESUNA LAFIYA UWAR JIKI ISLAMIC AND HERBAL MEDICIN 💊🌴🌴
🔎🔍WHAT ARE THE SIGN AND SYMPTOMS OF BP?
🤳🏻07069731485🤳🏻
Maganar gaskiya mafi yawan hawan jini baya nuna wata alama shi yasama ake kiranta 👹👹''Silent Killer''.

😡😡Amma Ga Kadan daga cikin alamominsa :

🤕1- Ciwon Kai
🫀2- Bugawar Zuciya
🫁3- Fargaba
🤓4- Gani Dishi Dishi
😳5- Karancin Samun Bacci
✍️✍️ DR 🩺 yahya Ibrahim Khalil (Danbaiwa)
GENERAL TYPEs Of HIGH BLOOD PRESSURE :🍷🍷

🏚️1- Primary 🍷🍷Hypertension : wannan shine hawan jinin da ba'asan me ya haddashi ba, kuma ana kiransa Essential Hypertension.

🏤2- Secondary🍷🍷 Hypertension :Wannan shine hawan jinin da aka san abinda ya haddasa shi. 🫀
🔍🔎WHAT CAUSE HIGH BLOOD PRESSURE :
☎️07069731485☎️
Har Yanzu ko likitoci basu San takamanmen dalilin da za'ace shi yake kawo hawan jinin.🤫🤫

Sai dai akoi wassu abubuwa ko al'amura da ake alakanta ga faruwar hawan Jini:🍷🍷

Ga kadan daga cikin su :

1-💊🌳🌴💊 wassu rukunan habbatussauda DA Zuma magunguna kamar su NSAIDs da kuma Corticosteroid.
⚱️2- Yawan Shan Giya
🧏‍♀️3- Kibar Jiki mai tsanani
😟4- Stress (Tada Hankali)
🫁5- Matsalar Oda
👨‍🦼6- Rashin Motsa Jiki
🌫️7- Yawan Shan Gishiri fiyeda kima. Rubutawa Dr ✍️✍️🩺 yahya Ibrahim Khalil (Danbaiwa)✍️✍️

👩‍🦯🧑‍🦯COMPLICATION OF HIGH BLOOD PRESSURE:
1- Shanye Bangaren Jiki
😔2- Makanta
🤰🏼3- Zubarda ciki ga masu juna.

💪💪PREVENTION OF BLOOD PRESSURE:

🌫️1. Rage cin gishiri zuwa ƙasa da giram biyar (5 gram) a kullum. Wato giram biyar shi ne zai yi dai-dai da cikin mitsitsin cokalin shayi, amma ba babban cokalin da ake cin abinci da shi ba.

🍋🥒🍆2. Cin 'ya'yan itatuwa / kayan marmari da ganyayyaki akai-akai. Amma ba jifa-jifa kawai ba.

🍞🥯3. Ƙaurace wa ko rage cimakar da ke maƙare da daskararren mai (saturated fat) kamar kitse / kakide, madarar shanu, man shanu, cuku/cukwi, man kwakwar manja, manja da sauransu. Bugu da ƙari, a guji cin sarrafaffen kitse (artificial trans fat). Sarrafaffen kitse shi ne kitsen da ake sarrafawa a masana'antu bayan an cakuɗa haidirojin (hydrogen) a cikin tsinkakken mai domin ya daskare ko kuma ya yi kauri. Abubuwan da suke ɗauke da irin wannan sarrafaffen kitse sun haɗa da: 'margarines' wato bota, 'doughnuts', 'cakes', 'pie crusts', 'biscuits', 'frozen pizza', 'cookies', 'crackers' da sauransu.
Dagacibiyar nan me albarka waacce take bada shwari da magunnguna na tsirrai da musulinci💊🌳🌴
😤4. Ƙaurace wa shan taba sigari.

⚱️5. Ƙaurace wa shan giya/barasa.

🤾‍♂️🤾‍♀️⛹️‍♂️6. Kasancewa cikin motsa jiki ko atisaye a kullum, kamar yadda Hukumar Lafiya ta Duniya ta bayar da shawara na aƙalla mintina 30 a kullum.
📱07069731485📱
TREATMENT
Munadaingantaccen manani💊🌳🌴
1- Life Style Changes
A- A rage shan Gishiri
B- A Kaurecewa sigari
C- A rage shan caffeine
⛹️‍♂️ D- Adinga motsa jiki
E- Adinga rage kiba ta hanyar cin kayan lambu.
F- Kada Mutun yatayar da hankalinsa .

2- Medication.
🏥( Ta hanyar zuwa asibity akai akai agwada abada magani)

Taimako :🖥️07069731485🖥️

Telephone

Website