Shehi Falalu

Shehi Falalu

Shafine da zai rinƙa kawo maku labarai na duniya Ingantattu, kuma sahihai

08/12/2023

Inaiwa Mutanen Kwarai Barka da Juma'a 🙏💓

15/05/2023

Anya zan mata Kishiya Kuwa? 😍

15/02/2023

ABUN AL'AJABI: Daga karshe dai masu bincike sun gano wurin da iliya Dan me karfi da dokin sa kwalele s**a zama duwatsu

05/02/2023

Babban Malamin Addinin Musulunci Sheikh Abdul Rahman Al Sudais tare da dansa Abdullah Sudais, Allah Ya karawa rayuwa albarka..

📸Haramain sharifain

Photos from Shehi Falalu's post 03/02/2023

Masallacin manzon Rahama dake Birnin madeenah a safiyar yau Juma'a| Allah ya karawa Annabi Daraja.

Photos from Shehi Falalu's post 02/02/2023

Sheikh Abdul Rahman Sudais ya kammala nadar sabon sautin Al-Qur'ani daya gabatar a dakin hada sauti na king Salman,
Nan Bada jimawa ba, za'a yada sabuwar sautin a gidajen Radio da Talabijin da kafafen sada zumunta. Allah ya karawa Annabi Daraja.

HOTO:📸Haramain

Photos from Shehi Falalu's post 01/02/2023

Babban Sakataren Yaƙin Neman Zaɓen Kanal Abdul'aziz Musa Ƴar'adua Mai Ritaya Malam Abubakar Saulawa Ustazu Mai Sajen Alkhairi Ya zauna da Mambobin Contact and Mobilization Guda sha ɗaya domin Tattauna Yadda Za'a Tunkari Yaƙin Neman Zaɓen Ɗan Takarar Wanda Muke kyautata zaton za'a Fara Ranar 07/2/2023 Insha Allah..

Ya Allah Kabamu Nasara 🙏

01/02/2023

Insha Allah Ranar 07/2/2023 Ɗan takarar Sanatan Katsina ta Tsakiya Ƙarƙashin Inuwar Jam'iyyar APC Kanal Abdul'aziz Musa Yar'adua Mai Ritaya zai Fara Yaƙin Neman Zaɓensa A Ƙananun Hukumomi 11 da Muke dasu a Katsina Zone...

Muna adu'ar Allah Yasa a fara Lafiya a gama lafiya tare da Fatan Lashe zaɓe 🙏

Photos from Shehi Falalu's post 01/02/2023

Hotuna Gwamnan Jihar Katsina Alhaji Aminu Bello Masari Ya Karɓi Bakuncin Ministan Cikin Gida, Alhaji Rauf Aregbosola, Jiya Talata...

Photos from Shehi Falalu's post 31/01/2023

An K**a Su Da Laifin Yin Garkuwa Da Wasu Yara Biyu A Kano, Inda S**a Bukaci A Ba Su Milyan 20 Kudin Fansa

Photos from Shehi Falalu's post 31/01/2023

Hotan Sabuwar Jarumar masana'antar kannywood Zarah Aliyu

Wanne fata zakuyi mata.?

31/01/2023

Yau Akeyinta Gobe Sai Labari; Ƴan Ta'ada Sun Rabama Matafiya Kuɗi...

Ƴan bindiga sun tare hanya sun tsayar da motocin matafiya sun raba masu kyautar tsaffin kuɗi, inda s**a bayar da N100,000 ga kowane matafiyi a jihar Borno.

DW Hausa.

30/01/2023

Ko ina jifa anya, Basa Hannu kuwa? 🙁

30/01/2023

A Sanatan Katsina Zone don Allah jama'a mu zaɓi Audu Soja Domin Ya cancanta 🙏

Photos from Shehi Falalu's post 30/01/2023

Ta Rungume Mijinta Saboda Murnar Ya Kara Aure

29/01/2023

Ɗan Takarar Sanatan Katsina ta Tsakiya Ƙarƙashin Inuwar Jam'iyyar APC Kanal Abdul'aziz Musa Shine ɗan Siyasa Mafi Soyuwa a ran al'umma a Jahar katsina...

A Duniyar Siyasa Idan Allah Yamaka Nasibi da Farin jinin Al'umma s**a maka Shaidar Zama Mutumin kirki to Saidai Kayiwa Allah Godiya kawai...

Kanal Abdul'aziz Musa Ƴar'adua Wanda Ya samu Tikitin takarar Sanatan Katsina ta Tsakiya Ƙarƙashin Inuwar Jam'iyyar APC a 2023 Shine Alƙalumman Siyasa S**a Nuna Cewa indai taka zaɓe za'ayi to zai Lashe zaɓen sa cikin Sauki Fiye da sauran Ƴan Siyasar Jahar Katsina...

Kanal Abdul'aziz Musa Ƴar'adua ɗan Siyasa ne mai sauƙin talla Duba da tarihi da asalin Gidansu Wanda ba Bakin siyasa bane Sunyi an gani Sun taimaki al'umma talakawa Har Gobe Suna alfahari dasu...

Muna adu'ar Allah Ya dafa Masa Ya bashi Nasara 🙏

©️ Falalu Lawal Katsina

29/01/2023

Kana Iya Auren Mace Kalar Wanna Kuwa ?

Photos from Shehi Falalu's post 29/01/2023

Babu boye boye, Atiku zamu zaba daga sama har kasa. ~ Sheikh Yusuf Sambo Rigachukum

Fitaccen malamin addinin Islama a Najeriya. Sheikh Yusuf Sambo ya bayyana cewa " zai kara tabbatar wa duniya cewa, su "Atiku zasu zaba a zaben 2023.

Yana kalubalantar ko Waye masu cewa " bai kamata malmai suyi siyasa ba. Tabbas masu irin wannan tunanin ? Yan kauye ne a cikin addinin musulunci. A Cewar malamin siyasa ta samo asali tun zamanin Annabi Sulaiman, a Cewar Sheikh Yusuf Sambo Rigachukum.

29/01/2023

Haidar Ko Lukman, Wa Ya Dace Ummi Ta Aura A Cikin Shirin 'Labarina'

28/01/2023

Wace Mace ce a Facebook ldan ka Samu Dama Zaka iya Auran ta da Gaske?

28/01/2023

Muna sauya Fasalin kuɗine, domin maganin wa'inda S**a ɓoye kuɗin Haram. Cewar Shugaba Buhari

28/01/2023

Duk wanda yake son kyau,to kyawawan dabi'u sun ishe shi.
Duk wanda yake son debe kewa,to zikirin Allah ya ishe shi.
Imam Ali A.s

27/01/2023

Ɗan Takarar Sanatan Shiyyar Katsina ta Tsakiya A Ƙarƙashin Jam'iyyar APC Kanal Abdul'aziz Musa tare da Mahaifiyarsa Hajiya Dada Wacce Mahaifiyace ga Tsohon shugaban kasar Nigeria Wato Malam Umar Musa Ƴar'adua...

Ya Allah Kabashi Nasarar Lashe zaɓe cikin Sauki 🙏

Photos from Shehi Falalu's post 27/01/2023

Sallar Juma'a a masallacin Harami na makka | Allah Ya karawa Annabi Daraja.

Photos from Shehi Falalu's post 27/01/2023

Bakin Balarabe Yasamu Lambar yabo ta ɗan gani Kashe nin Jam'iyyar APC kuma ɗan A Mutun Shugaba Buhari da Babu kamarsa Duk Najeriya...

Matashin dayayi Tattaki akan Raƙumi daga Jahar Katsina zuwa Abuja Ibrahim Hamisu Wanda akafi Sani da (Bakin Balarabe) Ya samu Lambar Yabo ta ɗan gani Kashe nin Jam'iyyar APC kuma ɗan A Mutun Shugaba Buhari da Babu kamarsa.

Bakin Balarabe Yasamu Wannan Lamabar girma ne a jahar Borno yayin Taron Rantsar Da Shuwagabannin Yakin Neman Zabe Da Kungiyar APC National Youth Council Ta Kasa Reshen Jihar ta Borno..

Shuwagabannin Jam'iyyar APC na Borno da sauran masu Ruwa da tsaki In jinjina Masa tare da ayyanashi matsayin Gwarzon Shekara..

27/01/2023

Jiya Yazo jiya wayata Taci screen 🙁😭

Photos from Shehi Falalu's post 26/01/2023

YANZU-YANZU: Gobara ta barke a kasuwar Balogun dake Birnin legas a safiyar yau.

Photos from Shehi Falalu's post 25/01/2023

Deal is Back)
Yadda Zaka Samu Kyautar N150 Free Airtime

Dafarko

Shiga nan 👇

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.wingloryinternational.mydailycash

ka dauko wannan app din

Wajen refferal code kasa wannan code din..

3331212303

1- bayan kasa Codes din kayi Register ya bude

2- saika taba wajen E zasu nunama Coins 100, Noted kasani indai baka saka wannam code dana baka ba bazasu baka Coins 100 ba kuma hakan zai tabbatar min kayi Disqualified

3- ka dauko Screenshots ka turomin tare da Number da kakeso na sakama. Katin

Sannan idan zaka iya duk mutum-1 da kayi invite da code dina ka lissafa kay min magana zan biyaka duk mutum1 N100
Xan sake ajiye Code din a First Comment

My WhatsApp 07039629181

Photos from Shehi Falalu's post 25/01/2023

HOTUNA: YaddaTaliban ta tilastawa mata ƴan wasannin ƙwallon ƙafa mata na ƙasar Abganistan Shiga irin ta Addinin Musulunci.

Videos (show all)

Siffofi Managarta Na Ƴan Ɗariƙar Gaskiya da Gaskiya ~ Daga Bakin Professor Shaick Maqri..Ayi Sauraro Lafiya 👇👇
A Duk Sanda na duba Naga Masallacin Nan Ya Cika Maƙil To Kanal Abdul'aziz Musa Ƴar'adua Ne Yazo ~ Cewar Shehin Malami Ha...
ALLAH wata mota kenan mai Tashi sama..
Saƙon godiya daga bakin Dr. Dikko Radda.
Maganar Gaskiya Idan Kana Neman Mutumin dake Iƙararin Shi Malamine Amman Yana da Baƙar HASSADA to da kazo Gun Wannan Mut...

Telephone