Arewa Blockchain Technology
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Arewa Blockchain Technology, Information Technology Company, .
Param Airdrop
•Param Airdrop ne ba Mining ba, yadda ake yin Register, za ka sanya Gmail sannan ka san password.
•Bayan kanyi Register zasu buƙaci ka yi Linking ɗin Twitter ɗin ka saboda a can ake tasks din.
•Bayan nan za ka ga a option an rubuta 'earn Points' idan ka shiga zasu nuna maka Task da za ka yi a Twitter. In ka yi sai ka dawo Ka yi Claiming na Points ɗin.
•Param Points, shine abinda yanxu muke farming, a Twitter ta hanyar yin Like, Retweet, Comment.
•Param Token, Shi ne asalin Governance token Dda zasu bada Airdrop a nan gaba idan Sun yi Lunching.
•Point ɗin da muka tara kuma shi zasu mana Converting zuwa 'Param Token' ɗin.
Link 👇
https://paramgaming.com/?referCode=2F36AB150E #/signup
YADDA ZAKA YI.
•Kawai connect na Twitter ɗin ka za ka yi, sannan kuma kana yin Tasks duk lokacin da s**a sanya, wannan Airdrop ɗin yanada Sauƙi Sosai.
ALLAH yasa mu dace.
OVER WALLET TESTNET TRANSACTION!
•Ɗaya daga abubuwa masu muhimmanci da ya kamata wanda yake yin OVER, ya sani;
• Yin daily transaction, aƙalla sau 5.
Ajiye Wallet address ɗin ka in tura ma.
Mene ne Bitcoin, sannan ya ake amfani da shi?
Bitcoin wani nau'i ne na kuɗin intanet. Ba shi da siffa ta zahiri. Madadin haka, ana sayar da rukunin kuɗin a intanet da sauran shafukan sada zumunta.
Ba shi da wata iyaka, ma'ana iya shafukan da za a iya amfani da su, sannan ba su da banki, kamar kudin zahiri da aka sani.
A maimakon haka, yana aiki ne a hanyoyin intanet da wasu dubban na'urori da ke hadawa da ajiye bayanan yadda ake kasha kuɗin.
Dubban na'urorin ke hana samun bayani dangane da yadda kuɗin ke shiga da fita - amma akwai wata fasaha da ake kira 'blockchain' da ke iya ba da damar gano shiga da fice kuɗin.
Blockchain bayanai ne da ake iya aikawa kan yadda aka kashe bitcoin - yana hana wani 'kashe kuɗin bitcoin sau biyu' kuma zai yi matukar wahala wani ya iya sauya bayanan shige da ficen kuɗin. Da wahala, a iya cewa ma ba zai yiwu a sauya shi ko a wawushe shi ba.
Daga ina ya samo asali?
An fara wallafa Bitcoin ne a wani jerin sakonni na intanet ga masana kimiyyar komfuta da ke karantar yadda za a iya aika sako ta intanet cikin tsaro a 2008.
Wanda ya fara wallafa shi na da wani suna na bogi Satoshi Nakamoto amma babu wani mutum ko mutane kawo yanzu da aka tabbatar shi ne Satoshi.