Daily Trust News Hausa, Wuse Ii Videos

Videos by Daily Trust News Hausa in Wuse Ii.

Yadda Gwamnan Kano ya Kai ta'aziya gidan su Jarumi Abba El-mustapha Shugaban tace fina finai na jahar Kano

Other Daily Trust News Hausa videos

Yadda Gwamnan Kano ya Kai ta'aziya gidan su Jarumi Abba El-mustapha Shugaban tace fina finai na jahar Kano

TSULA YA SALLAMA Yanzu Dauda Kahutu Rarara ya saki waka akan Kwankwaso

Allah yasa ta musulinta kice ameen

Ado Gwanja da wakar Eyeeh

Sakon Aisha Humaira Kan Masu ma Rarara Gorin Turanci

πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚

Adam a zango ya taba Miki cikin shege fa, inji wani da ya yiwa Nafisa Abdullahi comment

Wakar Dauda Kahutu Rarara ta Gawuna da Garo

INSHA ALLAHU BAZAN SAKE YIN AURE BA A DUNIYA; inji Adam A Zango Daga Shuaibu Abdullahi Jarumin masanaantar shirya fina-finan Hausa na Kannywood Adam A Zango, ya bayyana cewar ya gama yin Aure a duniya saboda aure-auren ya ishe shi. Cikin yanayi na damuwa damuwa Jarumin yake bayyana hakan zaure a cikin Motar sa. A cikin maganganun sa Jarumin yana magana ne da alamar basa tare da matar sa, yana mai cewa tunda an zabi aikin da take yi a kan zaman Aure to shi bashi data cewa. jarumin ya shelanta cewar akwai matsala shi yasa yake yin Aure da zarar ya rabu da mace don kaucewa fadawa halaka. Aminci Hausa

Wasu matasa sun bawa hammata iska acikin banki wajen kokarin samun sabon kudi.

Bayan an sako murja Ibrahim kunya tayi bayani

JIFAN SHEDAN inji Bello Yabo Na kwana cikin farin ciki akan abunda katsinawa suka yiwa Buhari

Bello yabo ya tona asirin Buhari

Rawar iskanci Hausawa a wakar LUWAI ta Ado gwanja

YANZU YANZU Sabuwar waka akan canjin kudi

Ga yanda ta kaya tsakanin talakawa da Buhari a jihar Katsina yau πŸ‘‡πŸ˜…

Sai Buhari ya hau zanyi aure

KaΙ—an daga sabuwar waΖ™ar Ado Gwanja mai suna Luwai.

Princess Mufeedah Agwamila πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚