El khaleel
We recommended this page not Only � to post pics also a news event, entertainment etc follow us fo
Don't waste your time thinking about someone, instead pray to Allah he will answer your dua,
May Allah Grant us jannah.
Komai na da lokacin sa
Girls, say I'm Cold
Boys, take my jacket
If he's cute say inbox
If he's not , nevermind
Kayi haquri darasin daka koyo yau
Zai amfane ka gobe
HADISIN YAU NA (133)
(FALALAR RANAR JUMA'A DA YAWAN SALATI)
MANZON ALLAH (SAW) YACE : "HAƘIƘA MAFI DARAJAR KWANAKIN KU SHI NE RANAR JUMA'A, A CIKIN SA AKA HALICCI ANNABI ADAM.
KUMA A CIKIN SA AKA ƊAUKI RANSA.
KUMA A CIKIN SA ZA A YI BUSAR TASHIN ALƘIYAMA.
KUMA A CIKIN SA KOWA ZAI MUTU,
KU YAWAITA SALATI A GARE NI A CIKIN SA,
DOMIN SALATIN KU YANA ISOWA ZUWA GARE NI,
SAI S**A CE: "TA YAYA ZA A KAWO MAKA SALATIN MU ALHALIN KA ZAMA ƘASA?
SAI YACE:" HAƘIƘA ALLAH YA HARAMTAWA ƘASA TA CI JIKIN ANNABAWA".
I swear this thing is not magic
Write
It will change color 😱 😱😱😱
Need your favor read first message in the
Comment
Ka kasance mai kaskantar kai da girmama mutane, Karka zamo mai fariya da dagawa. Mutukar kana bukatar samun daraja daga Ubangiji Jallah Wa Alah.
Mu tuna wasiyyar Annabi Luqman da ‘Dan’sa
“Kuma kada ka dauke fuskarka daga mutãne, (dan girman kai) kuma kada ka yi tafiya a cikin ƙasa a cikin ƙasã, kana takama da dagawa.
Lalle ne, Allah bã Ya son dukan wani mai takama mai Alfahari."
(Luqman 31:18)
Musulunci ya koyar damu girmama juna, ko da sanayya ko babu, mu kyautatawa juna zato, da fadin alkairin ‘Yan uwanmu.
Yin hakan Alkairi ne da zai kara mutum daraja ya kai shi zuwa AlJannah.
Allah Ya tsaremu da Alfahari da dagawa. Amin
Do not let your small drops of sin become a flooding river of regret Ask Allah to forgive you regularly and return to Him when you stray
The Prophet (ﷺ) said:
❝Every word of the son of Adam is against him, not for him, except for enjoining good, forbidding evil, or the remembrance of Allah.❞
Grade: Hasan (fair) according to Al Munawi
✍️Jami at Tirmidhi, Hadith 2412
The world will teach you to never be satisfied; always wanting more. It’s one of the biggest traps of Satan. It’s so widespread that people have forgotten to appreciate what they have. Always ill at ease, thinking of the next thing before they can even appreciate what they have.
May Allah ﷻ guide us all on the straight path and prevent us from departing it.🤲🏼
May He protect us from misguidance and evil temptation, decreasing the number of our sins and increasing the number of our good deeds.
Ameen🤲🏼
Who knows the title name pls
With Allah everything is possible
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the public figure
Telephone
Website
Address
Blantyre Street No 54 Wuse II
Wuse, ABUJA
The Epicenter is God and The scope is GenerationNext Across Africa
Wuse, 900281
A lady that will make u love God FIRST Entertain YOU also lifts others to become Responsible we are ✈
Wuse
Hello everyone we sell cosmetics such as lotion cream soap and perfume etc we sell wholesale and ret
4242 Zinguinchor Close, Behind UBA Wuse Zone 4
Wuse
Rev. Victor Mark is a priestly king maker,preacher, teacher with a special mandate from God to enthrone men as earth kings. through knowing.
Nkaki
Wuse, RIVER'SSTATE
A programme for education to all