Dr. Naima Idris Usman

Dr. Naima Idris Usman

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Dr. Naima Idris Usman, Doctor, guzurinqiyama100@gmail. com, Yola.

Photos from Dr. Naima Idris Usman's post 20/11/2023

Dr. Naeema Idris may your marriage be a masterpiece, painted with love, adorned with laughter, and filled with a lifetime of cherished moments. Wishing you the very best on this beautiful journey ❤️❤️❤️
Bride:
Photography: :
Mua:
Mc:

11/11/2023

ya Allah ka dau kaka musulunci da musulmai ka kaskantar da kafirci da kafirai

04/09/2023

Larabawa ——- Tea
Turawa————ice cream
Indiyawa————coffee
Hausawa_________??
🙈🙈🙈🙊🙊🙊😂😂

25/08/2023

Ya Allah Kakare Mu Daga Azabar Kabari

24/08/2023

Ya Allah Duk Wanda Burinshi Yataimakama iyyayanshi Ya Allah kataimake shi

22/08/2023

Shin Lefine Miji Yasha NONON
Matarshi KO Da Ruwan NONO KO Ba Ruwa??

10/08/2023

Masoyi Annabi (S. A. W) ne kawai zeyi following 👈 da like kuma yayi comment da (S. A. W)

09/08/2023

Ita Sallah tana kiran bawa zuwa rabauta
( حي على الفلاح).
Ta yaya wanda bai damu da ita ba zai rabauta!??

05/08/2023

💘

21/07/2023

Ya Allah!
Ka yi mana Albarka
Fadila H Aliyu Kurfi

13/07/2023

Ku Nemi Sana'a.

Duk Karamcin Sana'a, Tafi Maula.

13/07/2023

Wlh rayuwa da Alkur'ani tafi komai dadi a wannan yanayin. Sai kaji ka manta da komai.
Allah ka sa mu cikin Ahlin Alkur'ani ❤️

12/07/2023

I'm single and you?

12/07/2023

Kowa Ta kansa yake A filin Al-kiyama Amman shi Cewa yake Ummaty Ummaty 😭 wanene shi

12/07/2023

Idan bakaso manzon allah ba waye zakaso shine pha wanda yapi kowa qaunarka ummaty ummaty 😭😭😭

12/07/2023

Nan gani nan bari farar tumfafiya.....

11/07/2023

Wata Rana Mu Da Iyayenmu Zamu Hadu Da Masoyinmu Annabi Muhammaduﷺ A Aljannah.🖤

-Insha Allah ❤

11/07/2023

Ya Allah kamana tsari daga wutar jahannama 🤲

09/07/2023

Da wasu fuskokin ake Gane masoyi?

06/07/2023

Duk Mai Fatan Shiga Aljannah Yatsaya Ya Rage sauri Ya rubuta
S.A.W💜🕋❤️

01/07/2023

YANZU YANZU...
Zakaji Duk Wani Dan Social Media Ya Amsa📥✊
Muhammadur Rasulillahi 💛 ﷺ

01/07/2023

Despite all the hardships and suffering.

'Dan talaka yayi karatun ya kare aiki ya gagare shi Samu.
This Life no balance😢

29/06/2023

Yaku iyaye kuji tsoron ALLAH.

Ciyarwa, tufatarwa, ilimi, tarbiyya Da lafiya wajibi ne akan ku. Hakkin iyalai zai iya kaiku

29/06/2023

" Rayuwar duniya kadara ce kowa da irin tasa "

YaaAllah Ka Kare mu daga miyagun kaddarorin rayuwar YaaAllah😢🙏

18/06/2023

Allah ka sa mu zama silar farin cikin duk wanda ya kasance tare da mu.

Want your practice to be the top-listed Clinic in Yola?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address

Guzurinqiyama100@gmail. Com
Yola