Dr. Muhammad AbdulLahi Abba

Bio under construction.

16/03/2024
07/03/2024

Wani zunubi azumin Ramadhan kadai ke iya goge shi. Wata damuwar Tarawihin kadai ke wanke ta.

Ya Allah! Kamar yadda muka ga Sha'aban lafiya ka nuna mana Ramadhan cikin koshin lafiya, ka yassare masa azuminsa da tsayuwarsa sannan ka karba mana.

✍️ Professor Mansur Sokoto Hapizahullah

Photos from Gwani AbdulLahi Abba Zaria's post 07/03/2024
06/03/2024

Capacity 🔥. Godspeed!

Malam Isa Ali Ibrahim (Pantami), CON, daga Kasar Bahrain bisa ga gayyatar iyaye daga gidan sarautar kasar domin ganawa kan tsare-tsare kasar don yin investment a wasu daga cikin kasashen Africa.

Malam Pantami Ya yi meeting da His Highness Shaykh Al Khalifa akan tsare tsaren su da ya shafi investment a Agriculture, livestock, IT, real estate, oil and gas da makamantansu a cikin Africa. A halin yanzu a cikin kasa daya a Africa sun sanya investment na dalar Amurka biliyan biyar a matakin farawa.

Kasar Bahrain na da tattalin arziki mai karfi. Dinnar daya na kasar yafi dalar amurka biyu da rabi. Dinar daya yana dai dai da $2.65 dala ta Amurka. Kudin su shine na biyu a daraja a duniya. Kudin kasar Kuwait ne kawai ya ke gaba da shi a daraja da kadan.

Allah Ya kyautata tattalin arzikin mu a kasashen Africa, musamman Nigeria da makamantanta.

04/03/2024

"Every good deed is a CHARITY. Verily, it is a good deed to meet your BROTHER with a SMILING FACE..."

Tirmithiy: 1970

Photos from Huffazul Qur'an Tv's post 14/01/2024

Allahumma aamyyn
Juzeetum khayran!.

30/11/2023
Want your practice to be the top-listed Clinic in Zaria?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Videos (show all)

😭😭😭😭😭😭😭😭Wallahi duk wanda ya rasa iyayen sa, ko da babbane kuma la'alla mugu ne, toh lallai abin a tausaya masa ne. Alla...
وَلَوۡ أَنَّمَا فِی ٱلۡأَرۡضِ مِن شَجَرَةٍ أَقۡلَـٰمࣱ وَٱلۡبَحۡرُ یَمُدُّهُۥ مِنۢ بَعۡدِهِۦ سَبۡعَةُ أَبۡحُرࣲ مَّا نَفِد...

Category

Telephone

Address

Zaria
810211

Opening Hours

Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Saturday 09:00 - 17:00
Sunday 09:00 - 17:00

Other Doctors in Zaria (show all)
Dr. Cebylagus Dr. Cebylagus
Ahmadu Bello University, Samaru
Zaria

A Doctor with Innovative Initiatives that is Inspiring Students of Nigerian Tertiary Institutions.

Dr. Sadeek Suleiman Dr. Sadeek Suleiman
Samaru Zaria
Zaria

Ibn Nafis medicine center Ibn Nafis medicine center
No A9 Yahaya Aminu Shopping Complex Babban Dodo
Zaria

My name is AMB DR ALIYU ABDULKAREEM IBN NAFIS we specialize in all types of herbal treatment and making cure to all kind of sickness by the grace of Allah

Sûlâímáñ súñúsí sârki Sûlâímáñ súñúsí sârki
Giwa Local Government
Zaria, GOOD

Doctor Alika spiritual Home Doctor Alika spiritual Home
Cotonou
Zaria

I cast all kinds of spell and you get your results after one night of my spell

Dr. M mumsaz Dr. M mumsaz
Kwarbai
Zaria

My is used good work if want to see a good work please contact me

Mahmoud celebrates Zaria Mahmoud celebrates Zaria
Zaria

Zarias boys

Lian Chang Lian Chang
Zaria

Abuw Lubabah Chemist Abuw Lubabah Chemist
Zaria

Health Personnel

A a lawal A a lawal
22
Zaria

bank