Safiyanu Celtic
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Safiyanu Celtic, Artist, .
The poetry of a bereaved son
Baa fushi da abinci
MUTUWA TA SAKE KAWO MANA FARMAKI
Jiya Litinin 8/May/2023 muka yi jana'izar Mahaifiyar su Alhaji Haruna Jibril; wani ɗan kasuwa mazaunin Legal.
In ka ga yawan sababbin ƙaburburan da ƙe jere k**ar ana baje kolin su dole ka gasgata maganar Engr Ibrahiym A. El-Caleel cewa abin ya fi k**a da annoba.
Yanzun nan kuma da safiyar nan ta Talata sai ga wannan saƙon daga ɗan uwa Yusuf Lawal Yusuf .
Ya zama wajibi ga mai hankali ya shiga taitayinsa. Al'amarin mace-macen nan sai dai neman sauƙi a wajen Allah Ubangiji mai Rahama.
Allah Ubangiji ka sa mu cika da imani
Copied
When we stay within our comfort zones, we limit ourselves and our potential for growth. We may feel safe and secure, but we also miss out on opportunities for new experiences, learning, and personal development. It is only when we take risks, try new things, and face our fears that we can truly unlock our potential and achieve our goals. 🎯
Stepping outside our comfort zone can be scary, but it is also incredibly rewarding. It helps us to build resilience, confidence, and a sense of achievement. It also opens up new possibilities and opportunities that we may never have considered before.
If you want to achieve your goals, challenge yourself, take risks, and embrace new experiences. Only then will you truly grow, change, and transform into the person you are meant to be.
Brian Tracy
Takawarki lafiya
Zainabuabu gimbiya
Mai nasara sarauniya
Allah ya ja da lafiya
Taka sannu Yar Amana zainabuabu gimbiya
Kin zamto abar kwatance kunnenawa sun jiya
Zan wakarki ba gazawa yinta na dauki anniya
Ya Allah ka taimaka min yarda ta zaga duniya
Zainabuabu ta kasance Mai daukar dawainiya
Ta zamto uwa ga yara Yan boko da tsangaya
Ta dage da kare yanci ba ta so musha wuya
Ba musu akan batuna zaga gari ka tambaya
Zainabu gimbiyar matasan gamji ki amshi godiya
In kyawu na shugabanci ne daga kanki an tsaya
Ga hakuri da taimakawa kinyi riko da tarbiya
Kin dace da shugabanci dun mun gane kin iya
Masu gunaguni ku tuba zainabu na da yafiya
Ba makara ku sammakawa tunda fari na safiya
Dan danasani akance keya nefa kun jiya
Gunki dukan mahassadanki sai sun zo su Shan miya
Ni safiyanu ne mawakin zainabu Yar gwagwarmaya
Kyakkyawa diyar sarakai ko da babu kwalliya
Burina na rera Waka Mai Sanya ta dariya
Ta kure martaba ta girma Nan gaba sai da jiniya
By Safiyanu Celtic
Malam Auwal na Bilkisa
Haka Allah yake abunsa
Yakan buda ko ba kwankwasa
Ya ci da tsuntsu da kwarkwasa
Hatta gwazarma a cikin kasa
Tunda ka rike Allah zaka bunkasa
Kai zafi idon makiyi k**ar albasa
Human Beings Are Of Four Types
1. A man who knows, and knows that he knows. This is the scholar, so take and patiently learn from him.
2. A man who knows, but does not know that he knows. This one has forgotten, so quietly remind him.
3. A man who does not know, and knows that he does not know. This one is a student, so teach him continuously because he will be a great scholar one day.
4. A man who does not know, and does not know that he does not know and isn’t even interested in knowing. This one is an idiot, so reject him".
Please ladies and gentlemen hit that follow button to support our page TheSystem
Copied
"Wai meye ce duniyarma
Tun wuri sanme kak**a
In ko kai aikin nadama
Lahirarka batayi kyauba"
-celtic
Mutanen da kake kewaye da su
Da mutanen da suke kewaye da Kai sunada matukar tasiri a rayuwarka. Zabawa kanka wadanda kuka dace da juna.
Listen to my verses for our incoming presidentAtiku Abubakar
Listen to my verses for Our incoming president Atiku Abubakar
"Muna Kira alumar kasarmu Nigeria
Mu zabi Mai kokari ga cigaban
Aluma Atiku Abubakar ya gyara Nigeria"
Safiyanu celtic
A. T. I. K. U 2023
Don't give up, the beginning is always the hardest.
Ina Mamakin Masu Zage-Zage A Social Media😏🙄Me Zai Hana Ku Saka Ranar Da Zaku Haɗu Ku Goge Raini🤸🤸
AssalamuAlaikum