Fulaniwood 24

Fulaniwood 24

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Fulaniwood 24, Producer, Government house, .

17/02/2022
Profile pictures 27/05/2021
Profile pictures 07/04/2021

GA AYYUKAN LADA DA ZASU IYA NAUYAYA MIZANINKA A RANAR ALKIYAMA.
๐˜ผ๐™ก๐™ก๐™–๐™ ๐™ฎ๐™– ๐™—๐™–๐™ ๐™ช ๐™ž๐™ ๐™ค๐™ฃ ๐™ฉ๐™ช๐™ง๐™–๐™ฌ๐™– ๐™ ๐™ค๐™™๐™– ๐™œ๐™ง๐™ค๐™ช๐™ฅ๐™จ ๐™ช๐™ ๐™ช๐™ฃ๐™š

`โœ” Kasa farin ciki a zuciyar Maraya yafi ka kwana kana Sallah

โœ” Kuyi gaggawar aikata alheri karkuce sai kunyi kudi mai yawa

โœ”A Kyautata niyya idan za'ayi aikin alheri domin asamu yardar Allah.

โœ” Ayi hankali da Riya, domin tana shiga cikin aikin mutum ta barauniyar hanya.

โœ” Sadaqah tana janyo maka samun nasara tare da taimakon Ubangiji acikin dukkan abinda kasa agabanka.

โœ” Sadaqah tana sanyawa ka samu gagarumar nasara akan Maqiyanka da mahassadanka. Kuma kaidinsu ba zai cuceka ba.

โœ” Idan wani ciwo yana damunka har ka rasa maganinsa, to yawaita sadaqah. In sha Allah ita Sadaqah magani ce, waraka ce, kuma kariya ce daga dukkan cututtuka.

โœ” Sadaqah ladanta yana tabbatuwa awajen Allah. Koda dabbobi kayi wa sadaqar, ko tsuntsaye, ko Kwari.

โœ” Sadaqah garkuwa ce daga sharrin 'barayi, ko gobara, kuma tana kiyaye masu yinta daga mummunar cikawa.

โœ” Babbar sadaqar da zaka fara gabatarwa ayanzu, ita ce kayi "sharing" (wato ya'da) wannan rubutun daga Zauren Fiqhu ba tare da goge koda harafi guda daga ciki ba.

Idan kayi haka da niyyar sadaqah, to duk wanda ya gani ya karanta kaima kana da lada akansa.```

Biyomu facebook
https://www.facebook.com/104524138382204/photos/a.104524161715535/107581818076436/?type=3&app=fbl

Biyomu Telegram
https://t.me/DAAWAFISABILILLAH

Biyomu Youtube
https://youtu.be/JWHPngd0aZ4

Mustapha Salisu
Abu Mus'ab
Abu Unaisah

Photos from Fulaniwood 24's post 30/11/2020
Profile pictures 26/10/2020

๐Ÿ’งDan๐Ÿ’งdarajar๐Ÿ’งannabi๐Ÿ’ง ๐Ÿ’งmuhammadu๐Ÿ’ง[s.a.w]๐Ÿ’ง ka๐Ÿ’งtura๐Ÿ’งA๐Ÿ’งgroups๐Ÿ’ง [3]๐Ÿ’งko๐Ÿ’ง[2]๐Ÿ’งba๐Ÿ’ง

๐Ÿ’งALLAH๐Ÿ’งYASA๐Ÿ’งMUGA๐Ÿ’งANNABI๐Ÿ’งMUHAMMADU๐Ÿ’งS_A W๐Ÿ’ง

Telephone

Website