Thank God
God no go Shem us
HAPPY SUNDAY ALL MAY THE LORD BLASS
God know why
Good morning all. Thank God for keeping you alive
Good morning all friends
MY Everything
The Lord is good
IKO ALLAH
Happy Christmas
God I'm appreciate you because there is no one like you
Auren Zumunci: Mata ta kona mijinta a cikin daki Da sanyin safiyar ranar Tatala ne 01-06-2021, wata mata mai suna Khadija Ahmad da ake zrgin kiyayyar mijin ta ta ciyo ta a unguwar Gaida ta shammaci mai gidan na ta mai suna, Basiru Haladu Bebeji, …
YANZU YANZU~ wamna El-Rufai ya kori masu muƙaman siyasa 19 daga aiki
Gwamnan Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, ya amince da korar masu taimaka masa na musamman guda 19 daga aiki.
A cewar wata sanarwa da gwamnatin jihar ta fitar a yau Laraba, wannan ne zagayen farko na masu muƙamana siyasa da za a kora a yunƙurin da gwamnan ke yi na rage yawan ma'aikatan gwamnati.
Daga cikin waɗanda aka kora akwai mataimakin shugaban ma'aikatan gidan gwamnati da babban darakta a hukumar Public Procurement Authority.
Gwamna El-Rufai ya sha s**a game da korar ma'aikata kusan 7,000 da ya yi, abin da ya jawo yajin aikin ma'aikata na kwana huɗu a jihar.
Sai dai gwamnatin na kare matakin da cewa tana kashe kusan kashi 80 cikin 100 na kuɗin da take samu wajen biyan albashi.
Manyan Laifuka Uku Da Attahiru Yayiwa Maciya Amanar Kasar Mu Nigeria 🇳🇬🇳🇬 Da Bazasu Taba Barinsa Ba ABU UKU NE BABBAN LAIFIN MARIGAYI JANAR ATTAHIRU, A GURIN MACIYA AMANAR TSARON NIGERIA INJI MARUBUCI A SHAFUKAN SADA ZUMUNTA WATO DATTI ASSALAFYA yammacin J...
See the thing want kidnappers do for mahu at gwagwada road