USK PAGE

USK PAGE

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from USK PAGE, Camera/Photo, .

30/05/2022

Ubandoma/Sagir
Fatan Alhairi

26/05/2022
18/05/2022

NASARA TA ALLAH CE.

KYAKKYWAR alaka da soyayya da kyautata zaton Alkhairi sune s**a hada soyayya mai karfi ta Amana tsakanin Hon Sagir Attahiru Bafarawa da sakkwatawa.

Duk inda kashiga gungun Al umma katada zancen wannan matashin dan takarar gwamna ajiharmu ta sokoto zakaji kowa yana fadar Alkhairi akansa

Ana sifanta kyawawan dabi'unsa tareda bayyana irin alkhairanda ke tattareda zabensa, tabbas wannan nasarace Daga Allah wadda muke fatar tayita bibiyarmu har samun nasararmu azabe da kuma cikin lokacin gudanarda mulkimmu.

Ina kara shaidawa sakkwatawa zaben Sagir Bafarawa zai zamo muna Alkhairi dayardar Allah kuma zamusha ayyuka fiyeda mahaifinsa zamu samu ingantacciyar rayuwa fiyeda mulkin babansa.

Allah yabamu Nasara yasa nasararmu tazamo Alkhairi ga jiharmu da mutanen jiharmu baki daya Amin.

Daga:- Usamatu Nakowa

Photos from Sokoto Facts's post 29/04/2022
24/04/2022

Salam dai sakkwato

Website