Momee Gombe
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Momee Gombe, Artist, .
Red is beautiful 🥰
Taqabbalallahu Minna Wa Minkum. 💜
Allah Ya maimaita mana.
Juma'at Mufeedah 🕌
Allah ka ingata rayuwarmu ka shiga lamarinmu ka yaye mana damuwarmu abinda yafi karfinmu Allah kasa mufi karfinsa. kaji kan iyayanmu da iyalinmu da dukkan musulmi bakidaya. Amin 🤲🤍
Jumma’at Mubarak 🕌🕋
RAMADAN
Watan Rahama, Gafara , Yanta Bayi Daga Shiga Wuta. Ya Allah muna rokonka Ka amshi ibadun mu kamana gafara da rahama alfarmar Manzon Allah S.A.W ❤️
May Allah Accept all our ibadah and forgive our sins.
Ramadan Kareem
Kada kayi bakinciki da farincikin wani, kada kayi farinciki da bakincikin wani.
Barka da Juma'a 🕌
Thank God Its Friday 💜
Juma'at Mubarak 📿
Zuciyoyi iri irine Akwai zuciyar dakeda Juriya akwai wace kuma takeda Rauni, Hakuri agurin bawa nada matukar mahinmanci Kamar yadda Gaskiya ke zama garkuwa ga mai ita. Akwai Jarumi akwai Kuma Jaruma a dukan Sassa ❤️
Alhamdulillah 🖤
TGIF 🕌
Barkan ku da safiya!
Dafatan an tashi lafiya. ❤
Kamar Yadda Allah Yake Juya Dare Zuwa Rana, Allah Ya Juya Damuwarmu Zuwa Farin Ciki. 🙏
If you don't believe in yourself nobody will believe you. ❤❤
Confidence comes from keeping the promises you made to yourself.
Be strong enough to let go and wise enough to wait for what you deserve.
Happy Weekend❤
Today's the best Photo 🥰

Today's the best Photo 🌿🥰
💚💚💚💚💚💚💚💚💚💚.... beautiful

Some days you just have to create your own sunshine.
Alhamdulillah ❤
Allah Yasa alkhairi Dan Musa.
Fashion is a language that creates itself in clothes to interpret reality.
Barkanmu da hutun karshen mako.
ALAQA ❤
Personal style is about a sense of yourself, a sense of what you believe in and wearing what you like.
Alhamdulillahi Ala Kulli Hal ❤
Juma'at Mubarak 📿
Barkanmu da Juma'a 🕌
Happiness is free 🥰
Alhamdulillah. 🥰 ❤️
Alhamdulillah 💕
Ya Allah Ka sa mu rabu da iyayenmu lafiya, Ka sa wutar Jahannama ta haramta a garemu. Ya Allah Ka karawa Annabi S.A.W daraja, Ka sa muna cikin cetonsa a ranar lahira.
Barka da ranar Juma'a da kuma Arfa 🕌📿