Yobe Media Youth

Yobe Media Youth

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Yobe Media Youth, Sports, .

Photos from Yobe Media Youth's post 03/04/2023

Alhaji Ali Ajakuta Chairman Na Bunnas Na jihar Yobe Matashine Mai matasa Sama da Dubu Goma a karkashinsa Ya Kuma dauki nauyinsu da ajihunsa domin ci gaban Mai Girma Gwamna Mai mala Buni, da jam'iyyar Apc.
Abubuwan da yayi na bayar da mamaki a wanna tafiyar sunada yawa gudun mawace ta mussamman da yabayarwa matasa Mussamman masoya Jam'iyyar Apc.

Hakikanin gaskiya Ali Ajakuta matashine mai dubban matasa Kuma Mai hidimtawa matasa A wanna Gwamnatin da muke tafiya ta Apc Ta jagora Mai Mala Buni, A yanzu haka Kuma Ali Ajakuta Yashirya tsaf domin hidimtawa Dubban Al'umma Talakawa da masu bugata ta mussamman domin rage musu radadi a wannan watan.

Maganar gaskiya wannan Matashin Babu wani abu da yakamata Gwamnati tamasa illa abashi wani mikami da zaiji da mutanansa da s**a futo s**a hidimtawa Gwamnati da karfisu da jinin jikinsu, da kudaden ajihunsu shine babban Sakayyar siyasar a Demokradiya.

Bunnas Ali Ajakuta Youth Association Of Yobe State.

Photos from Apc Youth Solidarity Movement's post 03/04/2023
28/07/2022

Gov. Buni Sets Up 8 Member Pension Reform Committee

H.E Governor Mai Mala Buni has reconstituted a 8 Member Pension Reform Committee to settle all outstanding pension and gratuity of retirees in the state.

The Governor approved the reconstitution of the committee and appointment of Goni Usman Gana as Chairman of the Reconstituted Local Government Staff Pension/Gratuity Payment Verification Committee.

Other members of the committee include: Representative of Ministry for Local Government, Representative of Local Government Audit Department, Representative of Nigeria Union of Pensioners, Representative of Nigeria Union of Local Government Employees (NULGE),Representative of Local Government Service Commission.
Others include Representative of Nigeria Union of Teachers (NUT), Representative of Medical and Health Workers Union and Executive Secretary of Local Government Staff Pension Board will serve as Secretary/Member.

The committee is to among others, verify retirees from the Local Government Service, death benefits and ascertain the next of kin in case of deceased Staff.

Also the committee will ascertain the actual amount to be paid as Pension, gratuity and death benefits,and summit the list of verified staff to Government for approval and subsequent payment.

This is in keeping with the determination of the Buni administration to ensure the welfare and well being of workers in the employ of the state government.

Yusuf Ali
SSA Digital & Strategic Communications.

05/05/2022

Nguru Machina Karasuwa Yusufari, Takace Jajircecen Matsahi Mai Saukin Kai Babu Girman Kai, Zandan Fadi wani bayani da kullum yake a mutanansa.
Kar kuyi fada da kowa, Kar kuyi cin mutunci Ga wani, Ko batanci. bamu dauki wannan Al'amarin Do or Death Appears Komeye Allah Yayi mafi Alheri shi mukeso.

wannan Abinda muke nema inba Alheri bane Allah Ya Chanja Mana Da mafi Alheri.

mu munzone Domin Mutananmu da mukaga suna Cikin damuwa Rashin Jari, Rashin Aikinyi, Rashin Sana'a Munzone Domin Gudanar da irin wayenan Ayyukan.

bamu nema Dan Karan kammuba saidan Al'umma.

Allah Sarki Bawan Allah, Allah Yacika maka burinka.

Photos from Yobe Media Youth's post 30/04/2022

There may be wannan shine post na farko da zanyi akan 'yan adawar Hon. Abubakar Abubakar Jinjiri a matsayin tunatarwa ta agaresu.

Nasha kudirar mantawa da lamarinsu toh amma ankai wani mataki da a matsayina na dan asalin constituency da yake neman wakilci nagari naga ya kamata in fitowa da duniya wasu abubuwa daga cikin alkairan sa.

A siyasar da Hon. Abubakar Jinjiri ya ke gudanarwa a wannan gundumar tamu ta Nguru, Machina, Karasuwa da Yusufari baya bukatar tallatawa kafin mu zabe shi kuma mu kara zabar shi.

Duk mutumin da zai tallafawa rayuwar matasa ta hanyar samar masu da ayyukan yi ko koyar dasu sanao'i domin dogaro da kansu, a takaice dai ya gina Al'umma, to wannan mutumin jaa dashi sai wanda yayi aiki irin nasa ko kuma wanda ya fi nasa.

masu Cewa Kuma wai bazasu zabi Dan Abuja ba Menene Dalilinku? mu Godewa Allah cewa yaje yasamu Kuma baimanta damuba tun kafin Yafito Takara yake abubuwan Alheri.

Kuyi tunani kuga Hon. Abubakar Jinjiri shi ba Gwamna ba, shi ba member ba, shi ba chairman ba, shi ba wani commissioner ba, shi ba wani Rep ba, ko Senator ba, amma hakan bai hanashi yin amfani da arzikin da Allah ya h**e masa ba wajen ganin ya gina al'ummar wannan gunduma tamu ta Nguru, Machina, Karasuwa, da Yusufari ba.

Ya kamata hankalinmu ya zamo alkalaminmu shin baku tunanin wannan Bawan Allah shine ya fi chanchanta ya wakilcemu a Abuja domin cigaban wannan gunduma?

Mutumin da yayi amfani da arzikinshi domin kyautatawa talakawan wannan yanki namu ba tare da wata kujera ta iko a hannunsa ba, menene kuke tunani idan muka bashi dama ya wakilcemu a wannan karon?

Shin Ina amfanin wadanda muke turawa shekara da shekaru suna wakiltarmu amma har zuwa yau babu wani 'capital project' daga cikin 'constituency project' da ake basu da zamu iya nunawa muyi alfahari da shi a matsayin talakawan da suke wakilta? Shin ba'a basu constituency project din ne ko kuwa ana basu?

Idan har ana basu Ina suke kaiwa? Saboda mu dai bamu gani ba a kasa. Kudi da wasu daga cikinsu suke rabawa wannan ba taimakon Al-ummah bane, Ayyukan Da Yakamata Matasan Yankinan su samu, Amma Sam abin ba Yanda muke tunanibane.

A yanzu Hon. Abubakar Abubakar Jinjiri ya samawa matasa maza da mata hanyoyin dogaro da kai a wurare da dama, Amma saboda zuciya maikyau irintashi yace Kar a Tallata.

don haka mungani a kasa, cewa yanayi ne saboda kishin al-ummarsa kuma ko yau bai zama wani abu ba a wannan gunduma tamu, to tabbas yayi shukar da nan da karshen duniya ma shukar ba zata mutu ba.

Irin haka 'yan siyasa ya kamata su dukufa wajen gina Al-ummah, saboda idan kabawa matashi aiki kamar ka taimaki wata Alkarya ce wadda baka San yawanta ba.

Ina jaan hankalin jama'a da su zabi HON. ABUBAKAR ABUBAKAR JINJIRI da ire-iren sa masu gina Al-ummah, gini na din-din-din ba ginin jeka-ka-dawo ba.

Muna fatan Allah yayi riko da hannayensa da ire-irensa. Aameeen!

Yakubu Mukhtar Ibrahim Nguru.

Photos from Yobe Media Youth's post 27/04/2022

Dan Takararmu Na Dan Majalissar Tarayya Na Nguru Machina Karasuwa Yusufari. A Yau dai Cikin Amincin Allah An kafa Manyan Billboard Nasa Guda Uku, A Garin Nguru A Hanyar Gashuwa, Babban Roundabout na Nguru, da kuma Hanyar Kano.
Mai Girma Hon, Abubakar Abubakar Jinjiri (AAJ) Matashine Maison Matasa Daci Gabansu Shiyasa kullum ya dukufa wajen Kulawa da damuwar Al'umma, Wanda A Kullum zai kyautatamaka Amma bazaiso kasa Facebook dukkan Wanda yasanshi Haka zai fadama. Kuma Yanada wasu Mission na Taimako daban-Daban dazaiyi Insha Allah kafin lokacin zabe.

yace a kafa Billboard a Nguru, Machina, Karasuwa Yusufari, Domin Tabbatar Da Nunawa Al'umma Yana tare Dasu, bayan kiraye kiraye dayasamu daga mabiyansa nacewa Yakamata Oga Ayi Billboard Yace za,ayi Kuma Yayi Billboard na keta Raini.

a halin Yanzu an kafa a Nguru, sauran Machina Karasuwa Yusufari, Insha Allah Rabbi za,akafa bada jimawaba. Kuma matasa sun bada Goyon baya, labarinsa ba iya Zone-C har Sauran Yankuna.

Hon, Abubakar Abubakar Jinjiri, Muna Alfahari dashi sosai Kuma Insha Allah Rabbi Nasara Tana Tare Dashi da Izinin Allah.

mutum ne da yake komai nasa Cikin nitsuwa dakuma daukan shawara maikyau, to hakika Haka akeson Dan Siyasa Mai kishi Da Kuma Kaunar Mutane. da kamanta Gaskiya.

da wannan Muke Rokon Allah Yasa Wannan kafa billboard yazama Alheri.

Allah Kasan zuciyarsa Dukkan Masu Masa hassada ka kunyatasu Albarka Wannan Watan Mai Alfarma.

*Comrd.Yakubu Mukhtar Ibrahim Nguru.

Website