Kausu sagittarius

Kausu sagittarius

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Kausu sagittarius, Health/Beauty, .

08/09/2022

SAGITTARIUS FUSKA TA FARKO MERCURY 22 NOVEMBER To 30 NOV
اعوذ باالله من الشيطان الرجيم
بسم الله الرحمن الرحيم
وصلى الله على النبي الكريم
Qausu wannan fuskar baqine ko Ace ruwan tarwada Mai qarancin gemu me kyewayayyar fuska Mai matsakaicin tsayi gaskiya wannan fuska basuda tsayi yanada baqin gashi sannan yanada fadin qirji mai raayin riqau yanada Alama Afuskarsa da qirjinsa Acikinsa da tabo Atafin hannayensama da Alamar Dan gaye Idan عطارد yana cikin hali mai kyau Aka haifeshi Marubucine ko dupty Na wani Mulki ko wajan Aiki ko saurauta shi mataimakin shugabane ko maabocin taurari saboda Mercury Malamin hisabine ko Aa hakimine ko malamin makaranta Da sauransu
Amman idan baya tasha mai kyau Aka haifeshi talakane mai wahala sosai
Sagittarius wannan fuska yanaganin tasku daga hukuma haka zai tsira daga harin kisankai muraran
Dukda yanada farin jini inya bayyana yakan samu girma Awajan Abokansa
Dukda Suna cutar dashi idan s**a kar6i wani Abun yanashan wahala kafin subashi bayan Artabu
Allah Masani
استغفر الله العظيم الذى لاإله إلاهو الحى القيوم
Dr. Shuaibu Ahmad Tijjani

08/09/2022

LABARIN MATAN SAGITTARIUS

اعوذ باالله من الشيطان الرجيم
بسم الله الرحمن الرحيم
وصلى الله على النبي الكريم
Barka da Ranar Litinin a Acikin watan Azumi mai Albarka
Allah yakar6i ibadummu gaba daya yadatar damu yabawa qasarmu lafiya dazama lafiya Allah yayalwatamana Arziqi yasawa Shuwagannimu tausayimmu dan Isar Shugaba Alaihissalam RAMADAN KHAREEM
Sagittarius tanada Yan,uwa maza da mata Tafisu samun kudi tafisu yawan yara masu gobe mai kyau tafisu fada Aji wani Abu Na rikici Akan kudi zaisa suqi jituwa dasu wataqila cimata dukiya suke ko s**ai nesa nesa dasu yafi Alkhairi bawai Ana nufin mutum yayenke zumunci bane Amman duk Abinda zakai yazama Ala,basiratan shi nake nufi yawwa jamaa kar ayanke zumunci
Dayawansu zasubar duniya subarta wannan kenan
Tanasamun martaba Awajan iyayenta musamman babanta fuskar Saturn mahaifizata fara bunnewa kafin mahaifiya Fuskar Moon kuma uwa zata fara bunnewa wataqila tayi gaado Na kadarori da gidaje Wanda kota gadaa basuda Amfani saboda bazata Amfanaba sanadin hakama zata fada chakwakiya da Yan uwanta bayan wannan Allah zaibata mai Albarka
Mafiyawan ya,yanta mazane fuskar Saturn fuskar moon kuma maza da mata
Amman koma menene Akwai tabbaci Iska na gado da Aljanun qarin da Innah da tarkecen iskokai subaibayesu suwahalar dasu saitanemamusu Maganin rigakafi Na Ahdu SULAIMAN
Sannan idan tafara haifar mace inbatai wasaba babu dan dazai rage Wanda zata rayu dashi zata wahala sanadin ya,yanta
Kuma zatai baqin ciki sanadin mutuwar wasu
Allah masani
Fatan zaasha ruwa lafiya Ramadan KHAREEM
استغفر الله العظيم الذى لاإله إلا هو الحى القيوم
Dr.Shuaibu Ahmad Tijjani

08/09/2022

QARSHAN LABARIN MATAN SAGITTARIUS

اعوذ باالله من الشيطان الرجيم
بسم الله الرحمن الرحيم
وصلى الله على النبي الكريم
Barka da Ranar Alhamis
Allah kabawa qasata Nigeria zaman lafiya da kwanciyar hankali Albarkar Shugaban halitta
Idan tabuqaci Alfarma daga gurin babba ko qarami taje masa Ranar Alhamis da tsakar rana Zatasamu biyan buqata
IDan zatayi bacci tasa kanta wajan gabas ko inda tasan kusurwar kogin inda takene
Hakan zaizama tsaro Awajanta
Tana yawan Shan Magani mai wanko ciki Aqallah Awata ko sau 1 zuwa 2 don zaman lafiyarta
Idan taso ku6uta daga sharrin mutum da Aljan da maita da hassada
To tazana wannan hatimin yayinda wata yashiga hasumiyar qausu Tayi mata hayaqi da kandar da habbu haan da shaih saitasa Adamanta zaizama hijabi tawajanta
Idan batada hali nayi to in watan dai yana cikin qausu tazana kamar irin yau dinnan kunga Ai wata yana cikin qausu
Wannan
Amman rubutun da muski da zaafaran da maaul wardi hayaqin takardar Niddu meea,sa,il da sandal rose
بِسْمِ اللَّهِ الرَّحْمَنِ الرَّحِيمِ
إِنَّ الَّذِينَ قَالُوا رَبُّنَا اللَّهُ ثُمَّ اسْتَقَامُوا تَتَنَزَّلُ عَلَيْهِمُ الْمَلَائِكَةُ أَلَّا تَخَافُوا وَلَا تَحْزَنُوا وَأَبْشِرُوا بِالْجَنَّةِ الَّتِي كُنْتُمْ تُوعَدُونَ ٠٠ آه آه آه وه وه وه بتكفال صعى كعى مميال توكلوا ياخدام هذه الأسماء بمحبة sunanki واعقدوا السنة الخلق والبشر من كل انثى وذكر بحق هذه الأسماء العظيمة ٩ ح ه ل ا ٩ ط ٨ ا ا ا ا ح ل ا ٢ ٩ ل ا ا ه‍ ٠ ٩ ااا ٢ ا ا ٦ ٢ ٤ ٢ ٢ ٦ ٧ ا ا ل ا م ٤ ا ا ا د ٢ ٩ ٢ ٠ ا ط ا ٩ ا ر ٥ ٨ ٢ ا ا م د ٠ ا ا ا ا ه‍ ق ولاحول ولاقوة إلابالله العلي العظيم وصلى الله على سيدنا محمد وعلى آله وصحبه وسلم
Wannan shine qarshan labarin Sagittarius insha Allah sai munjuyo wani babin ina roqan Allah yakiyaye dukkansu damu baki daya daga dukkan sharri yabawa qasarmu lafiya dazama lafiya Alfarmar shugaban halitta yahayyu ya qayyum
استغفر الله العظيم الذى لاإله إلا هو الحى القيوم
Dr. Shuaibu Ahmad Tijjani

Website