Mugyara yau don gobe

Mugyara yau don gobe

Kayi min nasiha nima naimaka nasiha domin gobenmu tayi kyau

13/03/2022

KISA!!!

A zamanin khalifa Umar dan Khattaab, wasu mutane uku s**a zo masa suna rike da wani saurayi s**a ce, Ya Amiral muminina! Wannan mutum ya kashe mana mahaifinmu.

Umar: kai donme ka kashe musu uba?

Saurayi: Ni makiyayi ne, rakumata ce ta ci itaciyar gonar mahaifinsu, sai mahaifinsu ya bugi rakumin da dutsi, rakuma ta mutu, ni kuma na dauki dutsin na buge shi
ya mutu.

Umar: saboda haka zan tsaida haddi akanka.

SAURAYI: ka saurara mini kwana uku, mahaifina ya mutu ya barni da kanwata da kuma dukiya, idan ka kasheni dukiyar da yar uwata zasu tozarta Kamini Uzuri naje na raba Dukiyar.

Umar: wa zai lamunceka?

Saurayi ya duba cikin mutane sai ya nuna Sahabi "Abu Dhar".

Umar: ka lamunce masa Ya Aba Dharr?

Abu Dharri: na'am

Umar: ba ka san mutum ba ka lamunce, to idan ya gudu haddi zai koma kanka.

Abu Dharr: na yarda.

Saurayi ya tafi, aka kwana biyu, an shiga na so uku, saurayi bai zo ba,

Hankalin kowa ya tashi akan Abu Dharri kar haddi ya koma kansa.

Kafin sallar magariba sai ga saurayi ya zo a gajiye, ya tsaya a gaban khalifa Umar.

Saurayi: na mika dukiyar ga kawuna yanzu ina hanunka, ka tsaida haddi
akaina.

Cikin mamaki Umar ya ce: me ya dawo da kai bayan ka sami dama da za ka
iya gudu abinka?

Saurayi: na ji tsoro, Kar a ce cika alkawari ya Kare
cikin mutane.

Umar ya juya ga Abu Dharr: me ya sa ka lamunce
masa?

Abu Dharr: na ji tsoro, kar a ce alheri ya Kare cikin
mutane.

Wannan jawabi ya yi tasiri ga masu Neman jinin ubansu, s**a ce sun yafewa
saurayi.

Umar: don me?

S**a ce: muna tsoro, kar a ce afuwa ta Kare a cikin mutane.

Ni ma na isar muku da wannan labari ne don ina tsoron kar a ce kira/tunatarwa zuwaga aikata alkhairi (wato da'awa) ya Kare cikin mutane. Don Allah kai ma ka tura kar ace yada alheri ya qare cikin mutane.

Allah Kaji Kan Malamanmu da sauran yan uwanmu das**a Rigamu Gidan Gsky

11/03/2022

DOLE NE
Kowa zai mutu maana alkawarine na RABBIL IZZATI
Inbaka mutu kana yaro ba to lalle zaka mutu bayan ka tsufa
Saboda haka ALLAH(swt) yake gargadinmu "yaku wadanda kuka bada gaskiya karku sake kumutu face kuna musulmai"
YA ALLAH kadauki ranmu kana mai yarda damu

14/02/2022

Islam Net Islam Net works towards creating an inclusive society by making information about Islam accessible through dawah, social media, teaching, media and political engagement. We're establishing a Norwegian Masjid and community center in the capital of Norway.

16/01/2022

allah kayi maganin matsalolinmu

23/12/2021
11/12/2021

KHUDUBAR JUMAA 9/12/2021
Imam ya fadakar mahimmancin matasa musamman (18-40) da gudunmawa da yakamata su baiwa al umma da karfinsu da iliminsu da kuma jajircewarsu
Sannan suguji kwaikwayon dabiun turawa da yahudawa kokuma ko dabiun mata
Akarshe ya kwadaitar mahimmancin aure musamman ma ayishi da wuri idan dahali
Allah yadatar damu mu fahimta mu aikata musamu thabati
Allah kakara trillions na salati da salami ga muhammadur rasulullah (saw)

09/12/2021

ANTAMBYI SAYYADUNA ALIYU(RTA) MAYE HAKIKANIN TAQWA?
Sai yace:
Jin tsoron ALLAH
Aiki da QURANI
Wadatuwa da kadan
Guzuri don Qiyama

Profile pictures 09/12/2021

أنت مسؤول عن سعادتك وراحة بالك ، مهما كانت المنغصات والظروف ، وحدك من تقرر إن كان الموقف الفلاني سيؤثر عليك أو العكس .

Photos from Mugyara yau don gobe's post 08/12/2021
06/12/2021

WATA RUWAYA DAGA SASHEN MAGABATA
Duk lokacin da jahilci da talauci s**a hadakai zasu sauka awani sai kafirci yace kujirani nima ina zuwa
Ya Allah karabamu da talauci,kayayemana jahilci,kanesantamu da kafirci
👏👏ameen summa ameen👏👏

Photos from Mugyara yau don gobe's post 01/12/2021

Dayawa mutum zaiyi sallah ladansa bazai huce ushuri,tusui,sumuni ko subui saboda rashin kyawun sallarsa

18/11/2021

Cikin tsarin lokutan da muke aiwatar da ayyukanmu ya za ma halal kadai muke tsarawa

15/10/2021

Allahu don manzonka kabarmu dukka akan daidaií ¼í¸�
mubada dukka farillah mukauda dukkan mahzuraií ¼í¸�
da gaskiya da amana mu tsarkakeka abauta daií ¼í¸�
ga Daha ko me zamuy yazam yabo basaboba�

Telephone