Murja ibrahim

Murja ibrahim

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Murja ibrahim, Grocers, .

20/08/2022

Zamu fara shirn film din murjanatu kutayamu da Addu,a

20/08/2022

Ina gaisuwa my fans

20/08/2022

Good night my fans

19/08/2022

Happy Friday

15/08/2022

πŸ‘πŸ‘πŸ‘ ina muku fatan alkairi masoyana

29/07/2022

Good morning my fansπŸ™‹πŸ™‹πŸ™‹

29/05/2022

πŸ˜„πŸ˜„πŸ˜„ HALA madrid

Photos from Murja ibrahim's post 17/05/2022

ehhh mn

11/05/2022

BARKA DA RANA MY FANS

10/04/2022

Good night my fans ya ibada

03/04/2022

HAPPY RAMADAN TO ALL MY FANS

15/03/2022

"Duk wanda yazo duniya wata rana zai tafi ko ya shirya tafiya ko bai shiryaba zai koma ga Allah, mutuwa batada dangi amma tafi kowa zumunci, idan yau tazo min gobe kai zata zowa".

*Ya Allah kasa duk randa zata zo mana kasa muchika da kyau da Imani*

MURJAN BABA

15/03/2022

SHEKARU NAWA ABU-HURAIRAH (RA) YA LAZIMCI ANNABI S.A.W??

TAMBAYA :
Mallam don Allah ina son in san shekara nawa aba hurera yayi a raye da manzon Allah, kuma bayan rasuwar manzon Allah shekara nawa yasamu araye? Nagode malam. Muna musune da wani Dan shi'a

AMSA:
To dan'uwa Abu-hurairah ya lazimci Annabi s.a.w. tsawon shekaru uku, kamar yadda Bukhari ya rawaito a sahihinsa 1\359, sannan bayan Annabi s.a.w. ya bar duniya ya yi shekaru 47 kafin ya rasu, don haka Abu-hurairah ya rasu a shekara ta 57 bayan hijra.

Wasu daga cikin malaman tarihin suna cewa: Abu-hurairah ya musulunta tun a shekara ta bakwai a watan Safar lokacin yakin Kaibar, don haka sai ya zama ya rayu a musulunci kafin Annabi s.a.w. ya bar duniya, shekaru hudu da wata daya, sai a dauki abin da aka rawaito a Bukhari a matsayin gwargwadon lazimcitarsa ne shekaru uku, kamar yadda ibnu Hajar ya fada a Fathul-bary 6\608..
Allah ne mafi sani.

15/03/2022

Farin Ciki

12/03/2022

Good night all

06/03/2022

good night my fans kuyi invite

04/03/2022

HAPPY JUMA ATUL KHAREEM TO ALL MY FANS

Photos from Murja ibrahim's post 26/02/2022

Barka da dare my fans

28/01/2022

Aslm

Website