Matsalar istimina'i Islamic chemist center

Matsalar istimina'i Islamic chemist center

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Matsalar istimina'i Islamic chemist center, Medical and health, Jakara titin yan gurasa kano as sulpan, .

10/08/2024

GA ILLOLIN DA ISTUMNA,I YAKE HAIFAARWA TSAYA KA SAURARA DON KARE KANKA DAGA KAMUWA DAGA ILLOLIN

Daga:-DR- nuraddeen kano kasuwar kurmi jakars

TELL:- 08146241110



Akwai matsaloli dadama da aikata istimina'i yake haifarwa wanda indai mutum bai nemi magani ba ko da ya daina to wadannan matsalolin suna tare dashi har sai ya samu magani da zai warkar dashi daga wadannan matsalolin. Kamar yadda za mu kawo illolin da aikata istimina'i yake haifarwa ga maza da mata wadda muddun ka samu wadannan matsalolin to ka hanzarta wajan neman magani domin waraka da kuma inganta lafiyarka.

Daga cikin illolin da istimina'i yake ga maza akwai :

1. Kurajen fuska
2. Lalacewar fata
3. Yawan bacin rai da shiga damuwa
4. Saurin kawowa a saduwar aure
5. Karyewar gashi
6. Kan azzakarin Namiji yana kumbura
7. Ranunin gani
8. Raunin Tunani
9. Sanyi Na mara ko infection
10. Gwaiwa Kumburar 'ya'yan maraina
11. Yawan kasala
12. Rashin hakuri ko yawan fushi
13. Lalacewar maniyyi
14. Lalata garkuwar jiki
15. Nauyin Bacci

Wadannan su ne wasu daga cikin illolin da ake samu idan ana aikata istimina'i ga maza kuma insha'Allahu zamu kawo na mata nan gaba kadan, idan a matsayinka na namiji kasan kana aikata istimina'i ko kuma ka aikata. To lallai yakamata ka hanzarta wajan neman magani domin kare lafiyarka da kuma magance Matsalolin daka samu.

Ga masu wannan matsalar, zaku iya amfani da Khall tuffa murfin kwalbar biyu duk lokacin da mutum yaci abinci sai ya samu ruwa rabin kofi idan bashi da ulcer, idan kuma Yana da ulcer sai ya samu kofi daya ya zuba murfi 2 yasha. Da safe da rana da dare duk zaisha loakcin da yaci abinci. Idan ya samu dama sai ya siya magani hadadde yayi amfani dashi domin waraka gaba daya.

Akwai hadadden magani mai karfi da muka hada ga masu irin wannan matsalar domin samun waraka da magance dukkan matsalolin da muka ambata a Wannan rubutun
Maganinmu na wata Daya Muke bawa mutum yayi amfani dashi idan mutum bashida halin karbar na w

10/08/2024
20/07/2024

MAGANIN ƘARFIN MAZAƘUTA, MAGANIN HIV CUTAR ƘANJAMAU MAGANIN ZINAR HANNU (ISTIMNA'I) DA MAGANIN SANYI, DA MAGANIN RASHIN HAIHUWA
(KASHFUL ALEEL)
RASHIN KARFIN GABA, GIRMANSA, SAURIN KAWOWA, RASHIN SHA'AWA KO KANKANCEWAR GABAN NAMIJI KO RASHIN HAIHUWA
MAGANIN MU YANA 👇🏻
*Yana hana saurin kawowa
*Yana kara kaurin azzakari
*Yana wanke dattin mara
*Yana kara Ruwan Maniyyi
*Yana kashe Karfin Sanyin Mara
*Yana farfado da karfin jijiyoyin azzakari na din-din-din
*Yana maganin Basir
*Yana maganin Sanyin Mara
*Yana wanke Mara
Zinar hannu yana hana haihuwa, yana haifar da rashin ƙarfin mazakuta yana haifar da yawan mantuwa, yana lalata s***m (maniyyi) muna da ingantaccen maganin da zai saka ka daina ISTIMNA'I
Maganin cutar HIV ƙanjamau, muna da ingantaccen maganin HIV wanda mun bada kuma an warke daga cutar gaba ɗaya, duk mai wannan matsalar HIV ya tuntubi Cibiyar kashful Aleel zai samu waraka in sha Allah, Mun bada magani sama da mutum 100 sun warke daga cutar Ƙanjamau
Muna bada maganin sanyi na infection, syphilis, ghonorrhea, da kuma sanyi mai hana haihuwa, tare da sanyi mai sanya ƙuraje ko ƙaiƙayin jiki, da sanyi kowani iri
Duk wanda yake buƙatar waɗannan magungunan zai iya tuntuɓar babban cibiyar maganin musulunci na

08146241110
08100020780 dr nuraddeen kano kasuwar kurmi jakara titin yan gurasa assulpan PULAZA shago number 4

30/05/2024

08146241110

Photos from Matsalar istimina'i Islamic chemist center's post 30/05/2024
Photos from Matsalar istimina'i Islamic chemist center's post 29/11/2023

MAGANIN ISTIMINAI SADIDAN MACE KO NAMIJI MASU WASA DA GABANSU DA HANNU KO ZIRA WANI ABU YAYIN JIN SHAAWA SU BIYA BUKATA TO GA MAGANI

NAMIJIN GORO GUDA BIYAR CITTA DAN YA ME YATSU GUDA UKU SAI TA FARNUWA DUN KULE UKU SAI A HADA A JAJJAGA A TURMI SAI ASAMU RUWA LITA BIYU AZUBA ATAFASA SAI ASAMU LEMON TSAMI GUDA UKU A YAYYANKA ACIKI SUTAFASA TARE AI TASHA TSAWON WATA BIYU KOFI DAYA SAFE KOFI DAYA DARE INSHA ALLAH ZAA SAMU LPIY SHARADI IDAN MUTUM BAYAN YAGAMA SHA YA SAKE AIKATA ISTIMINAI TO KAMAR BE BA NE

MUNA DA HADADDE IDAN DAME BUKATA 08146241110 KIRA KO WTSPP

Photos from Matsalar istimina'i Islamic chemist center's post 29/11/2023

ZUWA GA MASU AIKATA ISTIM'NA'I

ILLOLIN ISTIMINAI GA MAZA DA MATA

Assalamu Alaikum Warahmatullah wabarakatuhu, yan uwa na barkan mu da wannan lokaci inai wa kowa da kowa fatan Alkhairi,da fatan kowa yana cikin koshin lafiya.

Yan uwa nayi nazarin yin wannan rubutu nawa ne akan,yan uwa masu aikata istim'na'i maza ko mata,kamar yadda nayi bayani a baya game da illolin da yake haifarwa da kuma cutarwar sa.

Yan uwa wllahi tallahi istim'na'i bashi da wani amfani,duk wanda yace maka ka rika yi yana kara lafiya makiyin ka ne shi,kuma wallahi karshe sai ya saka ka kayi nadama,don na ji kuma an gayan.

Domin aikata wannan abu bayan ka sabawa Allah to kai kanka yinsa yana cutar dakai,kuma yinsa bashi da wata fa'ida ta zahiri ko badini,kuma ga masu cewa suna yinsa ne don gudun afkawa zina,ku sani baka da wata hujja,don ai ba zabi aka baka ba,cewa ka aikata shi idan kana jin tsoron zina!!

Kamar yadda na fadi illolin sa a baya,yanzu ma gaka zan sake maimaita su,tare da karin wadan su.

KADAN DAGA ILLOLIN SA GA MAZA.

1. Kankancewar azzakari
2. Saurin kawowa
3. Fitar fafin ruwa daga gaba
4. Raunin jiki
5. Yawan kokonto
6. Rashin nutsuwa
7. Saurin tsufa
8. Yamushewar fatar jiki
9. Fitsarin jini
10. Jin zafi yayin fitsari.
11. Rashin samun rabo
12. Kashe kwayoyin halitta.

ILLOLIN SA GA MATA.

1.Lalacewar farji
2. Bushewar farji
3. Faitar farin ruwa daga farji
4. Daukewar sha'awa
5. Faitar kuraje daga farji
6. Gusar da budurcin ya mace.
7. Yamushewar fatar jiki.
8. Saurin kawowa yayin saduwa.
9. Yawan komonto da rashin nutsuwa.
10.Zobewar Nono.
11. Hana samun rabo.
12. Rasa kwayoyin halitta

Sannan kuma dukkan wanda ya tsinci kansa cikin aikata wannan babban kuskure,yayi kokarin denawa tun kafin lokacin danasani ya riske shi.

Kuma yayi kokarin yin amfani da maganin daya dace,don kaucewa barazanar,illolinsa kuma shi yana da wani abu koda ace kafi shekara 20 da daina shi muddin baka nemi magani ba to yana nan tare da kai baza ka gane ba sai kana da iyali,ko kayi aure sannan zakag

DANNAU : 29/09/2023

MENENE DANNAU?

Dannau shi ne lokacinda mutum ya kwanta yana bacci, sai ya ji kamar an zo an danne shi, an shake masa hanci da baki, ba ya iya motsi ko numfashi ko magana kuma yana ihu amma ba a ji. Mutum ya kan cika da tsoro da tunanin mutuwa lokacinda abun yake faruwa da shi.

Kashi uku zuwa shida bisa dari (3-6%) na mutanen duniya suna fama da matsalar Dannau. Yayinda kashi talatin bisa dari (30%) na matasa kuma suna fama da wannan matsala, aqalla kowanne acikinsu ya ta6a fuskantar matsalar Dannau ko da sau daya ne a rayuwarsa.

Daga shafin Sunnah Medicine, masu yin Ruqiyyah da harhada magunguna na Musulunci.

Daga shafin Sunnah Medicine, masu yin Ruq'yah da harhada Magunguna na Musulunci. Shiga wannan shɗin rubutun domin kallon cikakken bidiyo akan matsalar Dannau. https://youtu.be/8x0Bp7736fM?si=UkvLUdWmtEOYIRef
Lambar waya 08162600700.

A gargajiyar Bahaushe, Dannau wani Aljani ne da yake zuwa ya hau kan mutum lokacin da yake bacci, ya shaqe shi, ya hana shi sukuni.

A binciken da Cibiyar SUNNAH Medicine https://www.facebook.com/sunnahmedicinepage/ ta gudanar, ta gano wadansu abubuwa da suke kawowa `yan Adam matsalar Dannau, wadanda suke da alaqa da Aljanu da kuma masu nasaba da abubuwa na zahiri wadanda ba na Aljanu ba.

Menene Dannau?

Akan samu wasu na'in Aljanu da suke zuwa su hau kan ruwan cikin mutum, su daddanne shi, su shaqe shi, sannan su toshe masa kafofin fitar iska kuma su daure masa jijiyoyi. Sukan zauna akan mutum daga `yan mintuna zuwa `yan awoyi, har sai sun gama yi masa abinda ya kawo su.

ALAMAR AL-JANI YANA SO YA DANNEKA.

Tun kafin bacci ya dauke ka, Aljanin zai iya zuwa ya tsaya akanka, yana jira kay bacci, ya danneka.
Ga alamomin da zak gane.

1- Kafin abin ya faru, za ka fara jin ciwon kai ta qeyarka, kafin bacci ya dauke ka.

2- Faduwar gaba, lokacin da ka dan fara gyangyadi.

3- Jin nauyi a kafadarka, kamar ana daddanna maka.

4- Mutuwar jiki gaba daya, musamman in kana so ka tashi kay alwala kafin bac

DANNAU : Yadda Aljanu suke danne mutane, su shake su. 1- Menene Dannau? 2- Alamar Aljani yana so ya danne mutum. 3- Alamimin Dannau lokacin da ya danne ka. 4- Me ya s...

29/09/2023

HANYOYIN RAGE ƘIBA DA TEƁA

Masana sun bayyana cewa domin kyautata lafiyarka a yayin da ka manyanta, yana da matukar amfani a guji kiba, domin za ta iya haddasa cututtuka da daman gaske, wadanda s**a hada ciwon suga, matsalolin zuciya, ciwon ƙafa (gout)
da sauransu.

Lamabr waya 08146241110.

Za ka iya kaucewa fadawa cikin jerin wadanda kiba ke saurin lalata musu rayuwa ta yin amfani da hanyoyi kamar haka:-

★ Ka tanadi lemun zaki da citta. A tafasa su minti hudu zuwa biya, a yi shayi ban da madara. A zuba MA’UL – KHAL ( Karanta cikakken bayani akan amfanin Ma'ul khal a cikin wannan shudin rubutun. bashirhalilu.my
wapblog.com/amfanin-maul-khal.xhtml )
cokali daya ko biyu, cikin kofin shayin a sha da ganyen shayi kamar Lipton da zuma ko suga.
Za a yi haka sau biyu a kullum.
Haka kuma za ka iya amfani da lemun tsami a madadin MA’UL-KHAL din.
★Bayan haka, mutum ya rika motsa jiki a kai a kai. Idan kana ganin cewa ba
ka da lokacin motsa jiki, to sai ka rika gudanar da wasu aikace aikacen
gida da kan ka.
Abin bukata dai, kada mutum ya yi tunanin cewa “Na fi
karfin in yi wanki alal misali, don ina da hali...” Yi tunanin ‘na fi son
lafiyata fiye da komai!’
★ Bayan wannan, za ka iya samun kwayar ‘ya’yan zogale a markada a hada da ruwan zafi a rika sha da safe da dare yana
maganin rage kiba ko tumbi.
★ A wani bangare kuma, idan mace na da
bukatar rage kiba, to abu mafi sauki da ya kamata ta yi a takaice shi ne
kamar haka: Abu na farko da za ta nema shi ne zogale, bayan an gyara
an wanke shi, sai a markada, sannan a tace ruwan, kana a rika sha safe
da kuma dare, ma’ana kullum sau biyu a rana.
Sai dai kar a manta
binciken ya bayyana cewa, akwai yiwuwar sanya gudawa, saboda an hau
turbar rage kiba ne. Muddin aka yi amfani da wannan dabara kamar
yadda aka bayyana, to mace za ta rage kiba sosai da sosai, har namijin.
Karanta cikakken bayani akan amfanin Zogale a cikin wannan shudin rubutun
bashirhalilu.mywapblog.com/amfanin-zogale-benefits-of-moringa-read.xhtml

28/09/2023

Akwai na zuma akwai gari farashi me sauki inshallah 08146241110

19/09/2023

YADDA AKE HADA MAGANIN KARFIN MAZA
Wanda zai yi ma ka aiki wajen

1- Magance Karancin ruwan maniyyi ga namiji.
2-Hana Saurin kawowa yayin saduwa.
3-Kara karfin gaban namiji.
4-Magance Rashin sha'awa ga maza da mata.
5-Yana magance tattarewar gaban namiji.
6-Yana magance matsalar mataccen maniyyi.
A wani 6angaren kuma mata ma suna iya amfani da shi, domin yana dauke da sinadaran da ke
★Kara ni'ima da kuma
★Maganin cututtukan sanyi.
★Yana maganin fitar farin ruwa ga mace.

YADDA AKE HADA SHI
A samu

1- Bakin kajiji.
2- Jan kajiji.
3- Habbatus saudaa.
4- Habbur rashad.
5- Citta aho.
6- Citta mai kwaya.
7- Kanumfari.
8- Fasakwari.
9- Kwalla.
10- Kurufat.
11- Masoro.
Su ake hadawa waje daya, sai a daka.

YADDA AKE AMFANI DA SHI.

Ana zubawa a shayi ba madara ko a ci da nama ko kuma a zuba a dukkan wani abinci da ake da yaji.

Wanda yake bukatar hadadde

Sari ko siyan dai dai

08146241110,08100020780

Duk namijin da matarsa bata gaishe shi to baya aiki a kan gado yadda ya kamata shiyasa—Jamila 18/08/2023

Duk namijin da matarsa bata gaishe shi to baya aiki a kan gado yadda ya kamata shiyasa—Jamila Hausa 12 > Blog > Mata Adon Gari > Duk namijin da matarsa bata gaishe shi to baya aiki a kan gado yadda ya kamata shiyasa—Jamila Mata Adon Gari Duk namijin da matarsa bata gaishe shi to baya aiki a kan gado yadda ya kamata shiyasa—Jamila Last updated: 2023/08/17 at 9:17 PM By Hausa 12 Add a Comm...

18/08/2023

Jiya bayan na fita Kasuwa sai kawai naga Matata ta yimin magana a WhatsApp.
"Baby yau Kaji da Kifi muke bukata a gidan"
Nace "Toh ku ci mana"
Sai tace "Zaka aiko dasu yanzu ko mu siya anan?"

Nace "Ku siya anan din"
Tace "Guda nawa Kajin, Tarwadar kuma kilo nawa?"
Cikin gatse nace mata "Kaji 10, Tarwada Kilo 5"
Tace "Wow!" ta tura wasu stickers.

Toh ni dai nasan ban ajiye ko sisi a gidan ba, iyaka dai in ta siya da kudinta sai ta dora akan bashin da take dora min na babu gaira babu dalili. Kuma na san ma ba zata iya siyen adadin da nayi mata gatse ba, karkari tayi quru ta siyi kowanne guda dai dai..
Kuma na kudurce a raina in ta siya bazan biya ba.
Kawai sai na sauka daga WhatsApp na kashe datar ma dan kar muyi dogon zance.

Abin mamaki, ina dawowa gida naga an gama gyara komai kamar yadda na ambata, an Soya na soyawa, anyi Farfesun wasu, wasu anyi Miya, saura kuma ansa a Fridge.
A Raina nace "Yau zanci banza kenan don wlh ba biya zanyi ba"
Na dauki wayata na kira abokina nace kar kaci komai fa yau kazo Gidana yar Aljanna ta shirya mana liyafa.

Na kalleta cikin murmushin qeta nace "Ina zobo?"
Tace "Ai aiki ne yayi yawa, amma na siyo five alive da Yoghurt"
Nace "Wohoho Allah ya baki Aljanna, tace Ameen"

Bayan naci na koshi sai na tafi Masallaci nayi Sallar Magariba. Daga nan sai nace bari in biya ta gidan Makocina in karbo Kudin adashi da mukeyi, dama akwai ragowar dubu 50 da ban karba ba.

Ina zuwa ya fito muka gaisa, nace masa "Ina ragowar kudin nan?" Yace "Wani kudi kuma?"
Nace "Ragowar Dubu Hamsin mana"
Yace "Baka je gida bane?"
Nace "Yanzu ma daga chan nake na biyo ta nan"
Yace "Ai nayi ta kiranka a waya ban samu ba, shine naje gidanka na bawa Iyalinka nace ta ajiye maka"

TUN JIYA BAYAN MAGARIBA NAKE FAMA DA WANI ABU ME KAMAR ZAZZABI.
😢🤭🙆‍♂️ Kuma haryanx ban koma gidan ba

Copied

21/07/2023

Babbar Musifar Data Addabi Al-ummah A Yau 😭😭😭

*Da Yawa Acikin Samarin Wannan
Zamanin Basu Tsira Baa' 😢

*Dayawa Acikin 'yammatan Wannan Zamanin Basu Tsira Baa'😢

*Dayawa Acikin Wasu Matan Da Auran Su' Amma Basu Tsira Baa'😢

*Dayawa Acikin Wasu Mazan Da Auren Su Amma Basu Tsira Baa'😢

Yake Yar'uwa Ki Sani Wlh Duk Mutumin Daya Mutu Yana aikata Sabon Allah Wlh Saiya Gamu Da Fushin Sa"

Yakai Dan'uwa kasani Cewa Wlh Duk Mutumin Daya Mutu Yana aikata Sabon Allah Sai Ya Gamu Da Fushin Sa"

Idan Kinayi Ki Daina 😢
Idan Kanayi Kaima Ka Daure Ka Daina 😢

Yaa'' Allah Ka Kare Mana Zuri,ar Mu Daga Sharrin Zamani🤲

Ya Allah Ka Kare Mana Kawunan Mu🤲
Yaa'' Allah Ka Kare Mana Ahalin Mu🤲
Yaa'' Allah Kaa' Nesan Ta Mu Da Aikata Haramun😢

Ya Allah Ka Shirya Masu Aikata Zina Da Hannayen Su🤲

Ya Allah Kasa Mu Gama Da Duniya Lafiya 🤲

Ya Allah Kasa Mu Cika Da Emanee Amin 🤲

12/07/2023

💍💍ZOBEN FARIN JINI"💍💍💍💍💍

*Mace ko namji mai bukata zai kirana ta wannn numbar kamar haka 08146241110*

*1)Yana maganin farin jini*
2) *yana maganin sammu ko kamun baka*
3) *yana maganin aljanin dare junnul ashir*
4)*yana maganin aljanin da ya hana mace aure taki samun miji*
5) *jariri ko bban mutum masu firgita cikin dare yana maganin haka*
*6) yana maganin kukan dare na yara*
7) *yana maganin kasuwa da farin jinin jamaa*
*8) yana maganin makiya na kusa dana nesa*
*9) yana maganin aljanun da suke saduwa mata cikin dare*
10) *yana maganin kowacce irin cuta*
11) *indai kuma bakada lpiy zakaga ZOBEN yyi baki sosia*
12) *indai ZOBEN yana tare da kai bbu wani mutum daya isa yyi narasa akanka*

*Domin karin bayani kirani 08146241110*

*Address kasuwar kurmi jakara titin yan gurasa assulpan PULAZA shago number 4*

12/07/2023

SIRRIN SAMUN SHIRIYAR YARA DA IZININ ALLAH.

Duk wanda yaran sa ya kasance basa jin magana ko suna rashin ji da fitina ga wani sirri a jarraba INSHA-ALLAHU za a dace.

A duk lokacin da yaron ya ke bacci ana karanta masa
👇
IHDINASSIRADAL MUSTAKIMA

Kafa 7 ana tofa masa a keyarsa.
Har tsawon kwana 9 da yaddar ALLAH ko aljanu ne abokan wasan sa magana ta kare INSHA-ALLAHU....

Zai samu shiriya da nutsuwa. Wan-nan sirrin mujarrabun ne.

Munyi izini ga duk Wanda yayi comment da Salatin Annabi Kuma yayi share domin yan'uwa su amfana.

18/06/2023

Siffofi 20 na Mace Tagari
Samun nagartaccen gida abu ne mai matukar muhimmanci a zamantakewar iyali. Shi kuwa gida ba ya zama nagartacce sai da mace tagari, wadda take tattare da siffofi ababen koyi da za su taimaka mata wajen tafiyar da gidan yadda ya kamata. Don haka ga wasu daga cikin siffofin da s**a kamata mu yi nazari a kansu don gane wace ce mace tagari? Siffofin sun hada da:

Ta kasance mai riko da addini, ba mai sakaci da shi ba.
Ta kasance mai gaskiya da rikon amana a koyaushe.
Ta sanya Allah a ranta a duk al’amuranta na yau da kullum.
Ta zama mai shigar mutunci, misali sanya hijabin da zai rufe mata jikinta yayin da ta fita zuwa unguwa.
Ta kasance mai girmama iyaye da ’yan uwa da abokan mijinta.
Ta kasance mai yawan kwalliya da ado ga mijinta.
Ta kasance kwararriya wajen iya girki.
Ta kasance mai godiya ga abin da mijinta ya kawo mata, kada ta raina abin da mijin ya kawo.
Ta kasance mai gaggawar amsa kira yayin da maigida ya kira ta zuwa shimfidarsa.
Ta kasance mai kiyaye dukiyarsa da duk wasu kayayyakin da yake amfani da su.
Ta kasance mai rufa wa mijinta asiri, ba mai watsa sirrinsa ba.
Ta kasance mai ba shi hakuri cikin lalama yayin da ta yi masa laifi.
Ta kasance mai nuna farin ciki idan abin farin ciki ya same shi da nuna bakin ciki idan abin bakin ciki ya same shi.
Kada ta yabi mijin wata alhali tana tare da mijinta.
Ta kasance mai kwantar wa mijinta hankali yayin da yake cikin damuwa.
Kada ta ba wata ko wani dama ya ji sirrinsu (ita da mijinta).
Ta kasance mai kokarin neman ilimi da aiki da shi.
Ta kasance mai nisantar abin da ba ya so, ta kuma rika kusantar abin da yake so.
Ta kasance mai bin umarnin yi ko bari abin da yake so da wanda ba ya so, sannan ta nuna masa so da kauna a fili, ba a boye ba.
Ta kasance mai tausayi, ba mai jawo masa bukatun da ba zai iya biya mata ba.
Babu shakka da bincike na tsanaki ne ake samun mace mai siffofi nagari abin koyi, gaggawa da kwadayi kuwa a harkar neman aure, babu abin da suke janyowa face da- na- sani, ita

18/06/2023

Ilimin yadda ake yin Jima'i kashi na daya.

Yar uwa ya na daga ilimin da ya kamata a dinga sanar da mutanen da su ka mallaki hankalin kansu shi ne ilimin jima’i a Musulunci.

Manzon Allah (saw) ya ce, kada dayanku ya afka wa matarsa, kamar yadda jaki ya ke afkawa jaka.

Idan dayanku zai je wa iyalinsa, ya kamata ya aika dan aike, wato ya kamata a ce kafin ya kwanta da matarsa su gabatar da duk wani wasa da zai motsa musu sha’awa, domin samun gamsuwar su kansu ma’auratan.

Sannan idan mutum ya sadu da matarsa, bai kamata ya yi gaggawar fitar da gabansa daga cikin matucinta ba har sai wannan matar ta sami gamsuwa daga gare shi, saboda wata matar ba ta samun gamsuwa a daidai lokacin da shi mijin ya sami gansuwa, har sai ya jira ita ma matar ta sami tata gamsuwar.

Wani mutumin ba ruwansa; da zarar ya sami gamsuwa da matarsa koda a iya wasan da su ke yi ne, to fa shi ya gama, ba ruwansa da ita. Shi ba abinsa ya yi ma sa zafi. Kun ga wannan shi ne karshen rashin adalci.

Wata matar kuma ta na da doguwar sha’awa, saboda haka, idan mijinta bai yi wasa da ita ba, sannnn bai jira ta samu gamsuwa daga gare shi ba, to maniyyin da ya ke jikinta ba zai sauko ya hadu da nasa ba, sai dai ya tsaya ma ta a mararta. Daga nan kuma sai ciwon mara, sai ciwon ciki, sai ciwon kai, sai warin gaba.

07061744444

Videos (show all)

ILLOLIN MASTURBATION DA HANYOYIN MAGANCE SUMasturbation ko kuma Istimna'i a Larabce,  shi ne wasa da tsaraici don biyawa...
08146241110 kira ko wstpp 08146241110
08146241110
08146241110

Website