Docter amare

Docter amare

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Docter amare, Women's clothes shop, .

18/04/2021

KU KIYAYE BARAWON WATAN RAMADAN

BARAWO NA FARKO TELVITION:telvition barawo ne mai hatsari wanda yake bata axumin wasu ya kuma rage ladan axumin wasu bisa shirya shirye da,yake bijiro musu dashi da sunan dauke kewa nishadi da makaman tansu

BARAWO NA 2 KASUWA
kasuwa tana sace lokaci da kuma dukiya batare da an pargaba sabuda haka yi qoqari ka killace naka

BARAWO NA 3 HIRA
Hirarraki suna sace mana mapiya yawan lokutan mu ta yadda muke kasa rivatar qarshen dare da na piloli da istighpari

BARAWO NA 4 MADAFA
Madafa kitching mata dayawa na bata 6ata lokaci da yawa wajen shirya abinci kala kala don cenxama baki dandano mai yawa qarshe kagan a xubar da abincin a bola

BARAWO NA 5 WAYAR HANNU
Doguwar tattaunawa wadda ta tattaro gulmace gulmace yada sharrin mutane anna mimanci ance ance yada sirrin mutane chart marar ma ana narar ampani motsi kadan latsa waya minutes (2.3.5) sama ko qasa da haka da haka

BARAWO NA 6 ROWA
Rowa tana haramta maka ladan sadaqa da xakka wanda suke haramta maka shiga wuta musamman a RAMADAN

BARAWO NA 7 MAJLISSA/DAVA
Wurin xaman mutane wanda ba ambaton sunan allah acikin sa tabbasss akwai nadamar halartar wadan nan wurare a ranar ALQIYAMA

Hanyoyi na gamayya dana sadarwa inka qaurace musu kapi samun yardar ALLAH cikin sauqi

Photos from ASIYA AHMAD ADAM AMARE's post 17/04/2021

Website